Babi na uku

0 1 0
                                    


🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁  *YADDA KA DAUKE TA*   🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁 Babi na Uku🍁🍁🍁🍁🍁
          *Alkalamin Matar Sadi*
🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁

Gumi kawai take tana Jin yadda ake buga kofar gidan nata kamar za'a balla sun Kai minti 20 suna bugun Kuma tana cigaba da surfa bala'i can taji shiru , har ta fara hamdala kenan ta gaji ta tafi uhm sai ji tai tace Dan isuhulle yiwaa kofar nan dukan Kato ka ballan yar banza ni za'aiwa diban albarka ,kura dillaliyya ke wannan bala'in ita abunda ya Fi daga hankalin suwai ta tabbatar ta Tara Mata jama'a. Sam kura bata magana a hankali harshenta asama yake yanzu duk Makota sun gamaa ji shiru tai tana tunanin yanzu in suka balla Mai zata cewa Aminu bayan har bakar magana ta fada masa ranar da ta saka shaddar Mai dinki wasila ,kunar bakin wake tai ta Bude kofar ,kura tace ni zaki rainawa wayo sanda kika karbi kayana ai ba haka mukai dake ba yau sallah wata Daya da kwana goma da wucewar ta Amma kinyi bulunbuki wai balaguro akiyama da kudina , shiyasa na zo ayita ta kare. Kinga kura bacci nake shiyasa ban Bude ba shekeke kura ta Kalli suwai hmm tama rasa Mai zata ce don mamakin karfin halin yarinyar take ,shigo na Baki kudin ki ,Jin batun kudi ta cewa Dan isuhulle da ta dauko zai taya ta rashin mutumci tsaya Ina zuwa,suka shiga suwai tace Ina zuwa ta shige uwar Daka ta dauko jakarta  ta dauko kudin da ke ciki ta bawa kura ta lasafta tace Basu cika ba cikin daga murya Kinga kura ai yanzu zasu cika Ina zuwa ,ta koma daki ta dauko Wani sabon takalmin ta yaya Samy ce ta Aiko Mata daga ABA, ta Mika tana nasan Ina da canji ma in na Baki talkamin don Wlh daga kudu aka kawo mun shi ,kura ta juya takalmin tabbas ibo made me Mai kyau Kuma tabakin suwai tana da canji ,Amma aikin san ba zan Baki kudi ba tunda kayan kudi kika bayar kema ,suwai tai murmushi  yadin da ake yayi zan karba maimakon canjina ,kura tace kwankwaso da Gaduje ,suwai tace shi kura tace ba damuwa yanzu ma sai na bawa isuhu ya kawo miki a'a muje na zaba da kaina ,da haka kikayi tun farko babu Mai Jin kanmu dake Kuma Wlh sai kin kula maman Khalifa cewa tai dama taurin bashi gare ki don har yau Baki cikawa hajiyyayye Mai Dan yis kudin ta ba ,suwai tace lallai maman Khalifa wato yawo take Dani Ashe ,hmmm cewar kura ai zance ki ba inda bata zaga dashi ba a unguwar nan. ki dauki mataki don ta raina ki ato aka buga cinya ,suka ranka sai gidan dillaliyya.

Kedai karbi ki gani shinkafa yar gwamnatin ce ki ban kudin ni na fison taliya Mai tsintsiya don akwai Mai so to mugama dai_dai tawa ki hadani da yaro na bashi guda biyu ya kawo miki to ai shikenan waccen Dan kunnen fa naira saba'in Kai kura wannan ya wuce naira hamsin to bada hamsin din ke uwale bi suwai ki karbon taliya .
Ta shiga gida tsabar saurin bata kula da Babur din Aminu ba dake kofar gida jingine saurin take ta ba ta taliyar ta wuce don gidansu ta tambaya zata ,kasancewar kofar jam lock ke da  gidan ya ja kofar , ungo Kai Mata ta Baki kudin ki kawon yanzu don fita zan Aminu na tsaye kofar ban daki cikin sane ya rude sakamakon tashin hankalin da yake ciki ,Yana gun aiki yana marking test a staff room kawai ya ga aunty tana sharar kwalla ya zaburo yana tambayar  lafiya tace jikin babane ya rikice Ina gida da yake night nayi jiya to sai na Dan kwanta shine fa inna ta Aiko abuba ya fada mun nace  an gaya Maka yace a'a suna murtala wai shine na bashi kudi nace yaje ya zauna da inna bari na fada Maka mu taho tare nan suka ranka kudi aka nema za'a masa aiki gangawa to shine fa ya taho gida daukar kudin su hada shi da aunty ayi ,dama abun ya jima yana bashi mamaki yadda kayan abinci ke saurin karewa Ashe sayarwaa take maimakon tayi nadama ko ta tsorata ,da yace wannan fa Ina za'a Akai sai cewa tai abuwa za'a kaiwa (wato uwarsa take nufi), yai tsai da ransa yana kallonta ita Kuma ko dar sai ma kitchen da take kokarin rufewa,Abuba ne ya Fado gidan babu sallama yana cewa yaya Aminu kazo mu tafi aunty tace ya ka zauna haka daga bari ka dawo ,sai ya kula kamar abubu a firgi ce yake , Kuma ai Bai Dade ba shigowar sa da dauko kudin duk Basu da yawa yahada da agogwansa anufin ya sai da anan Rimi ,sai Kuma ace ya zauna Kai akwai magana ai duk dauriyar Abuba Bai sanda kuka ya balle masa Ashe yana fita malam ya amsa kiran mahaliccin sa take Kuma inna ta yanke jiki ta Fadi Akai emergency da ita .kawai ta da Babur din yayi yana Jin zuciyar sa blank babu tunanin kowa da komai suka je  gida tuni ankai malam gida da taimakon mijin aunty ,aunty da nasara sai kuka suke ga inna na asibi sai kanwar tace furare take gun ta.Inna'lillahi wa'ina ilaihi raji'un kallamar da yake ta maimaitawa kenan ahaka aka shirya malam aka Kai shi gidan sa na gaskiya .Allah kasa mudace amin.

Watpad@Oum Hafsa

#team suwai#
#team Aminu#

Me kuka fara fahimta da wannan tafiyar ?
Tafiyar bamai sauki bace Sanna bamai sauri ba ,Amma ku bina sannu danji komai game da wannan .

To All those who experience rejection from their spouse May Allah guide you abundantly .


                                 Oum Hafsa Amanee

YADDA KA DAUKE TAWhere stories live. Discover now