ita rayuwar duniyar yadda ka dauke ta haka zata zo Maka tun farko suwai Baki dauki kanki nan kusa ba sannan ga ciwon hassada a zuciyar ki wannan su suka taka muhimmiyar rawa wajan shigar ki wannan halin cewar kawarta jeey