💖💫RUDANI💖💫 92

54 22 64
                                    



Alert ‼️ EDITED!



Anyi shagali ba laifi, zo kuga rawan kai wajen Ashphert da anyi magana tace ae sunanta Baby taci, ita present in data bada ma daban ne itada Aameer, gani take kap duniya Anwaar ita kadai yakeso tunda ya mata takwara, shi kuma Aameer ansa sunan lovely wife nasa. Anwaar ne ya samu Ummi a daki Ilhaam na gefenta ta sata cin abinci sai juya spoon takeyi "Kinsan dole fa kici abincin nan dan tun safe banga abunda kikaci ba" shiru tayi tana raba ido "Ummi ah mata a hankali mana" ya fada a hankali amma Ummi taji "Ni tashi ka bani waje, kazo ka zugata ne koh?" Girgiza kai yayi "No Ummi I wanna talk with you" tace "Toh ina jinka" kallon Ilhaam yayi sannan ya wani bata rai dan yau duk bata wani kulasa ba, ita bata ma gansa ba tun safe da suka rabu balle taqi kula san "No Ummi ke kadai" ya fada yana kallon Ilhaam ah dole bayiso taji "Yoo ban gane ni kadai ba?" Yace "Eh ke kadai I need privacy" ya fada his gaze still on Ilhaam "Toh saidai yau baza kayi magana ashe dan ba yanda zanje" Ilhaam ta fada tana murguda baki "Yawwa fada masa kam, you better say it out a gabanta" dan shiru yayi kafin yace "Toh Ummi ae ah kanta zanyi maganan" Ummi tace "And then?" Shiru yayi yama rasa mey zaice kafin yace "Sai bazata jiba of course" girgiza kai Ummi tayi tace "You are not serious" ganin dagaske Ilhaam ba tashi zatayi ba kuma Ummi ta sharesa yasa yace "Ummi daman so nake nace miki inaso na maida Ilhaam" ya fada ah nitse, Ilhaam naji ta fara dariya dan ba karamin dariya ya bata ba yanda yayi maganan "Ce maka akayi kuma kawae cewa zakayi ta koma sai ta koma koh?" Saurin girgiza kai yayi dan dama fa shi Ummi da Ilhaam sun saba hade masa kai "No, ina nufin a sake daura auren" ya mata bayani "Saika bari inta gama jego, right Aya?" Ta tambayi Ilhaam "Eh" ta amsa kasa-kasa tana dariya "Ummi har?" Shi ji yayi ya masa nisa, indai wannan abun nasu ne ae sai Ilhaam takai 3 months gidan Ummi kullum ace jego take "Toh tana jego ne kakeso a dauketa a kaita gidan naka? Duk abar maganan jego tunda ta riga ta haihu amma yaushe ta gama samun sauki?" Rasa nacewa ma yayi, amma shima ae zai iya kulawa da Ilhaam "No but-" Ummi tace "But what?" Yace "Nothing" ya fada hanunsa cikin kansa "Toh maza fita ka bamu waje" Ummi ta umarcesa, tashi yayi ya dauki Afra'ah dake bacci yayi hanyan fita "Toh masu Baby" Ilhaam ta fada tana dariya saboda neman tsokana, Ummi ma murmushi kawae tayi ta girgiza kai, juyowa yayi ya kalleta yace "Whatever" sannan ya fice aka bar Ilhaam da giggling "Aya kina so ayi auren da wuri?" Widening eyes tayi ta fara girgiza kai "Forgive me-" kafin Ummi ta cigaba Ilhaam ta tsareta "Ummi dan Allah mana, kullum fa sai kin bada haqurin nan, wlh ni ya wuce" shiru Ummi tayi jin haka ta cigaba da abunda takeyi. Yana zuwa daki ya dauki waya ya dannawa Ilhaam kira, ganin shine yasa taki taqi picking dake Allah ya taimake ta ma wayan ah silent yake, tashi tayi hanyan fita "Ina zuwa? Koh kema Aisha'n zaki bi?" Ummi ta tambaya "Aa kawai dai-" sai kuma tayi shiru dan ta rasa kalan karyan da zatayi "Kawae dai mey?" Tace "Inaso nasha iska ne" sai ta fara ware hanu duk ta rasa mey zatayi guda daya ma "Keda kike jego miye kuma wani shan iska, nan bai miki ba kenan?" Girgiza kai tayi alamun Aa "Toh dawo ki zauna" Ummi ta umarce ta, ba musu ta dawo nan tayi messaging Anwaar as: "Ummi ta hanani fitowa" sai ga reply "Then im coming to help you out" tace "Nooo, zansan yanda zanyi" shima yace "Don't worry kedai kawae" tana ganin haka tasan Anwaar na zuwa ta zauna sai zuru-zuru da ido takeyi, bada dadewa ba Anwaar ya shigo rike da Afra'ah "A'uzu bi kalimatillahi-taammah min kulli shaytaanin-wa hammah, wa min kulli aynin-lammah" ya mata addu'a kafin ya bada itawa Ummi "Toh daman ina kai ina raino?" Yace "No Ummi, dama inason magana da Ilhaam ne, shiyasa nace barin kawo miki abokiyan tadi" ya fada yana sake duba kan Afra'ah da aka aske da safe, shi badan sunnah bane mey karfi ae ba wanda ya isa sa masa yarinya kuka "Oh Myy God" Ummi ta fada rike da baki "Wato wajen shi zakije dazu koh?" Ta tambaya tana kallon Ilhaam "No it's a coincidence, ni bansan da haka ba" ta hade mata karya nan take "Nifa bazaku nema mun magana mutane basu watse ba, naga abun naka ya fara zama rashin hankali" shiru Anwaar yayi yama Ilhaam alaman tayi shiru itama, ganin Anwaar yaqi tafiya Ummi tace "Toh sauran kije ki zauna kuma kiga yanda zanyi dake dan fita zanyi. Kima kira mun Sahla kafin koma miye" tashi tayi tana pouting mouth ta fita kafin Anwaar ya bita a baya, wajen da zata same sa ya fada mata sannan ya wuce ita kuma tayi aikan Ummi, saida ta kira Maa Sahla kafin ta karasa basement in "Anwaar, are you there?" Ta fada ganin wajen so dark haka sai hasken wasu candles "Hello?" Ta sake fada amma taji shiru, harta juya zata tafi lights in suka kawo exposing a romantic decoration, everything she has always wanted "Wow" kadai ta iya cewa tana juyawa tana bin wajen da kallo, ga roses an zuba a kasa tun daga wajen data shigo sai lokacin ta lura akai take ma, the color, and everything is romantically beautiful, tana cikin admiring wajen Anwaar ya fito daga wajen da yake tsaye "Anwaar, this is beyond words" ta fada cikin farin ciki "Thank you for honoring my invitation. I love you" ya fada sannan ya karasa ya kama hanunta. There were full of candles glittering da kuma alphabet jikin su, tsaya karantawa tayi 'Ilhaam... will you marry me?' Kawae tasa tsalle, she once asked Anwaar to propose romantically yace shi traditionally zaiyi, ashe dai bai manta da ita ba "I so much love this Anwaar. Everything here is amazingly good" ta fada tana sake bin wajen da kallo, kujera ya ja mata ta zauna har lokacin bata bar santin wajen da admiring ba "They help me decorating it" yana fada Xeenerh da Ash suka fito suma "Wow" kawae ta iya maimaitawa, dama mamakin ya akayi Anwaar yayi wannan shi kadai take, ashe dai da taimakon mata akayi abun "Omigod" ta fada ah karshe, a zaune take amma ta kasa nutsuwa "Allah ya taimaka" Xeenerh ta fada sannan taja hanun Ash dake wa Ilhaam dariya suka tafi "I can't die now please, but you are killing me everyday Anwaar. This is so sweet, someone should help me with waterrrrr" ta fada harda rike wuya kaman da gaske she's thirsty "I need water. This is too much for me" ruwan ya zuba ya bata, karba tayi tana sake raba ido dan yau Anwaar yayi maganinta, komai ya tanada wajen "I am not thirsty please" sai kuma ta maida ta ajiye "Don't kneel, don't embarrass me please" tayi saurin sauka kasa itama ganin abunda Anwaar ke shirin yi kenan "You want it romantic nah?" Girgiza kai tayi "I want it romantic, you tried making it romantic but I can't let you do this Anwaar. Let's try the traditional one, I will marry you even before you ask" tana fada ta rufe ido ta miqa hanunta jin hawaye zai zubo, ita kanta yau ta rasa in ma kukan ne na miye zatayi "Open your eyes" ba musu ta bude hawayen da take kokarin boyewa ya sauko, hanun nata data miqa masa ya rike "Are we ready for this? I am a red flag, and I knew it. Let's make amendments to our relationship, it needs an overhaul" ya fada yanaso ya share mata hawayen ta rike hanun sa ta fara kukan da takesan yi "You are a green forest, whole green in anything you do. You are the greenest of green flags. I love you and am ready to restart it over with you again" ta fada cikin kuka "Can you please stop crying? I chose you for a reason Ilhaam. I chose you out of all the girls in this world, I want you to be mine alone. My life will be empty without you, I live with your love, the moment I said yes to my heart I knew you were the one. With your personality, patience, and beauty, you make me fall in love with you every day. You are too cute and have the patience I want in a wife. Ina san mace mey hakuri kuma kinada shi, I knew I hurt you several times amma kinyi haquri sosai, you never failed to amuse me. I want you to be mine, only me Ilhaam" yayi duk maganan cupping her face "Ban tab'a tunanin zan chanja ma wata mace ba, but you changed me Ilhaam, soyyayyan ki ya chanja ni, ba abunda ya bani wahala kaman soyyayyan ki, inaso ya tsaya a haka, I am a changed, no arrogance, no rude behavior or something relatable, you are too precious for that" yana share mata hawayen amma yaki tsayawa, taji duk abunda ya fada amma tasan that king's attitudes is in him, he just can't change them and she's okay with that, Anwaar is the best kuma shima yanada haqurin sosai, he is not one of the best, he is the BEST. "I am yours, you alone Anwaar, we are made for each other, it was written before our birth. I made the best decision dana amince da auren ka, banyi tunanin zanyi farin ciki ba. Na aure kane when am not sure about you, kuma nasan tunda Ummi tace za'ayi dole ayi. Banyi zaton zaka cigaba da sona bayan ka gane ka aureni banda pride ba, ni wawiya ce, ashe kasani ma ka aureni, you sacrificed so many freaking things to be with me, true love Anwaar, you showed me indefinite love. I was mad when I read that Xeenerh's epistle, amma bayan nayi tunani nagane banyi komai daidai ba, kayi haquri" sai kuma ta cigaba da kukan, tsayawa kallonta kawae yayi, Ilhaam is damn precious to his heart "Okay now stop crying koh na tafi abuna" saurin rikesa tayi ta fara share hawayen, wasu boxes biyu ya ciro cikin pants pocket nasa, the first is a diamond ring and the second is a blue gold bracelet, sa mata ring da bracelet in yayi different hands wai yaga haka takeyi sai dariya take masa "Amma duka wannan just to make me yours again? Wow" ta fada tana nuna masa wajen then back to her ring "You are mine now Angelic" gyad'a kai tayi tana dariya "Meyasa kake cemun Angelic? Inason tambaya kullum" murmushi yayi kafin yace "Because you are my Angel" murmushin tayi itama jin abunda yace kafin ta cire zoben tana dubawa ganin yanda yayi kyau sosai "Are you serious?" Ta tambaya kallon cikin zoben da tayi, he engraved her name 'Ilhaam' kallonta yayi ganin yanda take farin ciki, that is what he wants "Anwaar, suna na aka rubuta a jikin zoben fa" ta fada tana sake bi da kallo dan bata bar mamaki ba "Who told you ana cire wa?" Ya kwace da sauri ya mayar mata "Thank you for everything" ta fada ah hankali "Let's go meet my lil Angel" gane yarinyar su yake nufi tayi murmushi, harta fara kokarin tashi ta koma ta zauna kan roses in "My next question, and make sure to answer it sincerely" shiru yayi jin mey zata tambaya "Meyasa bakasan zuwa America?" Dan yatsina fuska yayi dan bawani dalili mey karfi fa "Nayi alqawarin fadan gaskiya?" Ya tambaya dan tabbatar da ya amsa zai fada mata gaskiya koh Aa, girgiza masa kai tayi "Then let's talk of a better thing" shiru tayi kawae ta tashi ganin ya tashi shima, tasan anjima kadan yayi yawa zaizo ya fada mata tunda dai ta tambaya. Tana fita akace mata Yaa Abu yazo, kuma wae Aunty Raihaan ma tazo, ae tana murna tayi wajensa, tasan hala ma Yaa Abu da Aunty Raihaan sun kai shekara basu hadu ba.
***




💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now