Page 14

5.5K 393 67
                                    
       Karfe takwas aka fara dinner inda amarya tasa ash gown da black head ango kuma yasa blue shadda, sosai suka fito ango da amarya.

       Karfe takwas aka fara dinner inda amarya tasa ash gown da black head ango kuma yasa blue shadda, sosai suka fito ango da amarya

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kawayen amarya kuma royal blue material sukasa head dinma the same colour

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kawayen amarya kuma royal blue material sukasa head dinma the same colour. Dinner yayi dadi ya kayatar Khalil ne ya bada lbrn ango inda Miemie ta bada na amarya, anyi dariya anci an sha sannan aka watse misalin sha biyu na dare.

 Dinner yayi dadi ya kayatar Khalil ne ya bada lbrn ango inda Miemie ta bada na amarya, anyi dariya anci an sha sannan aka watse misalin sha biyu na dare

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

HYDAR da kanshi ya mayar da KAUSAR gida saboda ba a ranan za'a kaita ba, zaune suke a cikin mota gaban gidan ya kalleta hannunta cikin nashi yace "nikam banga dalilin da zesa ace se gobe za'a kawoki ba", murmushi tayi tace " toh ai da yau da goben duk dayane, yanzu ma ai dare ya raba dan sha biyu ya wuce", shidai shiru yayi yana kallonta yana ayyana abubuwa a ranshi dan rabon da ya ganta ya tin saura sati biyu biki, gabadaya yau daya ganta seta canza mishi kaman ba ita, ganin irin kallonta yake mata ne yasa ta nemi cire hannunta daga nashi dayaketa faman matsewa amma sema kara matsewa yayi yace "Wifey dan Allah mu gudu kawai", waro ido tayi sekuma tasa dariya saboda yadda yayi maganan kaman yaro kafin tace " kayi hakuri yau da gobe duk dayane, kuma yanzu I'm ur rightfully wedded wife kaga kuwa nazama taka, so karka sawa kanka tension gobe by dis tym ina gidanka, kuma........", bata karasa ba taji soft  lips dinshi kan nata kafin a hankali ya zira mata harshenshi cikin bakinta yana wasa dashi.

'YAR HUTU (LABARIN KAUSAR DA BINTA) EditingWhere stories live. Discover now