zakisan koni waye 11 and 12

3.8K 104 0
                                    

[5/8, 8:17 PM] ‪+234 813 737 1414‬: 💛♥💙💚💜
ZAKISAN KONI WAYE
💜💙💚💛❤
®zuwairat(ummu maryam)

1⃣1⃣

Aranan Salem baiyi dinner ba don tunani kawai yake, amman abinda ya bashi mamaki shine yanda zuciyanshi bai daina son zuwa gidanba,
"Ya Allah... Why is my heart forcing me to a bad place?" Ya tambayi kanshi, Haka ya kwana da tunani iri2 cikin zuciyanshi.

Wacegari bai fitaba, Abdul ya tambayeshi ko lafia bazasu fitaba? Amman ko juyawa baiyiba balle ya bashi amsa.

Atakaice saida sukayi kwana uku basu fitaba,   abin takaici Shine acikin kwana ukun zuciyan Salem bai daina shaawan komawa gidanba, yayi2 amman ina ya kasan don anashi tunanin ko baije dan yarinyan ba ya kamata ya koma saboda tsohon da ya jawa wulakanci.
Bayan an chanja mashi fuskah ya fita,  shiryawa Abdul yayi Amman sai Salem yace mashi ya zauna gida tunda ba nesa zashiba, Abdul baisoba tunda yasan Salem bai gane gari da zai fita shi kadaiba amman ko kadan bayason yiwa Salem gardama, yana fita direct gidansu ameera ya nufa. Karfe hudu da rabi yaisa gidan, parking yayi sannan ya fito.

Knocking yayi kaman yanda ya saba,tsohon ya dan bude kofa ta yanda zai ga mai knocking
"Inna lillahi waina ilaihi rajuun" Salem ya fada lokacin dayaga yanda idon tsohon ya kara ja yana ruwa kaman zai tsiyaye,
"Baba am so sorry... " tsohon Wanda run randa ameera ta fesa mashi pepper spray ya bar gani sosai Amman yanajin muryan Salem ya gane shine
"Haba dan nan..." Salem ya katseshi dacewa
"Bari zan kaika hospital yanzu nan.." Tsohon ya katseshi dacewa
"Aa...kar ka kara sakani cikin matsala... Wlh Hajiya  karama tace zata hallakani in har ka kara zuwa bada appointment ba" shuru Salem yayi kaman mai tunani sannan yace
"To Amman ka budemin in shiga, bazan saka ka kirataba , zan shiga da kaina..kuma nayi maka alkawarin in na fito zamu tafi tare kuma zan baka kudin da zaka iya fara Sana'a". Shuru tsohon ya bude kofan, Salem nashiga ya hangi  wani cute handsome boy yana kwallo kan dan field din dake gidan, yaron yana ganin Salem ya tsaya yana kallonshi, ajiye ball dinshi yayi ya ya nufo Salem, yana zuwa gurin Salem yace.
" good evening " murmushi Salem yayi don yaron ya burgeshi
"Evening.. How are you"
"Am fine thank you sir..who are you looking for.. Don in daddy ne yana abuja amma anjuma zai dawo cos yana hanya...and in mom kake nema tana falo inkuma anty kake nema tana dakinta tana rawa" dariya ne ya kufcewa Salem sannan yace
"Anty nake nema.."
"OK...bari in kirata" yafada sannan ya kama hanyan falonsu, yana shiga falo ya hangi mom Amman baice mata komaiba yanufi upstairs, bakin kofan dakin ameera da wakan beautiful liars  na Beyonce ke tashi ya tsaya tare dayin knocking
"Come in"  ta fada, affan shiga dakin yayi
"Anty wani na nemanki" ya fada mata, hada giran sama Dana kasan tayi 
"Waye?"  Ta tambayeshi
"Nima ban sanshiba" dan matsawa tayi bakin window ta cos ana ganin komai na compound din, wani ta gani tsaye jikin motanta, juyawa tayi ta kalli affan kafin tace
"Go and tell him to fuck off.." Affan bata fuska yayi
"Anty ba mommy tace ki bar Koran..." Bai karasaba ta turashi waje tana cewa
"Je ka gayamashi ban zuwa" tana kaiwa nan ta maida kofanta ta rufe.

Affan sauka kasan yayi tare da zuwa wajen mommy
"Mom kin ga wani ya aikeni kiran anty ameera Amman tace inje in gayamashi bata zuwa ko?" Matan ajiye remote control dake hannuta tayi kafin ta mike, direct dakin ameera ta tafi don Matan bata da matsalan ko kuma ince gurin daya wuce ameera tayi aure ba Dan komaiba illah don ganin hakan yana Iya kawo chanji a rayuwan ameera, tana bude kofan ameera dake zaune sanye Da bump short tare da half vest tayi saurin mikewa ,
"Wai bake ake dema ba?" Tafada fuskanta daure, da Sauri ameera tace
"Nice"
"Then why are you not dressed.." Bata gamaba ameera ta yi saurin bude wardrobe tare da dauko wasu pink gown da dan karamin Vail blue, Matan tafita tanacewa
"Kiyi sauri ki fito kar ranki yayi mugun baci" .
Da sauri ameera ta saka kayanta don bata tsoron mutuwa yanda take tsoron mommy ba kaman in dad dinta bayanan.

zakisan koni wayeOn viuen les histories. Descobreix ara