🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MATAR UBA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*By Miss_ayusha*
*🌈 Kainuwa writer's asso🤝*
*1⃣9⃣&2⃣0⃣*
Idan baku manta ba mun t'saya a page 17 & 18 yanda zamu tashi daga 19 & 20.
Sai da aka kusa magriba sannan sukayima su Habiba sallama, siyayya sosai yayi mata sannan ya maida ta gida.
Ga yadda muka t'saya nan.
Cigaba.
A kofar gidan Dr Amir ya ajiye Heedaya tare da d'aga mata hannu ,cikin gidan ta shiga da sallama a bakin ta bata sami kowa a t'sakar gidan ba hakan yasata fara shiga cikin d'akin su nan da nan kafin kace me bacci yayi gaba da ita.
Bugan kofan tayi ba digon imani a tattare da ita
"Ke munafukar Allah tashi y'ar banzar yarinya kawai tashi nace"
A zabure Heedaya ta tashi
"Anty ya ina bacci kawai zaki min irin wannan tashin dan Allah"
"Dan ubanki tambayana kike iye ,nace tambayana kike ,wato yanzu duk iskancin naki bai isaba har sai kinbi wani gardi waje kunyi lalatar taku saboda kijamana abin kunya ko"
"Hmm Anty kenan ni banyi wannan gadon ba watakila dai wasu ne zasuyi ba Heedaya ba"
Tas kafin ta gama rufe baki taji an dauketa da mari.
"Wato rashin kunyar ki dawowa zaiyi ko to wahala zaki sha maza ki wuce ki dauramin abinci shashasha kawai"
Jiki na bari Heedaya ta nufi kitchen yadda ta daura ruwan farin taliya dan ta kuduri niyyan da manja zata girka mata.
Gidan Dr Amir
Ya koma lafiya yadda ya tarar da tashin hankali dan Kausar ta tayar masa da hankali ba kadan ba.
"Wlhy Dr sai ka fad'a min wurin wace shegiya kaje idan ba haka ba kaima kasan sauran"
"Kausar look into my eyes am tired of all dis nonsense you are doing to me so dan haka na yanke hukuncin sake aure if you wish ki zauna in kuma kinki you are ready to go the door is open"
Tsabar bakin ciki Kausar bata san me zatayima Dr ba."Wallahi Dr kaji na rantse inhar ka cigaba da maganar auran zakaga abinda zai biyo baya tun wuri gwara ka barshi"
"Bazan barshi ba Kausar and duk abinda zakiyi kije kiyi sai dai abu d'aya inhar kika taba Heedaya hmm Kausar you will pay for if dan na lahira sai ya fiki jin dadi"
Tsaki ya buga abinsa ya wuce yanda ya barta a tsaye da bakin ciki anyway she know's what to do, Salim ta kira a waya akan yayi mata binciken yarainyar kafin safiya nan da nan kuwa ya amince.
Gidan su Heedaya
Tsaf Heedaya ta kammala abinci ta tace taliya ta soya manja daman sunada yaji rufewa tayi yanda ta kai ma Antyn nata d'aki sanda taje ta sameta tana sallah hakan yasa taji dadi sosai a ranta tuni ta fita daki ta koma key ma ta saka gudun kar Antynta ta shigo.
Wayan ta kawai ga dauka kafin ta fara kira har ya tsinke ba'a dauka ba sai kira akayi.
"Abbana"

YOU ARE READING
MATAR UBA
Short StoryLabarin Matar Uba akan mahaifi yace da yaran ta wanda tun da ranta abokiyar zaman bata nuna tana kaunarta da yaran ta har Allah ya karbi abinsa nan kuma Matar Uban ta cigaba da duk abinda ranta yake so bata tunanin wani abu