6

2.5K 134 2
                                    

kiransa, El-Ameen yace "Mummy's boy" d'agawa Junaid yyi daga daya bangaren Mumy tace "Ka kyauta Ahmad" Junaid ya marairaice yace "Ohh Ummata, drip karami yake kara min ne fa, nd am feeling much beta ynxu har na ci abinci kuma" Murmushi Junaid yyi bayan ya gama sauraranta yace "in sha Allah mum" daga hka ya katse wayar suka nufi office din El-Ameen. El-Ameen ya tallabi chin dinsa da hannu biyu yana kallon Junaid yace "ina jin ka, Allah sa ka dawo senses dinka yanxu, ya kake son ayi kace?" Junaid ya lumshe ido ya bude yace "Wae da cure dinta nake son kayi ko nawa ka bukata xan biya ka" El-Ameen yyi murmushi yace "Ohh i see, A can kan bola xan dinga tafiya ina samun ta kenan" Junaid ya ce "Noo of course, dauko ta xa mu yi" El-Ameen ya bude ido yace "Mu kai ta ina? Gidan ku?" Hararansa Junaid yyi yace "Plss frnd be serious, a gidan ka xa mu ajiye ta, ni idan nace xan ajiyeta a nawa gidan dole sae su Mumy sun sani, barin ma ni da nake da 'Yan sa ido, kai kam bbu me sa maka ido" El-Ameen ya buga table din gabansa yace "Wnn ne kuma baka isa ba Malam, I can't keep a mad woman in my house, the house that's meant for my wife!" junaid yyi shiru yana kallonsa, a hnkli yace "Ohk let me rent an apartment" Tsaki El-Ameen yyi yana Mamakin Matsalar Junaid, anya kuwa kansa daya, Junaid yyi murmushi yace "I knw u are thinking if am alryt at all, tausayi ne ba wani abu ba frnd, naga yarinyar is too young ace hakan ya sameta duk da ba a ja da ikon Allah, baka san inda rayuwa xae yi da kai ba wataran frnd, it really pays to be kind, and you neva can tell where one's reward lies! ni xuciyata daya nake son taimakonta saboda Allah, I will pay yhu wat ever amount yhu require for the bill, ni dae fatana ta samu lfya ta nemi 'yan uwanta" wani dariya El-Ameen yyi yana tafe hannu yace "Toh governor Ahmad Junaid, don this is the government's job not urz" mikewa Junaid yyi yace "What ever, ynxu dae let me start lookin for an apartment" El-Ameen ya daga kafadarsa yace "Left to yhu, amma ina guje maka reaction din yan gidanku idan suka ji shirmen da kake shirin aikatawa" Junaid yyi tsaki yace "Ni dae nemo plaster ka sa min a hannu am leaving, gobe I might come back idan na sami apartment" El-Ameen ya mike ya dauko plaster ya mika masa yana kallonsa cike da mamakinsa, a tare suka fito, El-Ameen yace "Yi Dropping dina a gida kawae, na mance key a office" a hanya El-Ameen ya kwashe da dariya yace "Tabdi wa ya ga Capt Junaid da taimakon mahaukaciya, but idan taimako kake son yi Why not kaje orphanage home kayi ne" share sa Junaid yyi, yana parking kofar gidansu ya juya yana kallonsa fuskarsa daure yace "Sae da safe" El-Ameen yyi dariya ya bude motar ya fita sanin har ya ji haushi ne.

Short chapter I know sorry
Jayaeesha

Captain_Ahmad Junaid(On Hold)Where stories live. Discover now