💥AHALAM💥
(Love story)
written by khairat up5
jim kadan aliyu ya shigo dakin gani AA
kasan me ahalam ta min? aa sai ka fada ci abincin nan kaji
loma daya yayi ya zubar yana wuri2 da idanuwa wannan yarinyar bata da kirki sam2 mesa ta yi haka?
saboda na fasa wayan ta a lec hall kuma na koreta
aliyu ya dau abincin ya ce muje gun nata
falo suka sameta da wayan umma tana waya da abin kaunar ta ganin su tare kuma da kwanon abinci seda ta girgiza duniya tana shakkar ya ya aliyu.
yawu ta hadiya da kyar ta gyara zama cikin dakiya da dauriya
umma na aiki a laptop
keee! yadda yaja ke din ma se da hawaye ya taru a idanta dan fargaba.
a hankali ta kashe wayar ta mike ta tsuguna a gaban shi ya ja kujera a dining ya zauna ya nuna kan sa tace wana ne kai, gud wannan fa? ta yamutsa fuska tana muzurai da idanuwa taki amsawa
tsawa ya daka mata are u mad ina tambayan ki kin min shiru ya adnan ne
gud dauki abincin nan na baki gud 10 min ki cinye shi tas if not kin san sauran.
rau2 tayi da ido tace yaya ali ni na koshi ciki na a cike yake gwara ka doke ni
in dake ki? ai baki isa ba se kin cinye tas in ba haka ba kin gama zuwa makaranta
wal tayi da 👀 ta amma yaya ali kasan shi me ya min wani mari ya zuba mata ta saki ihu dan marin ya shige ta
umma sai lokacin ta tanka aliyu me ya faru me kuma tayi?
ummi dandana abincin nan dan allah
dandawarta keda wuya ta tofar aliyu are u mad yaza ta ci wannan abun me uban yaji da gishirhi
umma ai ita ta bata shi abincin AA saboda ya hukunta ta shi ne ta masa haka naga rashin kirkin ta kara gaba yake yi we need to stop her
hajjar Abbu haka ne?
tana matsar kwalla tace yes ummaok ya miki kyau
umma ki bashi hakuri bazan kara bano jiya ma kin yi zaki kuma
ahalam kar na kirga uku baki fara ci ba
umma pls
1,umma ki basu hakuri,2, ya samha ki masa magana,jin zai fadi 3 sai ta sa hannu lomar farko ta ji wani irin azaba ta yaji ta kuma sakin kuka sai da taci rabi duk tayi kace2 da majina da kuka sai ga muryan abbu ina hajiya ta yau bata taroni ba?
da gudu ta je gun abbun ta saki kuka yaga duk ta lalace me ya faru?
abbu ya aliyu ne da ya adnan suka mare ni
what ! mari kuma me sa?
abbu karya take yi ahalam bata da kunya kasan me tayi?
tell me ina ji
fada masa komai yayi
ya juya kan ahalam yace haba hajja mesa kullum se ance kin yi rashin kunya? ai adnan wan ki ne kamar su abubakar and malamin ki ne tell him sorry yanxuam sorry
ta wuce
shi kenan UMAR
naam abbu ka amso mata wata wayar gobe irin wadda take so and ahalam ki kula lokacin lec waya a jaka kar a kuma kawo karar ki ok?insha allah
hararar shi tayi a fakaice!
ya gyada kai
basma dafa mun indomie pls.daki ya koma ya kira jannat din shi suna soyewa abun su.
a daki kau ahalam ta sha sweet ba adadi a ranta tace am not done with u yet.
💥💥💥💥💥💥
washe gari kusan tare suka shiga hall din
tambayoyi ya dinga yi a kan abunda ya masu jiya sannan ya dora sabo cikin nutsuwa yake musu darasin har lokacin shi ya cika ya fita.
wasu yanmata a kusa da ahalam suka dinga santin shimalamin nan ba karamin haduwa yayi ba ya iya daukan wanka ga zuba kamshi kamar mace ke magangn shi ma abun sauraro ne tafiyan shi kai gashi gentle and cool ina ma zai min kallo sau daya ni kuma ya min magana ai ina ganin na more
ahalam ta ce uhm shirme wannan mutumin ake ma wannan kodin mugu ne in baku sani ba ko me abun burgewa a nan oho?
tsaki tayi ta mike ta musu kallon baku da aikin yi ta wuce hade da daukan wayan ta wadda dazu ya umar ya bata
dayar tace wannan yarinyar akwai izza, da isa da raini ko wacce oho ke ita ce jiya sir adnan ya fasa wayarta yayi out da ita
tab ai ga wata wayar a hanunta kirar wacan wato har ta sake?lalai ni da nice ai kuka zan na yi kuma sena dade zan recovring din wata wayar
ke muje gsp kar mu rasa gu
aiko dai
💥💥💥💥💥💥
cikin wata arniyan gwon ta fito ja da mayafi black tana zuba sanyanyan kamshi takalmin ta da jakar ta black su aysha take jira su fito su tafi amma sun yi nauyi yau
baba ali ya parker a gaban ta budewa tayi ta shiga kawai tana dadana waya
ahmad ya kira ta ya guess what?
what?ina right behind ur car
ohh ahmad kar ka min wasa irin wannan bana so
wallahi am serious da gaske nake miki
fita tayi daga motan ta juya baya wani ihu ta saki hade da tsalle ta je gun shi da gudu
kamar ta rungume shi haka take ji
ahamad when...... just some minutes ago na kasa zuwa gida ma gun ki na fara zuwa my lady haka kike zuba ado
ahmad kai kadai ahalam ke yayi amma kafin nan muje gida
no anjima zan zo da magrib ki girka dani zan yi dinner a nan kin ji?
to nazo ne dan na ma kai na alkawarin ke zan fara gani sannan su mum
naji dadi to anjiman ina jiran ka
to bye shiga motan kallon da ake miki ya isa haka
wani dadi ta dinga ji da annuri burin ta kawai taje gida ta fara tsara me zata ma ahmad din ta

YOU ARE READING
AHALAM
Randoma love story about a young gurl who was be rayed by her fist love,they finally departed this story contdins love,betrayal,caring,family dramar betwen dad and children hope u had like the story