💥AHALAM💥
love story
written by khairat upF.O.W
impacting valuable knowladge and entertainment is our concern!.
43
_BAYAN KWANA ARBA'IN_
"gidan ahalam aka gyara sossai bayan kwana arba'in da sati daya ta koma gidan ta har gombe suka je ganawa da dangi, aka hado ta da me taya ta raino wata tsohuwa iya tani,tana da hankali matar aunty amina ce ta bata ita tayin raino har twins su girma."
"adnan yanzu burin sa ya gama komai ya koma gida ya dau yaran sa wanda suka yi bul bul dasu jajawur dasu."
"ahalam ta gama sakwara miyan ganye ya sha nama da kifi busashe ta yi lemon kwawa ta sa a frgdge hade da meatpie ta gama jerawa a dinning."
"peack ya mata a lips din ta ya ce sannu da gida beatheart"
"welcome abbun twins ya ka baro aiki"
"muguwa ai zaki tayani marking "
"a'a ban yi bazan iya ba, mun gama namu tunda mun rubuta muku exams ai se mu huta ko"
"haka ne"
"wanka ko abinci?"
"u ma u no ai"
"to muje nasan ka gaji"
"hada masa ruwan wanka tayi ta fito ta dauko masa wata t_shirt fara da gajeran wando ta ajiye masa a kan bed bayan ta fesa musu turare"
"iya tani na dakin ta da yaran daman in adnan ya dawo bata zama a falo ko hirar ma basa yi se kuma da safe in kuma tana lectures to tana gida!"
"ya dade yana wankan kamin ya fito ya tsane jikin sa ya shafa lotion da turaruka ya dau kayan ya saka ya fita falo dinning ya nufa ya zauna a kujerar head of the family"
"ta murmusa masa ta zuba masa komai"
"wow kaman ko kin san me nake san ci"
"allah ko ta fada tana kanne masa ido daya, "
"allah kuwa"
"to ka manta ni heartbeat din ka ce nasan me ka ke tunani ai"
"ah na manta kina iya gani na ta bayan ido ma"
"suka sa dariya dukka yana ci yana mata santi har ya gama tas, ya gyatse ya koma kan cushine suka zauna suna hira karbo mun dad dina da umma ta"
"ai dama ma na sani mikewa tayi ta dauko su ta dora masa a kan cinya"
"wai tabarkallah yaran nan girma suke yi me ki ke basu ne?"
"irin abunda nake baka ne"
"kai ,ahalam "
"ta sa masa dariy"
"wayar sa da ke carji ke ta masa barazanar ringing. dauko mun heart sun dame ni da kira ina ganawa da iyali na"
"mikewa tayi tsam ta dauko masa ya ce dauka sa mun a handsfree"
"yadda ya fada hakan ta yi ta kadu lokacin da taji muryar mace"
"hello sir adnan"
"a dikile ya amsa wace ce?"
"sir adnan ni me son ka ce"
"dam gaban ahalam ya buga amma na adnan yafi bugawa dan kaduwa lallai yau akwai ta"
"sir adnan yanzu baka dau murya ba?"
"eh"
"ka manta ni kenan? to farida ce da muka yi makaranta a india kai banda kai waya ke ce maka sir adnan?"
"na manta ki ne thats why ban tuna sunan ba by the way ya ki ke?"
"duk da taji banbarakwai saita daure ta amsa ina lafiya wlh"
"ya gida?"
"alhamdulilah, zan kira ki yanzu lokacin mata ta ne da yara na"
"adnan kayi aure? ta fada a rude"
"eh shekara daya kenan ga twins dina"
"jannat ce ?"
"ah'a ahalam sunan ta"
"to ina ja..."
"katse ta ya yi ganin ahalam ta sauya fuska ya kashe wayan"
"bata kula sa ba ta cigaba da harkar gabanta tana kallo tamkar ba komai amma kasan ranta fal bakin ciki tasan dama mutum kamar adnan yana da yanmata masu san sa ga kudi,kyau,kwarjini,da ado,ga kamshi,dole a so shi allah dai yasa ta daure ta dauke kai ta danne kishin ta kar ya gane.""my D , kawo su mu kwanta na gaji bacci nake ji"
"ahalam da wuri"
"ta murmusa kai na ke ciwo gobe ina da exams ka sani ai"
"ok sai na zo zan kalli news"
"to sai ka zo"

YOU ARE READING
AHALAM
Randoma love story about a young gurl who was be rayed by her fist love,they finally departed this story contdins love,betrayal,caring,family dramar betwen dad and children hope u had like the story