CHAPTER 5

1.9K 237 37
                                    

Zenarth's Pov.

FOUR YEARS LATER

Da sauri tafito daga dakin ta rike da wani envelope da jaka a hanun ta, dakin dake kusa da nata tashiga da sallama tana fadin "innata nagama shiryawa zan tafi, kimin addu'a Allah yasa adace, inci interview dinnan, kinga sau daya suke deban employees a shekara, Allah yasa nasamu aikin nan inna", inna dake nade kaya ta aje zanin da tanade ta juyo ta kallo yar tilon yar tata wacce ta kara girma da kyau ta zama cikekkiyar budur wa, da nutsuwa, tace "zeenatu karki damu InshaAllah zaki samu aekin nan da izinin Allah, addu'a ta akullum yana tare dake, bi'izinillahi zaki samu aikin nan indai alkairi ne a gare ki, maza jeki kar kiyi lettin, Allah ya bada sa'a", zeena ta amsa da amen innata nagode, sai nadawo tafice...

A dai-dai bakin A.A Fashion design empire dake nan kano dan adaidaita ya sauke zeena, ta jima tana kallon building din cike da admiration, she can't believe wai yau ita ce tsaye bakin company'n da ta jima tana mafarkin ko da, daman shiga ne ciki Allah ya bata, gashi yau Allah ya cika mata wannan burin nata, sai dai kuma tana kwarin jikin da ke damun ta a duk time din data tuna cewa qualification din ta is vary low dan ND kawai gareta, hankalin ta yakan tashi sosai dan gani take kamar ba za a dauke ta aiki ba, akullum addu'an ta shine allah yasa ko cleaner ce su dauketa, da bismillah ta shiga ciki, wajen receptionist din da ke ciki ta nufa, wani matashin saurayi ne wanda kana ganin sa zaka gane cewa shi Christian ne, tana karasawa wajen sa tace "Hello sir"
Yace "Hello ma'am what can i help you with?"
Tace "I'm here for an interview"
Yace "oh yeah you are, 5th floor"
Tace "pardon?"
Yace "go to floor 5"
Tace "oh okay thanks"
Yace "welcome"
Direct wajen wajen elevator ta wuce ta shiga ta danna 5th floor, in less than two minutes ta isa, lifter din yana budewa tai saurin fitowa tana kalle kalle, bata ankara ba taji an hauta da masifa, d'aga kan da zatayi taga wata guntuwar mata baka tana ta faman zazzagga mata masifa, cewa take "are you blind, ko baki iya kara tubane, eh can't you see what is written on top of the elevator, baga escalator ba me yasa bazaki using din shi ba, in kuma baki iya hawa ba meyasa bazaki bi ta stairs ba.., zeena ta maida dubanta kan elevator din taga an rubuta "PRIVATE ELEVATOR" in bold letters, ita sam hankaalin taa bai kai can ba kuma batayi tsammanin ba a shiga ba, ta juwo tace "I'm so sorry ma'am wlh I was carried out in my thoughts, and this is my first time coming in here wlh i don't know about it, I'm so sorry 🙏🏽🙏🏽",..
matar tace "issokay just make sure to pay attention to where you're going next time"
Zeena tace "I will InshaAllah thank you"
Matar tace "so are you here for the interview?"
Zeena tace "yeah"
Matar tace "okay follow me"
Wani office suka shiga matar ta zauna sannan ta nuna ma zeena waje tace "have a seat"
Zena ta zauna sannan matan ta sake cewa "so what is your qualification?"
Zeena batare da tace mata komai ba ta mink'a mata envelope din credentials din ta, matar ta karba ta duba sannan tace "you have an ND certificate🤔, dear I'm really sorry to say this, but you are not qualified for a proper job here, I don't think you can get a good position here,"
Zeena cike da taashin hankaali tace "please ma'am I'm really in need of this job to support my family, my mom is old and i have no father to take care of us , it's only me and her, it has always been me and her since i was born, please help me i am in desperate need of this job right now, just give me any position i swear, i will do it even if it's cleaning, I will do it, i have no choice, I have been dreaming of working in this company since i was 13yrs, please help me fulfill this little dream of mine 🙏🏽🙏🏽😭😭"
Matar cike da mamaki da tausayi take kallon zeena tace "issokay dear, i didn't say that you can't have job here, what I'm saying is that you can't have a good position with your qualification, because all the employees here either have degree or masters, we don't hire people that have low qualifications, but since I saw how desperate you are to get a job here, i can help you get a better position that you can earn a lot of money each month, but the job is not an easy one Oo, can you do it"
Zeena cike da zumudi tace "yes ma'am i can do it, gladly 😁"
Matar tayi murmushi tace "good, so the job is now yours"
Zeena tai wani dariyan farin ciki tace "ma'am can i ask what job is that"
Matar tace "ohh yeah sorry my bad, personal assistant of the CEO of this company😊"
A razane zeenarth ta mike rike da kirji ta shiga girgiza kai tana ja da baya, a ranta take cewa "ina bazan iya ba of all people ace na zama personal assistant din sa, mutumin da ya zame min tamkar jaraba a rayuwa ta, mutumin da na rayu na tsawon shekara hudu ina dakon soyayyar sa ace wai shi zan dinga kasancewa dashi 24/7, ina anya zan iya, anya zuciyata zata iya jure ganin mutumin da take matukar kauna dare da rana, anya zata iya jure ganin mutumin da tasan dashi, shi kuma bai san da ita ba, ina dakamaar wuya....


Don't forget to vote and comment, I will love to hear your feedbacks

Xoxo 😘💋💋

BAI SAN DANI BA (THE GIRL HE NEVER NOTICED) Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang