Chapter 12

2.8K 182 76
                                    

Zeenarth's POV

Yau Monday kuma ranar presentation din su aryan, ta gama kammala komai da yakamata tayi, tayi mai typing presentation din, tayi photocopy ma duk wasu wanda za su hallar ci taron,

Tsaye take cikin general conference room din tana kara examining room din don tabbatar da komai yayi yadda ake bukata.
Fita tayi daga room din ta nufi cafeteria don hadawa Aryan coffee ☕️, domin saura 5mint ya karaso,

Bayan ta kammala office din sa ta nufa, tai knocking kofar, ya bude mata ta shiga, sanye yake cikin wasu arnan designer suits white color da black necktie 👔 da black shoes 👞 and black wristwatch ⌚️, sumar kansa ya kwanta luf sai kyalli yake, yana duba wasu takardu, cup din ta aje masa can table din nasa, tace Morning sir
Dagowa yayi ya kalle ta, sanye take da red silk kimono 👘 tayi rolling white vail da white Toms shoes 🥿 fuskar ta ba makeup kamar kullum, yace Morning, hava you finished the project?
Tace, yes sir, i have even finished setting the conference room, the meeting will start in 20mint from now.
Yace good,
Tace is that all sir, or is there anything you want?
Yace that's all for now, you can go.

Office dinta ta nufa, shiga taayi ta dauko wasu documents ta fito ta nufi kofar general meeting room din, bata jima da isa ba muta ne suka fara zuwa suna zama, har kowa yagama halar ta ya rage saura aryan kawai ake jira ya shigo a fara gamatar da meeting din, sai kusan 5mint da halartar kowa tukunna shima ya karaso, nan kowa yashiga presenting project dinsa, har kowa ya gama ya rage saura Aryan ne kadai ya saura, cikin isa da cikin kwarewa ya mike ya fito bakin is board din ya tsaya, cikin sauri zeenarth na karaso kusa dashi ta kunna laptop 💻 din ta shiga kan presentation din nan take yafito jikin board din, ta matsa gefe kadaan was da Aryan ta tsaya, nan take Aryan ya soma gabatar da project din, bayanai yake ta zubowaa masu ma'ana da ideas masu kyau da kama hankali, yanayi yana kallon zeena cike da mamaki da kuma proudness, har ya kammala,
Kowa na wajen sanda jikin saa was yayi sanyi dan kuwa sun tabbatar da cewa Aryan keda wannan contract, ma'ana shi zaiyi winning, bayan kammalawar sa kuwa kowa ya fara tafa was masa suna jin jina kai..
Aryan wajen zaman sa ya dawo cike da confidence ya zauna, nan take a ka bashi kongilar sannan kowa yayi signing aka watse..

Ya rage saura Aryan kawai da zeena cikin room din, karasowa tayi fuskarta dauke da murmushi tace, "Congrats sir"..

Dagowa yayi aa hankali ya kalleta cike da admiration yace "All thanks to you" ya mata wani irin murmushi mai tsayawa a ran wanda aka yiwa , sannan ya mike ya fita ya bartaa nan tsaye kamar wata statue baki bude, cike da mamaki..

Haka dai ranar ya wuce, ta koma gida a gajiye...

Shima Aryan gida ya koma da
wani matsanacin ciwon kai...



Xoxo 😘 💋

BAI SAN DANI BA (THE GIRL HE NEVER NOTICED) Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang