48

660 68 18
                                    

🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
Wattpad faeamgnovelist135

🌷ROSE&WINE🍷
love journey of pain and rejection

48

"Khalifa, dole ne result na DNA yafito Amman zaifito acewa Aryan ba shi yayiba. We will bribe the doctors, so simple."
Dariyan mugunta yayi yana kallon mom nasa.

Jannat takasa bacci sai kuka. Hartayi danasanin shigowanta gidan su Aryan.
A haka har safe yayi.

Idanuwanta a kunbure ta fito saboda kiran da taji akamata.
Mom na Aryan kam sai hararan jannat takeyi.

"Mamana, zauna,karkidamu kanki tunda kinsan cikin nashine don't worry komai zaibaiyana. Zakuje asibitin yanzu kinji." Dady Aryan yafada cikin tausayi. Girgizama kaitayi. Wucewa asibiti sukayi. Aryan daga baya yazo asibitin. Shiga gurin doctor jannat tayi aka gama komai tafito waje jiki a mace. Har wani jiri take Ji. Yanzu cikinta yayi kusan one month da kwanaki.
Shigowan Aryan yasata jin bugun zuciya. Jitakeyi ba Wanda tasana a duniya kamanshi. Hawaye tafarayi tana kallonshi. Shima yanasa ido akanta ya cire. Glasses dinshi sanye a fiskansa kaman ba abunda yafaru.

---

"Barka doctor."
"Yauwa."

"Doctor kasan kowa a duniya yanason jindadi, naga kuma ko nace nasan albashinka bazaiwuce yadda nake zatoba.... Doctor zanbaka konawa kakeso, Indai zakamin wani karamin aiki."

"Wani irin aiki malama?"

"Ina Wanda bata Dade da fitaba Wanda kamata DNA? So nakeyi inyatabbata Aryan ne uban, toh kasashi yazamo negative cewa he is not the father of the unborn baby."

"Amman mey ribanki nayin hakan?"

"Doctor wannan personal issue ne, in kudine ko nawa kakeso zanbaka."

"Malama saidai kiyi hakuri bazan iyaba. Allah zaitanbayeni."

"Humm!!! Zanbaka million 1 doctor,just agree."

"Bazan iyaba nace. So kukeyi ku cuce baiwar Allah. She is too small for this. Now get out of my office.,now."

"OK... Calm down zanfita. Sa.a ta wuce ka. Amman kasani maganannan yazauna a mubiyu."
Harara doctor yamata.
Fita bhaila tayi tana cursing na doctor din.
"Mom, nasan munyi nasara ko?"
"Humm.... Banzan doctor nan yaki. Nibansan yazanyiba."
Ganin jannat yasasu shiru.
Gida suka koma direct.
Jannat ta kwana cikin takaici. Da sassafe ta fito idanuwanta a kunbure. Paper DNA taga a hannun nurse. Ajiyan zuciya tayi tana kallon Aryan.
Takardan ta mikama dad na Aryan yakarba. Kokarin budewa yafarayi. Yatsaya cak.
Ganin Dady yayi shiru yasa mom karba tana dubawa.
Kallonsu jannat keyi saboda yanayin fiskansu she couldn't figure out what is going to happen

"Innalillahi wa'inna illaihil raju'un....... So my son was right. Ashe shegiyace ke."

Kowa juyawa yayi yana kallonta.
Ja da baya tafarayi tana Hawaye

"It means I was right, it means wannan ba Dana bane......." Aryan yafada tare da takawa inda jannat take.
"I thought your pure as you look, but I was wrong.....I thought zamufara rayuwa maidadi but you destroyed everything jannat.. Everything. Meyasa zan tsaya INA magangnganunna? I don't want to see you in my house. Kibar min gida now."

Wani wawan mari tamasa
"Aryan bantaba sanmanin haka kakeba, you broke my story, Ashe you can go to the extent of changing everything. You bribe them, you change the DNA, Aryan meyasa kamin haka, Dan Allah kagayamusu danka ne.... Kagayamusu danka ne.... Kagayamusu niba yar iska bace, karka batamin sunan, dakuma Dana dazan Haifa. Bubbugashi takeyi tana magana cikin kuka kaman ranta zaifita.

" dad,mom, kugayamata tabar gidan nan, if I lose my temper she will regret. Kune da laifi da kuka auramin Wanda batasan darajan kanta ba."

"Aryan!!!!! Aryan kaji tsoron Allah, this is your child, karkamin haka."

Bhaila da khalifa kallon mamaki sukeyi, suna mamamkin waye yacanza DNA nan. While soheila tana zubda Hawaye tana kallonsu.
"Kinbatamana suna jannat, kinbamu kunya, kalla kanwarki batayiba saike." Ummanta tafada

"Gara kakoreta nima banson ganin fiskanta. Ai bakayi asaraba, ga soheila mu saika aura tunda dama su cousin ne."
Kallon mamaki jannat ke musu.

"Karkisake cemin dannan nawane, kekisan waye uban shegen."

"Dana ba shege bane, dankane,amman kasani alhakin danka nakanka, haka nima bazan taba yafemakaba. Inkuma munmunan haline wayakaika ? You are the worst beast I have ever met,nayi danasanin hada zuri dakai, natsaneka Aryan, I hate you." Tafada da karfi, Jan hannunta yayi zaifita da ita , tureta yayi da karfi tafada waje.
"You never deserve here jannat, you never deserve my heart." Ahaka yakulle kofa.
Around 6 na dare ne ko ina duhu. Aryan na kulle kofa, Dady sa yafara tari haryafadi kasa, dasauri sukayi kansa.
Kuka jannat keyi kaman ranta zaifita. Walkiya akeyi sosai. Ja dabaya tafarayi tana kuka, ruwan sama akafarayi, kuka takeyi harda rawan sanyi. Tana takawa tana kuka har tahau kan kolta jirine yafara debanta tana ganin gizogizo. Gashi ko ina duhu, kankame jikinta tayi tana tafiya a hankali.


ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now