54

633 73 12
                                    


🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

🌷ROSE&WINE🍷
love journey of pain and rejection

Wattpad faeamgnovelist135


54

"Kibarni, she need to know, how evil her dad was, he is a monster, the worst man ever, her Darling father da take tunawa ,he never think about her, baitaba tinawa da itaba, he didn't even know she exist..... Kaman yadda ubanki yake da bakin hali haka kema kika biyoshi, do you both want to kill me? And she suppose to hate him not me.. ......and idan kina tinani your dad salihine maihankali, then your wrong, tantirin Dan iskane, I was force to marry him if not, ba abunda zaikaini aurensa.... The worst man ever.... Your Darling dad."

Hawaye haseenah keyi tana kuka

"Shine harkin girma da zakicemin you hate me, harkin girma ko? Wow." Jannat tafada cikin fushi da kuma tausayi

"Haseenah kenan, look at your age, your too small for this, kuma baringayamiki wani Abu idan kika sake min maganan ubanki anan gidan, wallahi zanmiki abunda bazakitaba mantawaba, idankuma zakibisa ,kibishi kabarinsa, because he is already dead for me."

"Daddyna bai mutuba, haka nakeji araina."

"Sai kije kinemasa then,ubanki ma koda yau yananan he will see you as nothing but an illigimate child, ubanki kikeson ganiko, then go and find him mugani, kila Abu daya zaiyi welcoming diki ,bindigeki zaiyi...."

Shiru haseenah tayi tana kuka.

"Please miss jannat, kiyi hakuri she is just a kid , kidena biyemata, a hankali zata gane, sorry danaji family issues naku,." Yafada tare da musu sallama yawuce, haka guest din suma suka wuce.

Haushin haseenah jannat keyi, saboda kotakota yarinyar tazamemata kaya. Komai na ubanta ta dauka. Intana kallon haseenah kaman Aryan. Sak ... Shiyasa duk wani Abu na Aryan da wurgar..  Kar watarana haseenah tamata tanbaya.

Goshinta ta dafe tare da cire kyalen dake kanta. Tsimitsimi haseenah ta shiga daki tafara sabon kuka.

"Kiyi hakuri anti jannat."

"Seeyamah,nikadai nasan mey nakeji, I was abandon, haka nayi rayuwa ta, narike babyna, ya haihu darker,nasha wahalan haihuwa, nayi.zazzabi, har tazama mutum, nike shan wahalanta, she is stubborn bataji, kullum ciwon kai takesani, daga safe har dare INA aiki, just for her future, amman bataganiba, haseenah bata taba nunamin so as her mom ba, taurin zuciya gareta, and still inasonta, amman now ta girma tananeman her Dady, her Dady? Wow .... Maybe wannanne destiny na, maybe har in mutu inashan wahala...... Kalla haseenah fa? Har tsoro take bani, she is just how many years, amman intamiki magana kaman babba,  tana ya mace, who will control her? She even hate me? Why? Why me? Inason yata dukka ubanta baida banbanci da fir'auna."

Kuka takeyi sosai.

🍷🍷🍷

Shipping na drinks nashi yayi yana kallon stars....

"Aryan,please, this time around ka yarda, beautiful baby zannemo."

"Banso, nawa nakeso,inbazaki iya ba, saina aura wacce zatabani."

Dasauri tajuyo cikin jealous.

"Kamanyaya, please banson ,wasa nasan son da kakemin bazakayi hakaba."

"Humm....love? Soyayya fa kikace? Nibantaba son wata yamaceba , sai wancan witch din, I thought love is beautiful, she was even lucky danafara sonta. Amman a rana daya tabata komai, nasan bani namata cikin nanba, inba hakaba , I will never deny my own child, ta yaudareni, she was having an affair with her old old old boyfriend..... Son danake mata bantabama wani ya mace ba, amman she betrayed me..... Natsaneta nakuma tsane so called soyayya. Ki rike day dream naki, because I never love you."

Jitakeyi kaman zuciyanta zaifita saboda maganan jannat da yayi. Tasan cewa Aryan haryanzu ba sonta yakeyiba. Kuma bata regretting da tarabasu.... Ita kadai tasan sirrin, Aryan bazai taba tuna meyfaru ba, he will forever deny it.... Gara da ya tsaneta... Koba komai she is with him and he love her present.
She will make sure har Aryan yamutu bazai hadu da Jannat ba.

🍷🌷
Lumshe idanuwansa yayi yanadan murmushi cikin mafarki.

Murmushi takeyi, har dimple dinta nafitowa.... Tanasaka ruwa a flower.... Yadda take dariya tana adjusting na eyeglasses dinta.

Saikuma yajita tabayansa, ta kulle masa idanuwansa tana murmushi... Mafarki yadagulemasa., yaga kuma tana daga baby girl tana dariya, sound na dariyan baby girl din yakeji a kunne, haryamasa yawa, dasauri yatashi cikin mafarki

Har yahada zufa. Cikin tsoro soheila tatashi tana kallon shi... Tasan yasaba mafarki tun shekara 9 dayawuce.. Still yanayi.... Kuma baitaba gayamata mafarkinba. Ruwa a glass cup ta dauka tasamasa a baki yasha kamin ta ajiye ta rungumesa GAM... Ahankali yasauke ajiyan zuciya kaman bashiba.

🌷🍷

Sati daya haseenah kuka baci ba sha ,Ita Sam wai saitaga Dady ta.
Jannat tun bata damuwa hartafara tsoro.

Saxeena takira suka nema guri babu hayaniya suka zauna

"Wallahi , haseenah ta birkicemin, tasan yana raye."

"Taya tasan da haka?"

"I don't know, haseenah is too clever , I don't want to lose my daughter, please inaso ka taimakeni."

"Go ahead, inaji, insha Allah komai zanmiki."

"Please, kanemanin wani, Wanda zaiyi acting role din abbanta, inyaso zanbiyasa, inaso yayi acting Yakuma sa haseenah ta tsane dad dinta din, please."

"Ajiyan zuciya yayi yana tunani, OK zannemo, ."

Murmushi tayi tana godemasa.

"Now everything will be fine...."







🙋😭😭😭😭

Abeg someone should help me find one guy who will play the rule of haseenah dad😂😂😂😂

Abeg wani yanemamin Wanda zaiyi acting kaman dad na haseenah

Comment below in ansamu🙌🙌🙌🙌🙌🙌🙌🙌🙌🙌

😘😘😘😘😘😘

ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now