63

652 66 3
                                    

ROSE AND WINE
hausa novel

Wattpad feeezah135

11 April 2019

17:27

63

Daker yatashi yayi sallah in those years he learn many things he wanted to be a pure soul just like jannat,ajiyan zuciys yayi tare da shiga toilet yayi wanka yafito deciding yayi yaje yasake ganin jannat but before that dakin soheila yaje yasamu tana kwance what am I seeing baki tafi ba aryan asked her yana nunata da hannu laugwabewa tayi tana kallonshi wallahi zazzabi yakamani nayi amai yafi so uku .amai yahanaki tafiya eh tafada tana kirgiza kai toh tunda baki da lafiya ga driver awaje ya kaiki asibiti dasauri ta girgizamasa kai alaman toh.yana fita da sabe gyale ta hana driver tukata tashiga mota ta bi bayansa direct coffe shop na jannat yawuce zaune take tana faman rubuce tana kallonsa ta kauda kai while haseenah dake wasa da teddy ta ta hade fiska tana kallonshi odering na coffee yayi dasauri ta sauka ta karbe coffee ta wuce gunshi yazo zai ansa yaga haseenah ne dauke da tea da murmushi yazo zai ansa ta zubamasa a hannu,wani wawan kara yayi sanda customers suka juya. Dasauri jannat tazo lafiya .murguda baki tayi coffee nabashi now mr arrogant kafitamana daga guri.kallon mamamki jannat tasaya yi'.haseenah meykikeji dashi taya zaki zubamasa abu mai zafi ahannu kikalla fa hannunsa har ya kunbura. Mom just kibarni dashi mey yazo yake takuraamana wayacemasa yazo nan and he was staring at you tafada tare da juyawa kan aryan ehem meyasa kake ganin min momy ko kanaso sai na hadaka da dady nane . Dasauri aryan yatashi saban haushi how dare you bakin matsayina agunkiba zaki min wannan aikin don't you know that I am....dasauri jannat ta katseshi what what are you trying to say no please I am sorry for what she did now please you can leave. Ture shi haseeanah tafarayi kafitamana aguri don't youu know that I am your father aryan yafada tare da rike hannun haseenah dake faman tutturesa cak ta tsaya tana kallonshi dasauri jannat ta komar da haseenah baya mr aryan please leave . I wont why kike treating na haka I told you I am sorry I want you back both of you. Wani wawan mari tamashi tana hawaye it seems you want to destroy those little happiness I have again I don't know you and you don't know us there is nothing between us you will never be her father because u will never be she has a father samir so now go out before I called the cops tafada tare da jan hannun haseenah tureta haseenah tayi mom who is he ki gayamin you are hiding something from me. Capko hanunta jannat tayi suka wuce gida tun a hanya jannat ke kuka bakinciki dana takaici tabbas idan haseenah tasan ubanta she will go back to him those hatred will turn to love.eyeglasess dinta soheila tacire because taga duk abunda yafaru......ahaka aryan yasake jan motansa yawuce .dakerjannat tasa yarta bacci jin anyi knocking tasan it must be samir tana budewa taga soheila it was nice meeting you lovely sister. Zuciyan jannat ne ya buga tadan ja da baya.kina mamaki yadda nasan gidan nan ko ai ba abunda mamaki bane tunda aryan ma hyasani why not me,anyway you have a very lovely and beautifull house,

Tun naga aryan yafita hankalinsa I know something is wrong untill now ashe kinnunamasa inda kike. Dasauri jannat ta amsa aa please soheila nibazan taba dawowa gun aryan ba so please don't harm any of us. Really ok then meyasa har yanzu bakiyi aureba wakike jira, if you really want me to believe you then marry then zanfita harkanki. Nibanjin ra ayin aure I don't need that please . Really hummm nice teddy oppp I saw your daughter she is so beautifull nasan you will always protect her and you even love her so much but what if you lose her then what will happen ooooh sorry it was just an example anyway it's a choice marry or this cutie teddy you wont feel it present saidai likafani getting married in just a week wont harm you anyway idan kuma bakiyiba ....... bye sweetheart.

Tuni jikin jannat yafara rawa tana kuka bakin ciki.

//6am taji ana bugamatan kofa tana budewa taga cikin masu aikinta na coffee shop ne, madam there is a bad news coffee shop yakune bamusan taya wuta yabi yakona komai allah yaso ba wanda ke ciki. Innalillahi wain na illaihi rajuun dasauri tafita tatsaya gun idan take gani kurmus wani kuka ta rusa tana kulle bakinta daker abata hakuri takoma gida. Gashi kuma mutane najiran salary su wasu sun yafe wasu kuma sunkarba after two days tafara hada document dazata nema aiki .

//

There is only one thing to bring her back ka karbe yarka I am hudred percent sure jannat zata dawo gunka because she cant live without her daughter kashawo kan haseenah I will tell you how to do that if that didn't work then make an excuse nacewa zaka kai court cewa she cant take care of her daughter tuun shopdinta yakoni dakuma bata da aikinyi so you want your daughter after all tasan you are capable of doing that samir yafada yana kallon aryan murmushi aryan yayi tare da saka eyeglasses nashi ,.

ROSE AND WINE ✅ Where stories live. Discover now