48

148 15 4
                                    

*BAKIN ALK'ALAMI✍🏻*
_(Cigaban AMINTAKA...)_

*NA*
*ANEESAT ABUBAKAR RIMI*

_Vote_Follow me on Wattpad@Aneelurv_

48

     Haka rayuwar auren anisa da areef suka cigaba da kasancewa cikin so da kulawar juna, inda a hankali anisa saida ta kwashe kusan 98% na halayyar marigayiya amal ganin yanda mijinta a kullum yake yabawa da hayenta don faranta masa.
    Areef ya koma bakin aiki babu ji babu gani...inda abokan aikinsa suke zokayansa da angon classy ganin kauna da tarairaya dake kai komo a tsakanin ma auratan.
    Folders din dake gabansa ya janyo don cike wasu forms da aka buka yasa hannu yaji ana kwankwasa kofar office dinsa.
    Yes...ya fada yayinda ya maida kallonsa ga kofan dan jiran ganin wanda zai shigo.
    Turo kofar tayi ta shigo tareda yin sallama cikin siririyar murya..
   Wa alaikissalam ya amsa yayinda yaji ransa ya matukar kuna akan ganin wannan karuwar a wajen karo na biyu...nan take ya daure fuska.
    Yaya areef barka da aiki ta fada yayin da take cangala kafa tana kokarin samun wurin zama.
     No...no...karki zauna dan ban baki izini ba yauwa ya akayi?...ya fada a daure.
      Toooo...ta rike habar bakinta yallabai kodai baka gane ni bane?.
    Ya harde yan yatsun hannunsa waje daya...naganeki muhibbat kina da damuwa ne?...inada aiki gabana if babu pls get out!...ya fada in a serious tone!...
     Jikin muhibbat yayi sanyi kwarai dagaske amma hakan baisa ta karaya ba ta juya tafita tareda cije leben bakinta...hmmm zan kiraka areef wannan takun farko ne nayi dan ka ganni ido da ido tafada a ranta tafice.
    Mtsw nonsence yafada yayinda yake daukan biro ya cigaba da aikinsa.

***   ***   ***   ***   ***

     Kwalliya ce tayi simple make up sai dai ta kuma karban ta sosai wanda yasa kyawunta yakara bayyana...tsaye take gaban mirrow tana rolling veil din saman kanta bayan gyara da gashin kanta yasha ta dunkuleshi a tsakiya yayi dan tozo...sai tajiyo karar horn din sa...cikin sauri ta fita don tararsa har zuwa harabar gidan.
   Mai gadine sabo da sukayi mai suna malam isiya wanda ya bude masa get din ya kunno kan motar ciki.. Da sauri ta iso daf dashi tun daga cikin glass din motan ta kuma yi masa gwarjin yasakar mata murmushi.
    Hannu tasa ta bude masa murfin motan yafito
     Wow my pretty wannan gayun sai ina?.
    Ur highly wlcm my king...ta rungumoshi tareda bashi hot kiss a gefen kumatunsa.
     Laaaa!...mai gadi ya fada tareda zaro ido da sa hannu ya rufe bakinsa....sauri yayi ya shige dakinsa dake bakin get yana mamakin irin wannan soyayya.
      A hankali tazare jikinta daga jikinshi tasa hannu ta karbi brief case dinshi suka shige cike...
    My baby wannan kamshi haka kamar anyi ambaliyar turaruka agidan yayinda yake kokarin zama.
   Dariya kawai tayi wadda ta bayyana wushiryarta a fili...matsowa tayi daf dashi tafara sabule masa cover shoe dinsa da safa sannan tayo kan kayan jikinsa...shikuwa kallonta kawai yake yana dada kara son matarshi aransa tareda yiwa Allah daya bashi mamadin Amal...
     Haka ta kamashi don zuwa bathroom a watsa ruwa sannan a bayyana a diny area amma sam ya cije sai sunyi wanka tare...dole saida wannan kwalliyar aka sabule ta tareda shigewa kwamin wanka tare wanda daga nan saida suga shiga wata sabuwar duniya...anan na dage alkalamina nayi gaba...lolx

***   ***   ***   ***   ***

     Yazama dole yau saikinje gidan yayanki kin gaisheshi ai bazan sa maki ido haka ba arfat...hajiya mama ce take fada bil hakki akan yanke zumunci da arfat tayi tsakaninta da yayanta da kuma kawarta anisa.
   Hajiya mama nifa bawai banason zuwa bane kawai bana son shiga harkar matarsa ne ni...ta fada yayinda take bata fuska
    Uwaki nace arfat...kinji ko!
    Hijabi ta dauko ta zura tace naji zanje amma kome yafaru dont blame me...tafada yayinda take ficewa ranta a bace.
    Eyyyeee...ta kama habar bakin zakuwa kici gidanku wlh dan ko iyayenki basu isaba balle ke sarkin kafiya...ohh rayuwa kenan abinda marigayiya bata dashi kenan wlh kafiya...hmmmm tasauke dogon numfashi tareda fadan Allahu yajikanki Amalilina kaf zuria ta babu mai irin halayyarki...haka ta mate yan kwallanta ta dangana.

     Daidai kofar gidan mai adaidaita yasauketa tabiyashi ta shiga cikin gidan.
    Baba ina yini.. Ta gaishe da mai gadin tawuce tana taunar chewing gum ba tareda taji ya amsa taba.
    Assalamu alaikum ko ba kowane...ta yakicw labulen falon cikin gadara.
    
       My king kamar muryar arfat fa... Dan Allah ka sakeni inje kar ta shigo taganmu a haka...tafada arazane.
     My pretty kiyi hakuri in danyi pls...ya marairaice.
     Fuska ta daure tamkar ta fashe da kuka.. Saida yagama lagudata sannan yabarta.
    Jin motsin arfat ta tako gaf da dakin yayi saurin saka jallabiya yayo waje babu shiri.
   Ohhh lil sis waida ke ce babu sanarwa ya fada yana dariya.
     Baki ta tabe tayi masa wani irin kallo...ina yini...cikin tsiwa.
    Lafiya kalau...miye kikeyi haka kije kizauna tazo wanka takeyi...ya fada yayinda yake murtuke fuskarsa ganin rainin hankalinta zai wuce gona da iri.
    Hmmm kawai tafada yayinda takoma ta zauna.
      Dakyar ta iya tashi ta mayar da kayanta tareda gyara fuskarta gudun kar Arfat tagane masu...kai tsaye falon ta dosa tasameta zaune tana game da wayarta.
   Ahhhh...manyan gari yau kuma an tuna damu?, wlh kawata bakida kirki...anisa tafada cikin zolaya.
     Baki ta tabe tace hajiya ba wajenki nazo ba, kinsan idan wajenki zanzo da banzoba deciever kawai!.
     Baki Anisa tasaki tana kallon Arfat yanda take binta da munanan kalamai.
   Deciever?!...deciever fa kikace arfat.
    Yes, ko kina da magana ne?!
    Uhmmm...banidashi ta koma tazauna.

Urz Aneelurv💕

BAKIN ALK'ALAMI(Cigaban AMINTAKA...)Where stories live. Discover now