PART 14

2.7K 153 27
                                    

      
      🌷FINALLY HERE IS AN UPDATE
                            AND
     🌷THANK YOU SO MUCH FOR ✌️
     🌷 COMMENTING IN D PREVIOUS 
     🌷 CHAPPY I REALLY APPRECIATE
        ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

      
THIS CHAPTER IS DEDICATED TO   
@Fatima_Umar
@zaraaminu
@Fatynasir017
@Husnah13
@kabirudahiru
@hamzaabdullahi3
@zee6758
@addaummi
@aminabello96
@Oumyasmeen  
@Umsalmah
@ZieAbdulqadeer
     e.t.c
THANK YOU SO MUCH 4 SPENDING YOUR PRECIOUS TIME VOTING AND COMMENTING ON MY NOVEL "TAGWAYE" NAGODE SOSAI ALLAH YABIYAKU 🌺🌺🌺
                 

**************

 _____TAGWAYE BY BASMA_BASHIR

              
👇👇ENJOY 👇👇

"Banza d'an sa ido me naka aciki, ana ruwa kuna irgawa, Wawa Talaka  ahaka zaka 'kare Mallam Garba Shashasha kawai.  Amsar da Maisha tamaidowa Mai gadin gidansu kenan  yayinda ya tambayeta dalilin fitowa datayi aguje babu mota kuma da akwatuna a hannu sekace wacce aka 'koro ko wacce take barin gari.
"Y'arinya da tsuffa na kike fad'amin wannan munanan maganganun, Malam Garba dakike ambata yanzu mahaifi nane kuma Allah yayi Masa rasuwa, Aiko ba' zaki bani girmaba kya baiwa mahaifina koh...

Da sauri Maisha takatseshi ' To hell with mahaifin naka, Ai sunan kowani talaka kenan Malam Garba, a zuri'ar ku akafara 'kafa tu'tar talaucin duniya, dangin matsiyata kuma Allah wadaran tsuffan naka tunda dei harkai furfura bakada ko sisi.  Dawannan ta6ankad'o kofa adedei fiskarsa tai waje.  Shiru Malam Lado yai yana binta da kallo har tseda ta6acemasa "Aiko duk dacewa ba'na banbanta tsakanin y'an biyun nan Ma'inah da Maisha na tabbata wannan masipappiyar Y'ar Amurka nan ne Maisha, indei haka y'ayan amurka suke toh Allah wadaransu da rashin tarbiya, Allah kuma ya shiryesu Dan darajan Annabi.

Adedeita tsahu ta tseyar cikin matsifar sauri taturo akwatunanta aciki "Malam ZMZ Private hospital zaka kaini, yi sauri dan Allah. Hajiya ina ne kuma jet m jet. Tsohu Mai adedeita ya tambaya, Kiyi magana yedda zan ga'ne..... Doguwar tsaki Maisha taja 'inna lillahi wa Inna ileihi rajiun Bawan Allah anan Abuja kake kuwa? Imagine ZMZ is the most popular private hospital across Nigeria amma baka san taba kana mai adedeita haba tsohu wani irin jahilci ne wannan, Kai banda talaucin ma ga jahilci A'uzubillahi, asibitin Zaid Muhammad Zabir zaka kaini.

Dariya mai adedeita ya tsakar mata  "Ayyo se yanzu naga' ne, Allah ya huci zuciyarki gimbiya ai maganar ta 'kine kinayinta kaman turawa harshen ki a dunkule aimin afuwa.
Da wannan yaja machine d'insa yafara tuki.
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

Idanuwarta a rintse suke tinda sukazo asibiti bata bud'esuba, se wasu zazzafan hawayen dasuke gangarowa kan tattausar fiskarta. Baki kirin take ganin zuciyarta duk ji take ta tsani kanta, tse yanzu tafara ga' ne dalilin tsanar da Maisha take mata tun suna 'kanana, laifin tane, domin tin afarko Da  ta cigaba da zama taredasu Umma a Maiduguri da zai fiyemusu kwanciyar hankali Ma'isha ce y'ar uwarta kwara d'aya wacce take matukar ji da ita amma ta tsaneta ba 'ta kaunarta kuma ba ta alfahari da ita. Da wannan tunanin tad'auwa 'kanta Alkawari cewa zatayi iya ba 'kin kokarinta don ganin ta 'kauracewa duk wani abu dake 6atawa Y'ar uwarta rai kuma se ta yi kokarin had'a kawunansu.
I love you so much Maisha. Tafad'a a bayyane sannan tabud'e idanuwarta ahankali tana 'kara zubda kwalla.

I can't believe you Ma'inah, duk wannan d'ukan datayi miki, you still love her. Zaid ya ta6e baki cikin mamaki, guntun tsaki yaja "atunanina ta shi zakiyi kina tambayana Chinese Prison Wanda ya'kamata mu aika ta ko irin psychiatry's (gidan mahaukata) in nan sabida da dukkan alamu hankali bai ishetaba......  
Ya Isa haka🤚 Se yanzu tahangoshi chan yana zaune akujera se wani tutturo 'karamin 'bakinsa yake yana kashe idanuwansa duk haushi ta addabeshi "Maisha must pay for what she did se an koyamata hankali. 

Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now