🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''3⃣5⃣
hankali a tashe mum tayi wurin Aysha da sauri dan sai zuwa yanzu tunanin ta ya bata cewa d'an nata ya kuma halin shi na *cuta*.
Mum na isowa ta d'ago kan Aysha ta d'ora a kan cinyar ta dan bak'in ciki ma k'asa magana tayi hawayen fuskan ta har k'afewa suka yi, thanks Allah ma ba wani mummunan rauni Aysha taji sosai ba idan akayi la'akari da yanda jinin ke zubowa a face d'in ta ka rantse da Allah cewa rago aka yanka, sai ka matso kusa da ita sannan zaka fahimci cewa k'aramar rauni ne ta samu, da kyar mum ta iya lalib'o k'almar son d'auko mun first aid box ka treating d'in raunin before ta loosing jini sosai a jikin ta,,
Jiki na k'arma Suhail ya nufi site d'in su dan shi yafi k'usa da main parlour akan na mum dan idan yace zai d'auko a site d'in mum he will waste some minutes kafin ya dawo, kan kace wani abu sai gashi ya dawo hannun shi d'auke da first aid box d'in yayi wurin su Aysha ya tsuguna a gefen su tare da dire box d'in gefe guda.
Gyara ma Aysha zama mum tayi a jikin ta kana Suhail ya bud'e box d'in ya ciro dukan kayan aikin da is needed ya fara wanke mata raunin,,
sauk'ar chemical d'in a goshin ta yasa ta sak'in y'ar k'ara saboda rad'ad'i bata san san da ta rungumo Suhail ba tana fidda kwallan azaba a zaton ta koh mum ta rungumo.
Body contact d'in su ke da wuya suka ji wata muguwar kasala ta dirar musu, gabaki d'aya tsigar jikin su ya tashi yarrrrrr barin ma Suhail da yaji kayan aiki b'aro b'aro a chest d'in shi saboda sosai breast d'in ta ke gugan nashi, hakan ya haddasa mishi matsananciyar sha'awar ta a take hannun shi ya kama b'ari yana neman zubar da chemical d'in bai sani ba, sai da mum ta lura da halin da ake ciki tayi saurin k'arbar kwalbar a hannun shi ta wurgo mishi harara,,
a kunyace yayi saurin ture Aysha da sai dad'e shigewa jikin shi take yi cike da borin kunya yace" calm down bazan miki treatment da zafi ba kin ji k'anwata ?, so da kin fara jin zafi ki fad'a min koh".
Sosai taji kunya ta kama ta itama ma cike da kunya ta fara dafa k'asa tana lalimo mum har Allah yayi ta kamo hannun ta ta fad'a jikin ta,,
Sai da ya daidai ta nutsuwar shi kana ya sake d'auko kwalbar ya nemo cotton yana wanke mata a hankali tana tsala ihun kamar karamar yarinya har ya gama ya maida box d'in a site d'in su daga nan kuma ya fito ya tarar da su duka a parlourn,,
ba tare da ya tanka ma kowa ba ya rik'o hannun Aysha zuwa waje, da isowan su ya bud'e front seat ya taimaka mata ta shige sannan ya rufe murfin motar da k'arfi baammm irin ta wanda he is not totally in a good mood kana ya zagayo ta d'ayan site d'in ya zauna a driving seat tare da yi ma motar key a 360 ya fice ya bar gidan.
Gudu suke sosai a kan titi kamar zasu tashi tashi zama haka yake ta tuk'i yana k'etare dok'ok'in driving dan sai cusa kai yake yi a duk inda traffic ya tsayar da su,,
Allah sarki Aysha bata san dawan garin ba dan ba gani take yi ba balle idanuwanta su gane mata wrong driving d'in da yayan nata yake yi,,
ita dai rufe eyes d'in ta tayi wasu silent slowly tears na bin fuskanta in a slowly motion yayin da haushi, tausayin kan ta da kuma tsanan *macucin* yayan nata ke dad'a d'arsuwa a ran ta.
A duk duniya bata jin zata iya yafe ma macuta biyu da suka shiga rayuwar ta suka ma rayuwar ta mummunan illah illa ba, ita dai tsakanin ta da su sai dai Allah ya isa dan cutar da ita da suka yi ya wuce mizanin da zata iya yafe ma d'aya daga cikin su,,
sometimes idan ta zauna ta kan tsinci kan ta da tambayar kan ta cewa" *Waye macuci* a cikin su" ?, amsar da ke biyo baya shine" dukan su *macuta* ne".
Duk da tuk'i yake amma rabin hankalin shi na kan ta, sai da suka ci tafiya mai y'ar tazara kana ya k'aryo kwana da uban gudu dan sai da ya bad'a k'ura a ilahirin wurin Aysha kuwa sosai ta razana ta saki k'ara a zaton ta koh mummunan accident suka yi but ganin babu wani alamar abu ya shafo lafiyan su yasa ta sakin ajiyan zuciya a hankali a hanali kasancewar heart d'in ta ya samu relief.
Gogan naka kuwa yana k'ame a gaban mota kamar wani basake ba tare da ya fito ba balle ya taimaka mata ta fito sai da ya spending some hours kana yaji heart d'in shi yayi sanyi kamar k'ank'ara,,
juyo da fuskan shi yayi kan Aysha zuciyan shi cike da fargabar abun da zai fad'a mata yace" Aysha har yanzu ina barar soyayyar ki kuma ba zan daina ba, yaushe zaki ammince ki amshi k'ok'on bara ta ?, na miki alk'awari da yardar baza ki tab'a dana sani a kaina ba".
Sosai maganar da ya fad'a ya daketa a zuciya, ina ma da zata iya bud'e baki ta ce mishi tana son shi amma kuma dole ne ta danne son da take mishi a ran ta saboda gujewar wulakancin d'a namiji dan she knows that bata da wani value a idon duk mijin da ta aura but yaya zata yi da dak'on k'aunar da take mishi ?, yaushe ne zuciyar ta zata daina bugawa a kan shi, tunanin ta zai daina gushewa a duk lokacin da take k'usa da shi ?, ta yaya zata iya cire soyayyar da ta mata mummunan kamu lokaci guda ba tare da ta shirya ba?, wannan tambayar kenan take ma kan ta a duk san da ya Suhail ya zo mata da batun soyayya.
A fili kuwa k'ura ma window d'in site d'in ta ido tayi kamar wata lafiyayya, sai da taji ya kuma magana a k'aro na biyu yace" kin yi shiru ke nake sauraro k'anwata".
Da sauri ta maida face d'in ta inda ta jiyo muryar shi in a cracked voiced tace" har..... yanzu ina kan bakata, ina mai... baka hak'u.... ri da ka janye maganar nan saboda soyayya tsakani na da kai bashi yihuwa.
Duk da dai ya tsammaci hakan daga gare ta amma bai hana gaban shi ya yank'e ya fad'i rassssss ba, cikin beating d'in heart yace" menene rashin yihuwan shi ni d'in ne bakya so koh kuma ban dace ki k'arb'i yayin soyayya ta ba ?
Shiru ta mishi ita d'in ma gaban ta na ta beating kamar baza ta ce komai ba can kuma tace" duk da dai ban san yaya halittar ka take ba amma a kullu yaumin zuciya ta na haskaka min cewa kai d'in na miji ne da babu macen da baza ta so tayi tarayya da kai ba, a d'an zaman da muka yi da kai na fahimci cewa kana da kyawawan halayya da wuya a samu kamar ka,,
ni kai na dole ce ta sa nake nisanta kaina ga duk d'a na mijin da ya tunk'aro da k'almar soyayayya,,
dakata Aysha !!! bana son jin komai daga gare ki, da ace maganganun da kika fad'a a kaina har cikin zuciyar ki take toh da na tabbata babu tantama ba zaki furta k'almar k'i a gare ni ba, toh me yasa zaki yaudare ni da dad'in baki bayan kuma ba so na kike yi ba?.
Zata kuma magana sai ji ya bud'e k'ofa a zafafe ya fice tare da bud'e mata tata ita ma ta fice yayi locking d'in k'ofofin tare da yi ma motar key, duk abubuwan da yake yi hands d'in su na tsarke da na juna sai da ya gama kana yace"oyya muje please and let that issue go", ya fad'a tare da wucewa gaba tana bin shi a baya kamar rakumi da akala har suka iso bakin wani tangamemen gate d'in makaranta, a gefen gate d'in kad'an akwai wani madaidaicin signboard an yi rubutu da tangama tangaman manyan harufan turanci kamar haka:," *SCHOOL OF HANDICAPS JOS PLATEAU STATE"*
Kai tsaye suka shige gate d'in makarantar, da yake sabon wuri ne a wurin Suhaib yasa shi tambayar gate man d'in Office d'in head d'in wurin babu b'ata lokaci gate man ya rak'o shi har zuwa Office d'in shugaban makarantar.
A dai dai bak'in k'ofa maigadin makarantar yayi mishi sallama zai koma kenan Suhail ya ciro 3k ya mik'a mishi,,
gateman ya amsa da y'ar fara'ar shi yana godiya har ya bar gurin da suke bai dai na ba gannin yau Allah ya tsaga da rabon shi.
Tafiyan shi ke da wuya Suhail ya knocking door na Office d'in yana jira a bashi umurni, daga ciki aka amsa mishi da" yesss come in", a sanyaye ya murda handle din k'ofan ya bud'e suka shige ciki shi da Aysha, shi kuwa shugaban makarantar ya k'ura ma masu shigowan ido saboda bak'on fuskokin da ya gani and kuma babu alamar da ya nuna d'aya daga cikin masu shigowan handicaps ne,, har su Suhail suka k'araso suka zauna a kujerun da ke facing d'in shi ba tare da ya d'auke idon shi a kan su ba.
Ganin kallon is too much Suhail yace" barka dai yallab'oi yaya aka ji da fama da jama'a ?
Cike da tarin jin nauyin irin kallon da yake ta aika musu uwa uba kuma borin kunya da ya lullub'e shi ya shafa suman kan shi cikin inda inda yace" a'a la... lafiya lau wallahi jama'a arziki ne ai.
Sai da suka gama gaisawa sosai kana shugaban makaratar yace" me ke tafe da ku ne ina fata lafiya dai koh ba wata b'arna students d'ina suka muku ba koh saboda a kulli yaumin ina kashe cases da dama a kan su dan da yawa cikin su sun fiye gagara must especially d'alibai masu gamawa da kuma mabiyan su", ya k'are maganar tare da k'ure su da ido yana son ji daga gare su dan kore zargin da yake yi a kan d'aliban shi.
Guntun murmushi Suhail yayi dan sai da ya bayyana kyawawan hak'oran shi kana yace" hmmmmm yallab'oi kenan koh kad'an ba case ya kawo mu nan ba, ya nuno Aysha da hannu yace" wannan ita ce sister d'ina sunan ta Aysha, sabuwar d'aliba na kawo maka but ban sani ba koh zamu gaining admission a school d'innan".
Da mugun mamaki mutumin yace" admission fa kace malam anya kun karanta signboard d'in makaratar nan kuwa ? a gaskiya malam sai dai kuyi hak'uri dan makarantar nan ta nakasassu ne bama bama lafiyayyu admission a makarantar nan idan ba so kake su dinga cutar da barin Allah ba ba tare da sanin mu ba dan akwai wanda basa ji, basa gani, basa magana toh ta yaya kake tunanin zamu iya bada gudumawan mu ta wurin cutar da su ?
Sosai Suhail ya fahimci abunda mutumin yake nufi kenan a zaton shi cewa Aysha tana gani, bai yi wani mamaki ba dan ba abun mamaki bane dan duk wanda ya ga Aysha idan ba ya santa bane zai iya rantsuwa da Allah cewa tana gani must especially idan ta k'ura ma mutum ido baza ka iya cewa she is blind ba.
Wallahi ba abunda kake tunani bane yallab'oi dan wannan ita ma tana d'aya daga cikin nakasassun, makauniya ce ita amma tata kalar halittan da ban ne dan sai ka zauna da ita koh kuma ka lura da ita da kyau ka fahimci hakan, ka daimaka mata ta samo gurbi a makarantar nan domin inganta rayuwar ta, maganar karanta signboard kuwa already mun san da cewa only handicaps are allowed to register with you shi yasa ma kaga mun taho da ita and i have the strong feelings cewa you abide by the school rules and regulations baka tsallake dokar da makarantar ta bayar cuz a d'an maganar da ka min na fahimci hakan daga gare ka.
Duk maganar da Suhail ya fad'a yana ganin tamk'ar dad'in baki yake mishi most especially yanda lokaci guda kuma had'uwar farko Suhail yake ta yaba halayyan shi ba tare da tunanin koh fuska biyu gare shi ba though dai ba wani sabon abu bane a wurin shi cuz ya saba jin irin wannan yabo daga bakin mutane da dama.
Sai da ya zauna shiru yana nazarin kalaman Suhail tare da obsertions a kan Aysha wanda ya tabbatar mishi da cewa Suhail is right ita makauniya ce kana ya yarda ya musu registration tare da rubuto mishi adadin kud'in da ake biya for fresh students,,
Cikin ikon Allah Suhail ya clearing komai but sai ya rok'a a kan yana so a bar ta tayi day thanks Allah shugaban makarantar ya ammince, da yake during classes ne daga nan kuma ya nuno musu ajin da aka ba ta,,
JS 1 a b'angaren blind aka bata da yake koh wannne da b'angaren su na makafi da ban na kuramai da ban sannan na guragu da kutare da ban kun san bashi yihuwa a iya had'asu wuri daya saboda da banbancin lalura, ba lallai ne su iya fahimta ba,,
a bak'in k'ofa ajin su Aysha suka tsaya Suhail ya cika da mamakin yanda malamin da ke ajin yake koya ma makafin karatu cikin hikima da dabara,,
Kwallah ne yaji yana k'ok'arin zubo saboda tausayin bayin Allah nan wai ace baka da ido amma kuma Allah yayi maka basirar yanda zaka yi karatu babu ido ina ga mai ido kuma yake sakaci da karatun shi ?, tambayar da ya bar ma kan shi amsa kenan shugaban makarantar ya ja shi zuwa fannin kurame ya ga yanda wata malama take musu demonstrating da hannu can kuma yara sun saki tafi raaafff raafff raaaffffff,,
duk da dai bai san dalilin tarin nasu ba a yanda yaga wata yarinya tana washe baki kowa na bin ta da ido ya gana cewa malamar tayi tambaya mai wahala ne dalibar ta amsa mata, ikon Allah karatun kurma sai kurma, iko sai Ilahi sarkin da bai da na biyun shi shi kad'ai ne Allahussamad.
wannan karon k'asa boye hawayen shi yayi sai da suka samu daman zubowa, ganin hakan yasa shugaban makarantar ya rik'o hannun shi zuwa b'angaren guragu da kutare yaga yanda bayin Allah suke rayuwar su ba tare da tunanin komai ba, ba su damu da lalurar da ke jikin su ba, a hakan ne yaga an buga musu break kowa ya fito yana ta faman d'angwala k'afa, masu jan mazaunai nayi madu tafida hannu nayi suna dafa k'asa da tafukan hannun su suna iho zasu je yin break, wani k'aramin yaro yaga ya fito k'arshe ya k'arb'o tashi abincin a gaban shi, k'afar shi yayi amfani da ita yana ci har ya gama kana aka ringing musu belt time up su duka suka koma class ,,
Jikin Suhail a matuk'ar mace babu abun da yake sai hamdala ma Allah da ya halicce shi sannan yayi shi cikin bayin shi lafiyayyu,,
da kyar ya iya jan k'afa suka bar area classes d'in shugaban makarantar na mishi nasiya da ya dad'a raunana mishi zuciya da kyar Suhail ya iya yin sallama da shugaban makarantar suka nufi mota da Aysha tare da yi mashi Alkawarin zuwa gobe Aysha zata fara tafiya makarantar.
Tuk'i yake gabaki d'aya gab'ob'in jikin shi a mace har suka iso harabar gidan su mum da jin k'arar dirin mota ta fito tana welcoming d'in su, but ganin Suhail ya fito shi kad'ai da yanayin shi yasa fara'ar fuskan ta ya ragu a zaton ta koh wani abun ne ya faru,,
Saurin zuwa wurin Aysha tayi tana kanin ta ta saki ajiyar zuciya mai k'arfi cuz she taught koh shima barin ta a wani wuri yayi yayi tahowar shi.
Kan ta b'ud'e ma Aysha k'ofa tuni Suhail ya shige gida ya haura site d'in su yayi lamo a kan bed koh rage kaya bai tsaya yi ba.
Da daddare bayan sun hallara a dinning area Suhail sai tsikarar abinci yake ta yi ya k'asa koh da cikakken cokali guda,,
mum da ta damu sosai ta so ta share shi but sai ta k'asa cike da rashin jin dad'in mood d'in shi tace" soon yaya dai koh abincin ne bai maka dad'i ba na girka ma wani dan dai bana jin dad'i ne da sai na ma da kaina".
Maganan da mum tayi ne yasa shi saurin d'ago kan shi ya maida kan ta yace" no mum ba sai kin sa an min ba kawai dai na loosing appetite d'ina ne shi yasa but i will manage to eat".
"Hmmmmm ta fad'a ba tare da ta yarda da maganar shi ba tayi saurin k'awar da maganar,,
maganar su da Aysha ta jiyo sai duk ta d'ora zargin ma kan ta a tunanin ta koh maganar da suka yi a mota ne ya tayar mishi da hankali, tuni taji tarin nadama da kunyar kuma maganganun da ta fad'a mishi, sai yanzu ta ga rashin dacewan hakan bai dace mutumin da ya nuna maka soyayya zallah wanda babu surki a cikin ta ba ace ka guje shi,,
Idan ma tana ganin cewa she is not a virgin ai shi ya san da hakan kuma yace yana son ta toh me zai hana ta mallaka mishi zuciyar ta bayan ya cancanci haka?, dole ne ma ta bashi k'ofa.
Shi koh Suhaib koh a jikin shi illah enjoying abincin shi yake yi, ya kunna wak'a tare da manna eye piece a kunnen shi yana kai loma yana nodding head kamar lizard saboda d'and'anon abincin da kuma beating d'in wak'ar kamar zai fasa kunnen shi.
Haka suka kammala kowa ya watse babu wanda ya kula wani.
Cikin dare Suhail na hango sai juyi yake tayi tunani ne kala kala ya fad'o mishi a rai ga tunanin Aysha da kuma abubuwan da eyes d'in shi suka gane mishi ya mishi k'atutu a zuciyan shi, da kyar ya iya samu ya runtsa.
Itama hakan ya kasance a tata b'angaren sai dai banbancin abu d'aya bata san dawan garin ba balle ta ga kalar rayuwar da y'anuwan ta nakasassu suke ciki.*Washe gari*
Yau ne Allah yayi dad ya gama duk wani harkar business nashi kuma a yau ya sa ran zai koma gida, da farko dai ya so ya fad'a ma mum cewa yana tafe but sai ya fasa hakan cuz of yana so ya biya Office d'in sojojin da suka kama Aysha a gidan karuwai ya gudanar da bincike dan ya sha alwashin cewa duk wanda ya kama da laifin neman b'ata ma zuri'an shi suna ba zai barshi ba sai ya d'au mummunan mataki a kan shi,,
hakan ya sa ya kamo hanya ba tare da sannin kowa ba har ya iso garin Jos, direct Officin Ogan sojojin ya nufa tun daga waje k'ananan sojojin suke ta gaida shi yana amsa musu ta haryar d'aga musu hannu har ya shige cikin Office d'in.Please share
vote
comment*Sa'eeda✍🏻*
~Y'ar mutanen Dengi~

YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...