AMINCI WRITE'S ASS..✍🏻🤝🏻
[Aminci zamah lpia shine takenmu]💦💦💦💦💦💦💦💦
RAYUWAR HILWANAH
💦💦💦💦💦💦
💦💦💦Story & written by Ni'imatullah
Dedicated to my daughter murjah
My aminiyar INA tayaki murna gama novel naki na( Dah na kowa ne) lfy batare da masalam komai ba Allah ya bada ladan fada karwa kuskuren da yake ciki kuma Allah ya yafe makishi
Sai mun kara jinki awani sabon novel naki
43~44
Khady yada taga kawar tata take yau Sai taji ita duk Ba dadi take tanbayan hilwanah meya sametane yau ta ganta wani iri
Hmmm kibari kawai abunda ya sameni jiya gsky banji dadinsa Ba kuma bazan taba mantashi a RAYUWAR ta Ba
Menene wanan abun ahaka
Kekam kibari inna bada hada zan fada miki
Tah nima barin bada Nawa da sauri sabida insan wane irin mafita zamu samu aha
Hilwanah na bada hada Khadija itama ta bada Nata sabida ta damu taji meyake damun kawar tata
Khady take cema hilwanah kawata kozamu je gida ne sabida muji dadin yin maganan da kyau kinga in a islamiya ne bazamu samu damana yi Ba
Eh to amma kuma ai bazaa barmu mu tafi gida Ba b
Bari kiga abunda zanyi
Suna cikin mgn khady ta kwanta ta rike cikinta ta fara murde murder tana kukan karya.Sayadin su yake tanbaya meyake damunta hilwanah na da yake itama yar bariki irin tana Sai ta fara hawaye akan cikin khady ne yake ciwo
Ke hilwanah kinsan kidan sun Khadija ne
Eh sayadi na Sani tana kukan 😭 bariki
To ki kaita gidansu
Tah ta dauki jakan khady da Nata ta rike ta suka fita daga cikin islamiya sun danyi nisa kan daidai makarfi Root khady ta mike kinsan INA zamu kuwa karmuje gidan mu sabida za,amin fada a gida mota zamu shiga muje gamji fak
To muje can din 🤒
Nan suka shiga mota Sai gamji fak
Suna zaune khady tace INA jinki meya sameki
Nan hilwanah ta fara😭 karya
Khadija ya cuceni ya gama batamin rayuwata da wani ido zanga miji da zan aure 😭
Hilwanah ban gane me kike nufiba ki fadamin menene ya miki sabida musan ta inda zamu bullowa lamarin
Khady A malik ya gama batamin rayuwata abunda na jima INA tanadashi jiya a malik ya batashi
Wai meya mikine Dan Allah ki fadamin wlh kinsani a damuwa
Ya zubarmin da budurcina anjima anamin kallon ni karuwane amma ban taba karuwanciba Sai jiya jiyan ma Ba a son raina bane Abun ya faro sabida bana cikin hayaci 😭😭😭
Gashi ko sati banyiba da fara sallah kar ciki ya shigamin in shiga uku 😰
Gsky hilwanah banji dadin hakan Ba amma abunda Allah ya kadarama Ba yada zakayi dashi
Hakane khady ni tinanina daya me zan fadama mijin da zan aure INA zan CE mai na kai budurcina 😰
Duk wannan Ba abun damuwa bane ai yanzu kai ya waye zaki iya samun maganin da zai maidaki daida Dan kako wace bata taba yin sex Ba bazata nuna miki masewa Ba
Haba Kandy abunda Allah ya halita da Wanda kai zakayi da kanka kinsan Ba zai taba zama daya Ba
Hakane hilwanah amma ai maganin yanada kyau sabida kawayena da yawa sunyi amfani dashi kuma mazajen su basu saniba
Hmmm wlh abunda Allah yayi da Wanda kai zakayi banzai taba zama daya Ba
Kamar fa ace mai farin Allah da Wanda yake bilicin kinsan dule Wanda yake shafa mai zaa gane nasa ma mai ne
Hakane ni abunda yafi damuna kar ace ciki ya shiga bansan ya zanyi Ba
Karki damu barin fada miki wani sirin da biki saniba da zaran kinyi sex da Dan namiji ki naimi ruwan zafi kisa gishiri atake sufam din zakiga Yana zuba ko kuma ki samu anfikulos mai kyau din mai sadan kuma kisha shima Yana hana daukan ciki alokacin
Ko yanzuma zaki iya sha dan yanzuma akwai a jakana
Kekuma me kikeyi dashi har
Ai koda yaushe INA tare dashi sabida bacewan rana
Amma Khadija me kikeyi dashi
Zan baki labari karba kisha
Hilwanah sabida batason khady ta gane duk abunda ta fada mata karyane yasa ta karba tashi
Nana kuwa tana shiga falo da bataga umma Ba dakinta ta wuce ta kara wasa ruwa ta janja kayanta ta fito ta sami umma da halwani suna hira
Ta gaida umma da halwani
Dama Nana kinzo shine ban saniba umma nazo ban ganki a falo bane shiyasa na shiga dakina na wasa ruwa na chanja kaya
Dama kina barinta tana bin irin yara marasa jin maganan taya bazata koya wani haliba harda binta gidansu
Ya isheka haka halwani inba so kake raina ya bace Ba karna kuma jin wani abunda baidace Ba a bakinka akan hilwanah inaba hakaba wlh zamu bata da kai ...
Allah ya baki hakuri akan mai kama Da aljanan ruwan nanne zamu bata Allah ya huci zuciyar ki
Ameeen
Abba Yana shigowa yaji duk abunda sukeyi Sai ya fara musu dariya har kunsa naji kunya yau anji kanku keda Dan lelen naki
Alhji rabuda halwani nan sha leletafa yake aibatawa a gabana wace shalele ki kuma
Inada wata shalelle ne da yawuce hilwanah ai kasan banda ita
Halwani ya kara kinewa akan maganan da umma tayi
Nizan tafi to angon hilwanah Sai anjima wani haushinda ya kamasa da Abba ya fada masa haka Dan Abba ne shiya amma wlh da Ali ne ya mai irin maganan nan dako Sai bakinsa yayi haila😠
Yabar falon a fusace
Umma taga Abba wato yau so kake kasamin dah yinin kunci ko
Nana ya hilwanah take Abba tana lfy amma kuma gsky yanayin zaman da takeyi a gidansu gsky zaman kuncine Dan yada wani kawunta yake takura mata abun yayi yawa
To sarkin baki waya tanbayeki eh
Ya ali ai abban ne yake tan bayana ita
Yana karasawa shiga falon yake mgn to sai yace miki ya yanayin zamanta yake a gidan su
Dama gulma ne ya kaiki gida
Kai kuma Ali dan zata fadamin irin zaman da yata takeyi a gidansu shine ya zama laifi Ba haka bane Abba To menene
Tafa fans ya hajiya Minat zataji idan an fada mata irin halin da hilwanah take ciki ya kuma zai kasance sakan hilwanah da khady duk Ku biyuni a sannu zakuji yada ta kasance
Ina sonku over my lovely fans
Comments
And share plsUmmu murja ce😘
YOU ARE READING
RAYUWAR HILWANA
FantasyYarinya banda karuwanci batada aiki akoda yaushe saitasa anzage A.Y family wlh wlh indai aka tafida Hilwana h kano saida kunemi wani gida Ba gidana Ba sabida bazaiyi kutafi da ita ta kara bata mana sunna Ba Dan bawanda baisan ita karuwa bace saidai...