65~66

268 13 1
                                    

🤝AMINCI WRITERS ASSOCITON🤝
✨(AWA)✨

AMINCI ZAMA LAFIYA SHENE TAKYAN MU

💦💦💦💦💦💦💦💦
RAYUWAR HILWANAH
      💦💦💦💦💦💦
               💦💦💦

Story & written by Zarah Mohammed

Dedicated to my daughter murja

Vote & follow 4
Wattpad intisar

Like & follow 4
Facebook
Zarah Mohammed



*Nasan zakuyi mamakin gani Zarah Mohammed* *ba Ni,imatullah ba*
*Na chanja suna nane* *daga Ni,imatullah zuwa* *ainihin sunan Zarah da fatan zaku fa hinceni*

*Ina mai Baku hakurin da jina shiru da kukayi na sawon lokaci 🙏🏽*

65~66

Washe gari bayan an daura auren Ali da Nana Aisha akayi taro sai gillah ake tayi

Misalin karfe 09:00pm aka sharya amare
Hilwanah kam ji take yi kamar ta kurma hihu

Saban ta kaici wai yau itane zaa kaita dakin Wanda ya saneta a Rayuwar sa

Tana cikin zancen zuci mgn da ake matane ya sayar da zancen zuci da takeyi

Umma ta gani saye a kanta

Hilwanah lfy kuwa naga kinyi nisa cikin tinani

😊lfy ummana ina tinanin rabuwa da kune shiyasa kikaga haka

Ayya Yar albarka ai ba rabuwa mukayi gaba daya ba duk lokacin da kike da bukatan ganinmu ai zai kawoki ki daina sa damuwa a ranki

Nan umma ta fara yi musu nasiha mai shiga Jiki daga ita har Nana ba abunda sukeyi sai kuka

Itako Hilwanah ba kukan nasihan da ake mata rakeyiba kukan yada zata kwashi zunubi a gidan halwani takeyi Dan tasa ba raga mata zaiyiba ita ba raga mai zatayi ba Dan har ta hango irin zaman da zasuyi takeyi

Har umma ta gama nasiha kakama tayi nata Hilwanah ba kane yaren da sukeyi
Dan tayi nisa cikin titinani

Har aka zo daukan amare

Nana  da Hilwanah suka rungume umma sai kuka suketayi umma batasan lokacin da hawaye suka fara sauka a eye nata ba
Hilwanah ta kyale umma ta rungume kaka

Sai kuka take tayi ita kuka kaka kuka abun ban tau sayi

Daker aka rabasu da juna
Fati na hango a gefe sai kuka take tayi na rabuwa da Hilwanah

Hilwanah taje ta rungumeta tana kuka tana naiman yafiyar

Daker dai aka fito da amare akayi

Gidan su da yake malali

Gida daya aka kaisu amma kowanne da fat NASA 


Comment and share pls



Don't forged to follow and vote me on wattpad
Intisat

 RAYUWAR HILWANAWhere stories live. Discover now