Chapter 025:💞 A way forward 💞

855 83 1
                                    

💝💝Ni Nuwaylah💝💝
                   ☆☆na☆☆
  👑👑Bilqeessah Alpher 👑👑
   📚📚Marubuciyar 📚📚
   🖤🖤🖤BAKAR ZARGI🖤🖤🖤

✍Alpher's pen*
Bismillahir Rahmanirr Raheem

Satinsu 2 da fara love tayi encouraging nasa da ya koma bakin aikinsa, to which he agreed. Almost every time suna makale a waya, either voice call or video call.
He spent a week sannan ya dawo, randa ya dawo kamar su haddiye kansu, wata sabon babin soyayya suka bude.
The second day bayan ya dawo daga sallar isha'i ya biya dakinta ya sameta tana combing gashinta, hannunsa ya cusa cikin gashin yana wasa dashi, ya jawota jikinsa yana shashafata. That has been his weak point, in dai zaiyi 4 eyes da ita, sai ya taba jikinta, he can't stop himself from touching her. Yayi kokarin yagan ya daina amma abin kara gaba yake.
Few minutes past 12am Ali yayi knocking kofar dakin, sai da ya buga da karfi sannan ASK ya amsa masa.
Ya fito daga dakin daga shi sai boxers, idanuwansa sunyi jawur. Ali ya runtse idanuwansa, fuskarsa a daure yace
"Sir I want to talk to you."
"Can't it wait?"
"No Sir!"
Ya kalleshi and saw the seriousness on his face.
"Ok give me a minute".
A cikin study ya sameshi tsaye, he has been wondering abinda zai gaya masa that can't wait. Ali ya tsareshi da ido, da ASK yagan kallon yayi yawa yace
"I'm listening".
Ali yayi ajiyar zuciya sannan yace
"I'm sorry Sir inason shiga hurumin da ba nawaba, but dole na fada maka gaskiya, kamar yadda nasan bazaka so wani abunda zai cuceni ba to nima haka. Sir I know your stand on haram relationships and I never imagined you'll fall in to one. Ganin yadda kuke da Nuwaylah got not only me but all of us worried. Ina tsoron wani abu unexpected ta faru, Allah kadai yasani killan ma ya faru. But Sir dole ka dau mataki to avoid reoccurrence."
ASK da tunda Ali ya fara magana kansa ke kasa yana nadamar abubuwan da ya aikata, da kuma godewa Allah da ya kareshi daga aikata zina, da badon Ali yayi intervening ba da yau sai sunansa ya shiga cikin list din mazinatai, ya runtse idanuwansa hawaye ya gangaro. He couldn't believe himself.
Ya kalli Ali yace
"Indeed your a brother I never regret meeting, kullum ina godewa Allah da ya haddani da kai. Thank you so much Ali."
Daga kai kawai Ali yayi, ASK ta cigaba
"Ali Nuwaylah ce jarabawata, I can't control myself in ina tare da ita, nasha kokarin nagan ban tabata ba amma Wallahi na kasa, I can't resist her, sai dai in ban ganta ba".
"Then ka kaurace mata"
"How?"
"One.    of you have to leave this house"
Ido ya zazaro how is that possible?
"When do you plan introducing her to the family?'
"I don't know, ban san me zance masu ba"
"What are your plans for her baby?"
"Zanyi adopting nata, I want to claim responsibility for her pregnancy, amma ban san yadda zanyi ba"
Ido Ali ya zazaro,
"What? Do You consider the implications at all?"
"Yes, it's one of the sacrifices I have to make, sai dai bansan yadda zan shirya abin ba, I need to get the perfect picture, to avoid suspicion. Kasan bae with her strong instinct".
Kai Ali ya daga
"Hakane, so yanzu bari mu bari zuwa gobe mugan yadda zamuyi mu fito da perfect plan din".
"Inn Sha Allah"
Da haka sukayi sallama. ASK toilet ya wuce yayi alwala ya fara jero nafilfili yana rokon Allah gafara akan abubuwan da ya aikata, da kuma gode masa da ya kareshi. Ya rokesa da ya cigaba da kareshi daga baya kuma ya rokeshi ya bashi sa'a.
Sai 12pm ya fito daga dakinsa sanadiyyar ciwon kai da ya tashi dashi. A daidai kofar dakinta ya roke Allah ya bashi ikon resisting dinta, sannan ya shiga.
Saman couch ya zauna bayan sun gaisa, ya roketa gafara akan abubuwan da yayi, ya bata assurance cewa yana sontane kuma yana da niyyar auranta, and very soon zaiyi introducing nata ga familynshi.
Hankalinta ne yayi matukar tashi
"Yaya zanyi da cikina?"
"Karki damu by end of today, we'll devise a way out"
"Zasu yadda?"
"Inn Sha Allah, mu sashi a addu'a"
"Ok"

Ni Nuwaylah A Hausa Love StoryWhere stories live. Discover now