BRAIN

548 66 9
                                    

'''💞HEARTBEAT💞'''
*JIDDAH*

NIMCYLUV

'''CHAPTER 34-35
BRAIN

Wattpad@Nimcyluv'''

*Announcement*👇🏻
'''Uhm i don no why people suke haka,nayi tunani da yawa akan abinda yake faruwa yau da gobe wanda akewa marubuta,yau sau 6 shida ana kira akan cigaban JIDDAH wai tayaya za suyi paymet na book ɗin domin under page ɗina ansa book ɗin na kuɗi ne duk maiso yaya magana,i think idan ban manta ba tun farkon book ɗin nasa Free ne why daga baya zan mai dashi na kuɗi, 🔊🔊kira da babbar Murya MERA NAM NIMCYLUV Littafina bana kuɗi bane kuma dukkan wanda ya siyarmin da book na barshi da wanda ya halicceshi ba zanyi hayaniya🙇🏻‍♀️dashi ba,masoyana kada kubiya ko sisi ko bana da tym kika tambayeni book ɗin Jiddah zan ƙatse komai na baki aje asha karatu😂'''

Chapter

No edit

Lumshe gajiyayyun mayatattun idonta tayi wanda suke mata zafi sbd da ɗewa da sukai a rufe,a karo na biyu ta ƙara manna idonta saman ƙyaƙƙyawar sukarsa mai ɗauke da ƙyaƙƙyawan saje,lumshe ido tayi tare taune laɓɓanta a hankali ta furta"he is handsome guy yana da kyau sosai fiye da sosai"ta faɗa ta ɗura idonta a saman goshinsa haka kawai taji ranta ya ɓaci meya haddasa masa zubar jini harya kai ga kwanciya a gadon asibiti,lumshe ido tayi tare furta"ya rabb ka sassautamin abinda na keji game da wannan ƙyaƙƙyawan mutumin,i'm not his best choice,i will fine another guy wanda zai maye min gurɓinsa but how?mutane da yawa sun goje ta sbd abinda bata da laifi hakan yana nufin she never marry kenan"wasu siraran hawaye ne suka silluɓu daga cikin wahalallun idonta,lumshe ido tayi ganin ta fara ganin dishi² a hankali ta shiga duba medical glass ɗinta but he did fyn it,ƙofar ɗakin aka turo hakan baisa ta buɗe idonta ba saima ƙara lumshesu da tayi,da alama mutane da yawa ne suka shigo kanta aka shafa tare faɗin"my child how do you fell now"muryar data jini yasa tayi saurin buɗe idonta ta shiga ƙifƙif tashi,kasa cewa komai tayi sai hawaye dake zuba a cikin idonta wai ita take kallon mahaifiyar abin al'faharinta,kanta Mama ta shiga shafa tare da goge mata hawayen fuskarta yayinda itama hawayen ke zuba a cikin idonta"stop cry my child,pls for give us about our mistake munyi ba dai² ba bama da bakin baki hkr ƴar ƴar amana Allah ya bamu kuma tabbas zai tambaye mu rana gobe ƙiyima,dani da Abu'nki muna neman gafara pls"girgiza kai Jiddah ta shigayi tare da sharewa Mama idonta sbd hawayen dake zuba idonta,cikin muryarta ta marasa lpa tace"no Mama kada kiyi kuka idan duniya zata haɗu ba za'a fasa kirana da sunan Abu ba,nasan Ƙaddara ce ta hau kaina na yafe maku duniya da lahiri nima ko yafemin sbd rashin bin umarninku da nayi"Abu ne ya ƙarasu wajanta tare da kama hannunta ya shiga ɓuye hawayen idonsa,a ɗan razane Jiddah ta damƙe hannunsa tace"zubar hawayenka akai na masifa ne dan Allah kada kayi haka na yafe maka"murmushi yay tare da faɗin"nayi tunanin za kizu kiban hƙr a koda yaushe zaman jiranki nake,bana da burin daya huce na ganki a cikin ido na,ga mamaki na sai naga ko tunawa dani baki ba bare kiyi tunanin zuwa kiban hƙr hakan ya ƙara ɓatamin rai sosai,kullum cikin kallon ƙaramin photo nake domin yana ragemin abinda na keji"buɗe baki tayi zatai mgn wasu likitoci suka shigo,sai a lokacin ta kula da Mom da Aryan da Amrah a bakin ƙofa basu shigo ba,sallamar su Mama yay sannan ya shiga zuba lafiyar yaga komai ya dai² Na'oururin jikinta ya cire tare da ɗaura mata wani drip ya sanya allurar bacci a ciki,kallonsa tayi tace"dr shi yaushe ne zai farka"jinjina kai yay tare da ƙarasawa wajan Irfan ya shiga duba shi yace"koda yaushe zai iya farkawa insha Allah"yana faɗin hakan yasa kai ya fice,cikin ƙaramin lokaci bacci yay gaba da ita.

Jessica pov
Abin duniya ya isheta ga wata jaraba da take damunta sai kuma wani sauyin ya nayi sometimes ta kanji jiri da kuma ciwon kai na damunta.

A nutse take drever tayi kyau sosai tana tafe tana tauna cimgum,a haka ta ƙarasa asibitin Aminu kano parking tayi a parking space dake harabar asibitin,fituwa tayi ta nufi office ɗin dr dake dubata tana shiga ta iskeshi zaune yana duba p.c nasa,zama tayi kan kujera kafin tace"sannu fa" kallonta yay na wani lokaci kafin yace"yauwa yanzu kuma me za'ai maki?"ya mutsa fuska tayi ta shiga labarta masa abinda yake damunta,dariya yayi hadda riƙe ciki saida yay son ransa sannan ya dubeta yace"alamu na nuna bariki tayi riba ko?ke baki san ko a littafinku babu kyau aikata irin abinda kike,ko shima kun sauya shi?"bata kulashi kamar yadda shima baisa ran jin komai daga gareta ba,wata robber ya ɗauko ya bata yace taje tayi fitsari ta kawo masa,amsa tayi tare da barin ɗakin 10min ta dawo ɗauke da fitsarinta amsa yay tare da ficewa daga ɗakin bai wani jima ba ya dawo hannunsa ɗauke da papper murmushi yay mata tare furta"congratulation you have a perigenet" waro ido tayi tare faɗin "kasan me kake faɗa kowa?"jin gina yay da jikin kujera tare da faɗin"nida aikina kinga kowa zanfi kuwa fahimtar abinda nake faɗa"tsaki taja tare da amsar papper tayi waje hanyar emagency tabi tana son ganin wani likita tun daga nesa idonta ya sauka akan Aryan fuskarta fal farin ciki,ta nufi inda yake,da burcewa tayi ganin bashi kaɗai bane,murmushi tayi tare da faɗin"Sannu Aryan ina abokin naka waye babu lpa kuma"murmushin gefen baki yay mata kana ganinsa kasan na zallar mugunta ne"boddy ne da matarsa babu lpa"ya faɗa yana nuna mata ƙofar ɗakin wacce kana iya ganinsu a kwance kasan cewar ƙofar glass ce,a ɗan tsorace da kuma sakin baki tace"kut wacece mai tsautsayince ta kawo kanta"kafin Aryan yay mgn Amrah tai saurin ƙara sawa wajan Jessica tace"ohh hello Irfan ki kazu nema hala? yana da kyau kisan keda Irfan har abada,bazai taɓa zama da mace mai irin halinki ba,kada kiyi tunanin banbancin Addini yasa nake faɗa maki haka,ko ɗaya halinki shine yaja maki hakan...ya isa haka"cewar Mom,shuru Amrah tayi tare da zabgawa Jessica harara bata ƙaunarta sam halinta na dabanne dana sauran ƴan uwan masu irin addininta,Aryan shuru yay tare da jingina bayansa a jikin bango ya zubawa matar tasa he wish ya jita a cikinsa yana addu'ar yaga wannan rana mafi muhimmanci a wajan,wani killer smile Jessica tayi tare da murza ƴan yatsunta ta kalli Amrah tare dayi mata warning alamar zata gani,fasa ganin likitan tayi ta juya rai ɓace ta nufi mota,cikin motar ta faɗa tare dayi mata key tabar harabar asibitin ta nufi gidan ƙawarta Zuly.
Bata daɗe a hanya ba ta ƙara gidan,gidane babba da kuma ɗa kuna birjik da alama gida karuwar ne,wasu ƴan mata ta gani zaune suna shan shiisha,saurin shigewa ɗakin Zuly tayi tana fitar da numfashi,ɗaya daga cikin ƴan matanne tace"wannan fa mai zafi ce,da alama ba ƙowa ce,nidai tayimin yaseen"harara Hariri ta watsa mata tare da miƙewa tsaye tace"ban gaya maki indai ina tare dake babu ruwanki da sha'awar wata ƴar mace ba,nice taki kema kece tawa har abada"tana faɗin hakan ta shige ɗan ƙaramin ɗakin dake kusa dasu.

Wata dariya Zuly tayi tace"hhh keman yaya akai kikai sake har Black man ɗinki yay aure soon haka?"ya mutsa fuska Jessica tayi kafin tace"nidai meye mafita?"..mafita guda ɗaya ce zuwa biyu idan kin amince.."wacce amincewa kike mgn kinsan akan abinda na keso bana waisting time right?"tashi Zuly tayi ta nufi dressing mirrow ɗinta ta ɗauki wata ƙaramar kwalba tare da dawowa wajan Jessica ta miƙa mata kwalbar tare da faɗin"wannan shi ake kira da *Flibanserin* over feelings yana haukata namiji fiye da tunaninki har yafi wanda na baki aiki uhm zaki sha mamaki domin bazai tsallake maki 5min ba kiyi ƙoƙarin sanya masa cikin abin sha wannan shine hanya ta ɗaya,hanya ta biyu kuma zansa a ɗauko min matar tasa a asibiti in kawota nan na haɗata da Harira nasan zata kawo huta ya kika gani🤨?"wata muguwar dariya Jessica tayi tare da miƙewa tsaye ta juya faffaɗan wais ɗinta tare rolling eye ball ɗinta tace.


Hospital pov

Misalin ƙarfe 10 na dare kishin giɗe take jikin gadon asibitin bayan ta gama kammala duk wasu sallolin da suke kanta,ware idonta tayi tare da watsatsu kan Amrah tace"waishi yaushe zai farka ne?"ta faɗa idota na cicciko da hawaye alamar zatai kuka,kafin Amrah tayi mgn na'ourar jikinsa ta fara ƙara gaba ɗaya suka maida hankalinsu kansa,a hankali ya shiga buɗe blue eyes ball ɗinsa wanda eyes lashis suke kwance saman idonsa,ya mutsa face yay yana jin jikinsa babu daɗi gaba ɗaya brain ɗinsa ta tsaya da aiki,shuru yay yana tunanin a ina yake nan ɗin,zare drip ɗin yay da bakinsa😳jini ya fara zuba,cikin sauri Amrah ta ƙarasa wajansa tare da faɗin"bloody yaya jikin naka?"sauri tattare jikinsa waje guda yay idonsa ya shiga zubar da hawaye,ware ido Jiddah tayi cike da tsoron abinda Irfan ɗin yake wasu hawaye ne itama ya shiga zubuwa daga cikin idonta tana jin wata zazzafar ƙaunarsa na ratsa ko ina na jikinta,ƙara matsawa Amrah tayi tare mai² ta abinda tace "blood yaya jikinka?"murmushi tayi tace"ka tsora tamu da yawa"shima murmushi yay yace"ka tsora tamu da yawa..


*Afuwa for the late update 2days bana da lpa ne wlh yan zuma na gaji da tambaya*

Ina jiran jin ra'ayinku akan wannan page ɗin duk da bashi da yawa.

Gdy ta musamman ga *Haleemerht Muhammand Umar* ina jinjina maki sosai ina ƙaunarki😘

JIDDAWhere stories live. Discover now