
#2
MURADIN RAI! (complete) by Zainab Muhammad Chubaɗo
Tunaninta da duk wata nutsuwarta sun ta'allaƙa ne akan abinda takewa kallo a matsayin MURADIN RANTA, Sedai saɓanin zuciyar ABOU HATEEM wadda take a daskare babu wani gu...

#3
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...by Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.

#4
Ƙaddarata ceby Rhussain
Kowanne ɗan Adam akwai irin tashi jarabawar da Allah yake masa. Malamin addini ne mai tsoron Allah da bin dokokinsa, kaddara ta faɗa masa.
Ɗaliba ce a islamiyyarsu, kadd...

#6
ƘALUBALEN RAYUWA by Shamsiyya Usman manga
AMINA yarinyace da ta taso cikin fuskantar ƘALUBALEN RAYUWA daban daban tun daga ranar da tazo duniya har girmanta,Ta taso bata san waye mahaifinta ba,mahaifiyarta ta ka...

#7
ƘARA'IN INNA DELUby Fa'iza abubakar
Labari ne na abin dariya, labarin rigimammiyar tsohuwar da take auren ƙara,i bayan ta shekara saba'in a duniya dan tana jin kanta daidai take da budurwa...

#8
MIJIN DAREby Rhussain
Labarin ya na ɗauke da darasi mai ya wa, ƙalubale ne akan iyaye da ƴanmata masu son shanawa a rayuwa, da sakacin iyaye wajen rashin sanya ido akan motsin ƴaƴansu, da yan...

#10
RUƁAƁƁIYAR IGIYAby Fa'iza abubakar
Labari a kan jarumar da ta saka mijinta mai son ta ya sake ta domin ta auri mai kuɗi saboda taƙama da kyan fuska da na halitta da take da shi, ta auri mai kuɗin sai dai...

#12
Ungozoma by Fa'iza abubakar
"Na shiga uku ni Ramma, in banda abin majinyaci na mai magani ne, yanzu a cikin daren nan anya kuwa zan iya zuwa bayi, in sauke nauyin cikin nan nawa, gashi kuma gu...

#13
Default Title -BEELALby Fa'iza abubakar
Labari ne a kan nakashashshen yaro da mahaifinsa da jama,ar gari suka tsaneshi da tsangwamarsa sbd nakasar da Allah ya masa.
Completed

#14
ƳAR HIZBA(PAID BOOK)by mumamnas2486
Cakwakiyar labari a kan wata matashiya da ta dira a Humar Hizba ta garin KADABO, ta zo da salo iri iri ciki kuwa harda koyar da mata da maza rawa don samarwa da hukumar...

#15
Meemah Book 2by Nana
Its our book two of meemah, with more energy
If you have not read the first book, then quickly go back and read it,
Let's go see, will happen know

#16
Labarin wani saurayi mai yau darar...by Haj Maryam sakatare
Ban yadda wani ko wata ya canza sunan book d'ina ba kota wane siga ce

#17
ZEEYADby Jiddah Bint Muhammad
*Z E E Y A D!!!*
'''(The Abandoned Prince)'''
*Ever heard of an Abandoned Prince, a Prince who has been abandoned by his own legitimate Father, a Prince that has been tr...

#19
MIJIN MACE ƊAYAby Ummulkhair Abba Muhammad
Mijin mace ɗaya kwanaki an fara posting aka kuma daina, masu bibiya hakan ya samo asali ne don inganta labarin, fara karantawa daga farko don akwai abin da aka ƙara da k...