Labarin gwagwarmaya tsakani So da kuma matsayi, tsakanin mulki da ƙauna, Laila da Sooraj sun tabbatar mana da cewa inda akwai soyayya dukiya ba komai bace.. Labari ne tsakanin ƴar makiyaya da jinin sarauta.

Wasu hawaye taji sun zubo mata, ta fashe da kuka, kukan ta ne yasa hankalin sa ya dawo jikin sa...
Ta hau dukan kirjin sa tana wannan wane irin mugun wasa ne Ahmad, ni bana son irin wannan wasan , k...