GODIYA!
ina godiya ga Allah ubangijin talikai;da ya bani ikon rubata wannan labari,
tarkon maqiya labarine me kunshe da yaudara;baqinciki;da kuma soyayya.
GODIYA!
ina godiya ga Allah ubangijin talikai;da ya bani ikon rubata wannan labari,
tarkon maqiya labarine me kunshe da yaudara;baqinciki;da kuma soyayya.
KURMAN BAQI ne me wuyar fassaruwa,ga duk me nisan zangon hankali da tunani zai tsinkayi hakan,DAN JAGORA NE ga mata,musamman masu KISHIYA,kuma hannunka me sanda ne ga masu sana'a data shafi labarin d...