TARKON MAQIYA

51 3 0
                                    

Wani abin mamaki! da nagani daga yana yin hafsa, tin bayan da
wowarsu daga dubai, dabi,unta
sun canja ta tashi daga hafsan da
na santa takoma sabuwar hafsa
tazama me nutsuwa dabi,unta su
n canja, kama daga yanayin shi garta zuwa kalaman bakinta.

         Ranar farko da hafsa tafara
canja min kamar a mafarki, kwa
nansu biyu da dawowa daga kasar dubai, tazo gidanmu ta kawomana tsaraba ni da umma, ta durqusa har qasa ta gaida umma, hakama ya, mustaf shi kansa ya, mustafa daga yana yin fuskarsa akwai alamar mamaki, yasan dai ada ba ta durkusawa ta gai dashi
fuskassa a sake ya amsa, ta qara
so inda nake ta zauna munsha tsaraba ni da umma, hafsa tai qi
ba tayi fresh abinta fatar ta se sheqi take, hira muke sosai tana
bani labarin qasar, nikaina nayi sha awar qasar  mun sha,afa awajan hira, umma ta fito daga cikin daki tace, damu "to sarakan zance a haqura da hirar haka aje asauke haqqin Allah, kuna ta famar zuba har hudu da rabi sau
ra". Hafsa ta kai dubanta kan ago
gon dake daure a hannunta, tace;
"Umma ai da rabin ma  tayi tana
fada tana qoqarin mikewa, suka
nufi toilet din dake cikin daki dan doro alwala. Bayan idar da sallarsu ne, hafsa tace; zata tafi
Nace; "ke hafsa ki bari ai magri
ba se na rakaki har gida". Tace;
"rufamin asiri kar yaya abdul ya
zo be sameniba". nace; "yaya ab
dul saurayinki"? na fada cikin si
gar wasa. tamike tsaye ta nufi da
kin umma dan yi mata sallama.
hafsa ta shiga cikin dakin umma
tace; "umma zan tafi". Umma ta tashi daga kishingidan da tayi tace; "Hafsa tafiya zakiyi; baza ki
bari kici abinciba? nakusa gama
wa". rufe bakin umma yayi dai
dai da karasowata cikin da kin,
Nace; "a to; umma ki gayamata dai ta tsaya taci abinci,idan akai
sallar magriba se narakata har gida, ni Nace; ta tsaya taqi ". umma tace; "saboda me hafsa"?
Tace; umma yayana ya hanani kaiwa magriba awaje". umma ta
ce; "hakan dai dai ne". hafsa tace;
" umma kema hakan zakice"? um
ma tace; hafsa rayuwar ce yanzu
se anayi ana samuku ido, shine soyayyar daza mu nuna muku".
        
           Muna tafe akan hanya zan
raka hafsa, hafsa tace;dani "Aisha
wai me yasa haryanzu baki yar
da akan Abdul yaya na bane"? Nace; "nifa ba yadda ne banyiba, gani nayi kamar akwai
wata alaqa ta soyayya a tsakanin ke dashi". hafsa tace; " kinji 'yar sharri; "a ina kikaga alaqar"?. Nace; " a kalaman ba kinki, kuma
karki mantafa tin muna js two Kuke tare," hafsa taja wani urban
tsaki "mtss....lallaima  Aisha wan
nan dan iskan, kike makawa yaya
Abdul? to sunane yazo kusan daya, amma ba shibane, shi suna
nsa abdullatif ma yau dari, kusan
she kararmu biyu da rabuwa, tin
da yaya Abdul ya kammala kara
tu ya dawo ya ganshi ya rabamu.
     
         Aisha yaya abdul da kike ga
ninsa idan kika zauna dashi se ki
nyi sha awar halayensa hakama
Abokinsa isma,il wanda kika qishi,shikuma har yanzu yana sa
nki, Aisha ke kanki kin san na canja, ba hafsan da bace Kuma wallahi duk yaya abdul ne ya can
jani, tin yana yimin fada, har ya koma nasiha, har kwatance yaka
dake da irin kyawawan dabi,unki
da halayenki, wani lokacin in sun
zo da abokinsa Ismail shima ya yimin, ketin bana dauka har nafa
ra daukar wani abun, to kuma ba
yan munje dubai muka wuce umra, shima da yake yaje acam
ma yayi tayimin nasiha, nima Ku
ma nazauna nayiwa kaina fada
Ayanzu haka duk wasu qawaye na banza na dena mu,amala dasu
kuma yaya abdul ya hanani fita in dai ba aikena akayiba, se gidanku in zanje.

           Bayan na raka hafsa na dawo ahanya nake ta nazarin ma
ganarta, gaskiya kam hafsa ta canja, Allah yaqara shiriyarmu gaba daya, Allah sarki bawan Allah na qaqaba masa halayyar
wani, Ashe su nane yazo kusan daya, ahaka dai na qarasa gida da wannan tu nanin.

satin hafsa daya da zuwa gidammu, nashirya dan kaimata
ziyara dama na sanar da ita rana
r da tazo gidammu cewa zanje wani satin, 12:30 am, dai taimin
Agidansu hafsa, nai sallama na shiga palo, atare suka amsa salla
mar duk su biyun mata san samarin nan da nataba gani a
cikin mota, yauma sunayi to zali
dasu,nasan ko su waye tinda inajin suna yensu a wajan hafsa
Amma ba zan iyaya ban bance waye abdul waye Ismail ba, zan iya bawa ko wannansu sunan dan uwansa. na gsheshe su ina cikin gai da sune hafsa tafito, da
fara arta, tana fadin "yar halak a
she kina tafe, hafsa ta sake was he baki kamar gonar auduga taci
gaba da magana  yaya isma,il ga
fa Aisha". Abdul ne ya buda baki
yace,qawar taki me tsoran muta
ne". isma il yace; ai da gaskiyarta
zama ninnan da ake satar muta
ne, yana fada tare da kar katar da kansa daga kan akwatin television din da suke kallo yana
qoqarin juyawa ya saci kallon Aisha, suka nemi guri suka zauna
tinda suka zauna Aisha ta kasa cewa komai, hankalinta ya rabu biyu, rabin tu naninta yana kan,
wa azin da, malamin yake gaku
ma su isma il da suka ta kureta
hafsa ma ta fahimci haka, dan haka tace; su koma daki ko sunfi
sakewa.
           30:00 pm dai dai Aisha tace: zata tafi; sun fito hafsa zatai
mata rakiya abdul yace;bari suzo
su kaisu, wannan karan dai batai
gaddamaba abdul yayan hafsa ne.
              Tunda suka fara tafiya isma,il yake satar kallon Aisha,ta
cikin madubi,Aisha duk tabi ta ta
kura bata da ikon da zata dago kanta se sun hada ido, ga shi da
wani irin fitinannan ido me sace
zuciyar yammata.Ganin cewar Aisha ta ta kura yasa isma,il dena
kallon madubin, ahaka suka qara
sa gida.

  Munsami admission a (buk),ni
da hafsa bayan munyi registration mun kammala komai, muka fara zuwa makaranta, ni ina karantar biochemistry, hafsa na karantar
business administration.


 









TARKON MAQIYAWhere stories live. Discover now