"Ki faɗa mana twiny in ba za ki iya ba ki bari ni na faɗa kawai " cewar Khalid " No! I'll say it. Don't you dare say a word " na faɗa zuciya ta na bugawa da karfi dan tsoron abinda zai biyo baya. Duk da ba yau muka fara irin haka ba amma laifin yau din yayi tsamari. Amma ai bamu muka fara ba ku ince bani na fara ba dan ba laifin twiny cux ni ce na zuga shi har ya ba da gari as usual. Labari ne da ya kunshi nishadantarwa,tunatar wa har ma da fadakarwa. Just give it a try, i promise it'll not be boring.