Babi na ashirin da takwas

93 8 1
                                    

🌍🌍🌍🌍🌍🌍

      *RUƊIN DUNIYA!*

🌍🌍🌍🌍🌍🌍

*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*

*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

'''( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)'''

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

         *P.W.A✍️*








_________________________

*BABI NA ASHIRIN DA TAKWAS*
_______________Ba ƙaramin jigata Arab tayi a hannun Jameema ba, yau ta bambance aya da tsakuwa, don yau Mace ta wahalar da ita fiye da zaton ta, duk taurin ran Arab sai da ta sha kuka sosai

Ga ta kamar mayya ta ƙi barin ta ta huta ko na misƙala zarratan, tsawon lokacin nan tana kanta tana yin duk abun da ta so da ita

Tun Arab tana da ƙarfin jayayya da son ƙwace kanta, har ta gaji ta haƙura ta zura wa sarautar Allah ido, kukan ma ta dena yi sai hawaye, hawayen baƙin ciki da ke zuba a idanunta. Tana ga tamkar Jameema ba Mutum bace saboda yanda take mata ko gajiya ba ta yi, ga shi ba daɗin abun take ji ba amma babu halin ƙwatan kanta

Ƙarshe ko jirgawa kusa da ita ta ƙi yi, a haka suka kai dare ko sallah basu yi ba

Ita Arab baƙin ciki da ƙunci ya hana ta roƙonta a kan ta barta zata yi sallah

Ita kuma dama Jameema ba ta yin sallan ko kaɗan, bata damu tayi ba. Sai daga baya ne tace mata, "ta tashi ta shiga toilet tayi wanka ko zata ji dadin jikinta." Sai ta shafa fuskarta tare da cewa, "kyawun fuskarki ya fi komai bani sha'awa a jikinki Baby, bari in je in samo mana abinci, ki shiga toilet ki tsaftace jikinki ko zamu fi jin daɗin harkan, na san kin sha wahala kina buƙatar gashi."

Lumshe idanunta Arab tayi tana zub da hawayen wahala, motsi kaɗan azaba take ji daga ƙasanta sabida mugun ƙwaƙulan da Jameema tayi mata

"Ki tashi mana Baby, ko kin fi son in shiga in Yi miki da kaina ne?"

Wani mugun kallo ta watsa mata, sai dai ta kasa yin magana sabida bata da ƙarfin da zata iya buɗe baki ta furta wani word, bata da karsashin yin hakan, tarin tsanar Jameeman ma bazai barta ta sake furta wata magana ba, domin ji take yi tamkar ana soka mata wani ƙarfe daga ƙahon zuci saboda ƙuncin da ya taru yayi mata yawa

Itama kuma tuni ta miƙe sabida ta san baza tayi mata magana ba, dariya kawai tayi har ta kai bakin ƙofa bayan ta saka doguwar riganta, sai kuma ta dawo tace, "gwara ma ki dena wannan taurin kan ki sallama wa kanki, domin wahala za ki sha wlh, Ni ina tausaya miki ne saboda ina ƙaunar ki, amma dole ne kiyi biyayya idan kina son jin daɗi a gidan nan, if not kuma..." Sai ta taɓe bakinta ta kwashi wayoyin Arab ɗin tare da system ɗinta zata fice

A nan ne Arab tayi ƙarfin halin buɗe baki tace, "ina za ki je min da wayata? Ki dawo min dashi, wlh idan har kika bari na samu kuɓuta a hannun ki sai kin yi dana-sanin sanina a rayuwarki, sai kin sha mamakin abun da zan miki, muguwa azzaluma kawai..."

"Shiiii! Ya isa haka nan, har yanzu bakin ki bai mutu ba ko? Shikenan zan yi maganin ki." Sai ta juya ta fice fuskarta babu walwala. Tana jin yanda Arab ɗin take ta zaginta tana tsine mata albarka amma bata kula ta ba, sai da ta rufe ƙofan ta bar key ɗin a ciki sannan ta wuce

Arab kuma sai ta fashe da kuka, kuka tayi sosai kafin tayi yunƙurin tashi daga kwancen da take, daƙyar ta miƙe zaune tana matsan hawaye zuciyarta na ƙuna, ji take yi da zata samu Jameema wlh babu abun da zai sa bata kashe ta har lahira ba, sai dai a kama ta a hukunta ta, har addu'a take yi Allah ya dawo da Senator Ƙasim ko zata samu kuɓuta daga sharrin Matar nan... daƙyar ta rarrafa ta nufi toilet sabida zafin da take ji, ruwa ta haɗa mai zafi ta shiga ciki ta gasa jikinta, ta jima tana wankan kafin ta fito

RUƊIN DUNIYA!Where stories live. Discover now