Sittin da Bakwai

100 10 0
                                    

🌍🌍🌍🌍🌍🌍

        *RUƊIN DUNIYA!*

🌍🌍🌍🌍🌍🌍

*NA_NAFISAT ISMA'IL LAWAL*
_UMMUDAHIRAH_

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝🏼‍♀️*

*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

'''( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)'''

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

            *P.W.A✍️*



*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb  280
2gb.  560
3gb.   840
4gb.    1120
5gb      1400
6gb.     1700
Verlid for 30 days

Airtel
500MB 160
1gb.   310
2gb.    620
3gb.    950
4gb.    1250
5gb.    1550
Verlid for 30 days

9mobile
500mb.  500
1gb.  530
2gb.  1000
3gb.   1450
4gb.   1900
5gb.   2200
Verlid for 30 days

Glo
1.35gb.  550
2.9gb.   1000
4.1gb.    1400
7.7gb.     2300
10.0gb.   2650
Verlid for 30 days

Cheap in safety.👌🏼








_________________________

*BABI NA SITTIN DA BAKWAI*
_______________Hajja sashin ta ta wuce da Aliyu da ta kama mishi hannu gam, suna zuwa ta dinga mishi faɗa kamar zata dake shi, domin sosai ta nuna ɓacin ranta a kanshi ta hana sa magana sai surfa mishi tsiya take yi, tace kuma, "idan haka ya zaɓa Mahaifin sa ya tsine mishi albarka sai ya ci gaba da yi, tunda yana ji yana gani Umma zata ci galaba a kansa, amma in ba iskanci ba kamar sa sai an zauna ana gaya masa abu masu kyau da mara su kyau? Aure dai an rigada an yi kuma dole yayi haƙuri ya zauna da ita."

Kwata-kwata Aliyu ya kasa yin magana domin bai taɓa ganin ɓacin rai irin na Hajja na yau ba, domin ta harzuƙa matuƙa saboda maganar da Umman tayi, har da hawayenta ya gani, sai dai ya kasa cewa komai tunda shima hawayen ne cike fal a idanunsa, yayinda shima haushi da takaicin Umman ne yayi masa yawa ya kasa ko magana, zama kawai yayi yana sauraron Hajjan da ke faman faɗa

Sai ga Muhibba ta shigo Falon a guje tana kiran Hajja, ganin Aliyu yasa ta sha jinin jikinta cike da faɗuwar gaba

Sai dai ko kaɗan bai ɗago kansa ya kalle ta bare ta sa ran zai yi mata magana ba

Inda Hajja ita kuma take tambayarta, "lafiya ta shigo a haka?"

"Hajja, Aunty Hamida ce ta bi Aunty Humaira sashin ta zata dake ta."

"Duka kuma? Uban me tayi mata?"

"Nima ban sani ba, amma ita Aunty Humairan ce ta mare ta, shine ta bi ta."

Da sauri Hajjan ta miƙe suka fita tare

Yayinda Aliyu kuma ya lumshe idanunsa yana datse haƙoransa, a yanayin da yake ba ya iya misaltuwa sai dai ɗaura kai da yayi a kan hannun kujeran yana ta faman jan numfashi, zuciyarsa na sake tafarfasa kamar zata fashe.
***

         A lokacin da su Hajja suka isa sashin, sun tarar da Hamidan tana ta dukan ƙofan tana zagin Arab ɗin, tare da cewa, "idan bata buɗe ba muddin ta kama ta sai ta ci ubanta, shegiya tsinanniya idan ba tsoro ba ta buɗe ta gani."

Arab na jinta amma tayi banza da ita, sai ma zama da tayi tana karkaɗa ƙafafu tare da tunanin matakin da zata ɗauka, tunda baza ta zauna wannan shegiyar ƙatuwar tana zagin ta a banza bata ci Uwarta ba, sai dai duk abun da zai faru ya faru, amma ba wai ta zo gidan domin a ci zarafin ta irin wannan bane, baza ta jure ba

RUƊIN DUNIYA!Where stories live. Discover now