Part 7!

10 1 0
                                    



Ko da na isa kitchen rasa abun da zan dafa nayi ina ta tunani kala kala cen dai nayi deciding yi Dambun shinkafa Wanda yaji gyada

Bayan na gama ne na samu flask na zuba na hada da zobo dake fridge na fita zuwa parking space na bawa driver shi

dawowa nayi Nima na zuba naci na gyara kitchen din na wuce zuwa daki na kwanta

Ban dade da kwanciya ba bacci yayi gaba Dani

Ba ni na tashi ba sai 5
Toilet na shiga nayi alwala na fito nayi sallah
Na dauka wayata na fito zuwa side din su sultana
Ko da na isa main parlor su ba kowa sai masu aiki dake sharar yamma
Hakan yasa na wuce dakinta na kasa straight
Knocking nayi sannan na shiga
Tarar da ita nayi zaune kan gado da wata a gefen ta wadda bansan ko Wace bace
Kallona tayi daga sama har kasa kafin tace
"Su who's she?" Ta fadi hakan tana yamutsa fuska
Tsaki sultana tayi tare da cewa
"Shigo mana "
Ba musu na karsa shiga ciki na zauna daya daga cikin kujerun dake dakin
Daukar wayata nayi na fara game ba tare da na dago na kallesu ba
Sai dai Ina ji a jikina kallo na ake
Hirarsu suka cigaba Nima koma na cigaba da game din ba tareda na damu da nasan me suke cewa ba
Cen naji tace
"Su guess who's calling me" ta fadi hakan Tana me tashi tsaye
Dagowa nayi Ina mamakin murnar me take
"Su yaya ne ke kirana wayyoo"
"So!??"
Bata ce komai ba ta daga wayar
"Oky yaya"
Hak kawai tace ta kashe wayar
"Su yaya na son ganina he's asked me to go to his he's waiting for me oh my  Su I can't believe what my ears heard plss get up and be ready I can't be late"
"You know I don't like to be rushed koh toh ki tsaya na shirya a nitse, sareenah ki shirya mu tafi tare"
"No way I'm going with this maid you know this Su I don't like to be compared with less people "
Tashi nayi tare da cewa
"I'm not in the mood to join you sultana a dawo lfy" haka kawai nace na fita daga dakin
Tunda na fita nake tunanin meyesa yace taje office dinshi ko dai son ta yake ko koma budurwarshi ce amma the way she's so happy dole da wani abun da ni banisani ba
Haka dai na cigaba da sake sake har na isa dakina
Ajje wayata nayi kan gado
Haka kawai naji na tsani yarinyar cen duk da bansan kowace ba
Toilet na shiga nayi wanka na fito
Tunawa nayi zan iya amfani da Kayan dake cikin wardrobe hakan yasa na bude na dauko wata dogowar Riga da Tasha stones
Sakwa nayi Au kowa kamar an gwadani dai dai ni
Daura dankwalin nayi na dauko wayata na fara kallo a YouTube dayake da hostpot a gidan nd it's already connected to my phone
Ba ni na tashi ba sai da naji Ana kiran sallar magribh sallah nayi kafin na nayi kitchen
Yau koma tuwon garin shinkafa nayi da miyar kuka wadda na sa kifi da nama yaji sosai

Tray na dauko na Dora a Kai nayi parlor
Tarar dashi nayi zaune
Sai wanna yarinyar a kujerar dake kusa dashi sai iyayi take mishi kamar ta cinyeshi
Da sallam na shiga dagowa tayi ta hararare ni
Kallo daya na mata na dauke Kai na ajje tray a dining table nace
"Food is ready" ina fadin hakan nayi waje
Ji nake kamar bakinciki ya kashe ni
Gaba daya na rasa me ke mun dadi
Knn abunda nake tunani gsky ne budurwarshi ce ita knn to dama ay nasan yafi karfi na sai dai zuciyata ta kasa yarda a hakan Allah ka sassauta mun abun da nakeji a zuciya ta
Zama nayi Ina ta sake sake
Cen ta shigo kitchen ba tare da na Kira da shigowar ta ba
"Kee tashi ki bar gurinna"
Dagowa nayi na kalle ta ba tare da nace komai ba ban koma tashi ba
"Are you deaf ki tashi ki bar gurinnan nace "
Ko kallonta banyi ba na tashi na shige parlor
As usual na tsaya kamar ko yaushe
Ita ma shigo wa tayi
Batayi mgn ba ta wuce ta zauna kan dining
Ashe mahaukaciyar karya ce na fada a Raina

Muhammad's pov

"Today was very busy day for me" na fadi hakan Ina kokarin cire kayana
Straight toilet na shiga nayi wanka na fito
"Life is full of unending problems lot is happening behind my back and I can't see it wonder who's involve in all that's happening I need to figure this out as soon as possible before it gets out of hand I wonder who has enmity with me as long as know Idc about people then how can I even offend them ? They just want me dead they want me loose and I'm not born to loose i can't loose I won't loose by Allah's grace .... Wait who's that's girl I don't even know her name what if she's among them or she's sent here to poison me again? They want me dead at any cost so they can go to any extent noo way I can trust her I need to check out my self " ni kadai nake ta mgn Ina tunanin wa ke kokarin ganian bayana
Telecom na dauka
"Emanuel I want you to activate all the cctv cameras in this house and also I want to see what happens in the kitchen from the day that girl started working "
"Done sire"
Ajje wayar nayi na shirya na fito zuwa kasa tun daga stairs na hango Shalina diya ga Senator isa musa Wanda yake kani ga babana ni koma kanwa koma cousin dita yer shekara 21 ta kasance Tana da halayen da banaso game da ita yarinya ce me kaskantar da mutanen da ke kasan ta sannan koma me girman Kai ka nuna isa
Ta dade Tana nuna soyayyar ta agare ni sai dai ni koma ba mace a gabana koma ita kanta bata mun ba ba na son ta bana koma don halayyar ta

Hade rai nayi na cigaba da sakkowa sai murmushi take kallo daya na mata na dauke Kai tashi tayi Tana shirin zuwa ta rungume ni
Tsayar da ita nayi
"You're not a kid anymore behave yourself "
Na fadi haka na karsa na zauna Ina jiran a kawo abinci
Shiga cikin hayyacin ta tayi ta dawo ta zauna don tasan bana  wasa bana koma daukar wasa
Cen sai ga ta ta fito saidai yanxu bata tsaya ba ta koma ciki koh meyesa oho tabe baki nayi na tashi zuwa dining na zauna
Shalina na ce ta tashi tayi kitchen ko me zatayi
Ban damu da nasan wannan ba na fara cin abinci saboda yau na kwaso yunwa dayawa

Cen koma sai gata ta fito ta tsaya toh Shalina ce ta fito da ita ? Ko me ? Idc sha

Sareenah's pov

Ya dade yana cin abinci kafin ya gama ya mike yayi sama bai kalli daya daga cikin mu ba
As usual na kwashe abubuwan da ya bata nayi kitchen
Dawowa nayi na tarar bata nan ko Ina tayi koma mtslr ta na fada tare da goge gurin na koma kitchen a wanke Kayan nayi dakina

Tarar da wayata nayi Tana ringing "sultana" nagani a kan screen wayar sauri. Dauka nayi
"Yazo gashi Muna hanyar dakinki dafa tan dai ba aiki kike ba"
"Eh nagama"
"Toh gamu nan"
Mayafi na ba dauka na Dan gyara dankwalina na zauna jiran su ko da suka zo ita ta fara shigowa kafin ya shigo MashaAllah kyakyawa dashi kamar sai dai ta fishi fari
Gaisawa mukai kafin ya ajje wani envelope sannan suka fita
Bayan fitarsu ne na dauki envelope din na bude
Kudi ne a ciki yen 1000 sabbabi ko ban counting ba nasan sun Kai dubu 1000 (100k)
Allah Nagode ma Abun da nace knn na ajje kudin jikin jaka .....
  

Comments
          Like
                Share

SareenahWhere stories live. Discover now