Part 22!!

9 1 0
                                    

 

                         Bayan kwana 8

Kwana ki sun wuce Abubuwa sun faru ciki har da zuwan sultana da koma shirya shiryan biki don gaba da ya ban samun hutu haka koma tunda Muhammad yazo ban sake ji daga gare shi har ma fara tantamar anya kuwa shi yake zai aure ni rashin ji daga gare shi yana damuna amma ban fadawa kowa ba haka tashin hankalin yau daban na gobe daban daga bangaren Shalina amma ban damu da ita ba don nasan Allah a lamura na San koma yana sane da duk abunda suke shirin aikatawa......

Biki ya rage saura kwana biyu a yau ne koma zaa kawo lefe
Baba hails ce sai baba talatu,Adda dije  da dai sauransu yen uwanmu na gurin mama da suka zo daga danbatta garin su Mama
Ina daki Ina jiyo hayaniyar har san da aka kawo lefe aka bada tukuci da Ina ji amma ban fito ko na leko ba
Sai cen Adda dije ta shigo tana guda
"Chubado" (Fulani) ta fada tare da karaso wa
"Kin yi goshi mama a tayi goshi Kai Alhamdulillah Allah ya dube mu ya fara cire mu daga kangin rayuwa "
"Adda me ke faruwa"
"Gaji kin ga Kayan da aka kawo miki a aladar mu bai kamata kije kiga lefen ki ba da na kai ki kinga ni Allah dai ya nuna mana biki Allah ya bada zaman lafiya ne dorewa Kai Gaabdo Alhamdulillah kinci abinci kowa?"
"Eh"
"Gaji akwati 40 fa aka miki kowanne cike da Kaya har yanxu mun kasa kirgawa sarkan gold kowa joywe didi (7) aka sa miki Har da ta diamond guda biyu Chubada kin iya saa Allah ya amsa adduar mu amma shi kuwa wane irin ne kudi ne haka "
"Nima Adda bansan abun ya kai haka ba "
"Addua ce da hakuri ya kawo ki nan yanxu ni Bari na koma"

Fita tayi ni koma na zauna Ina mamakin wane irin Kaya haka suka kawo koma  a hakan na Mata biyu da suka yi Eh tabbata sun wuce yadda nake tunanin su
Kiran khadija ne ya shigo wayata
"Hello amarya
"Kawar amarya "
"Yanxu zan biyo ta gidanku mu wuce amso dinki nan daga nan mu karasa Kai cards din kinga da yau koma bai kamata ki kara fita ba koma "
"Ni dama ki karasa kawai ko Sakina ta raka ki yanxu Baki ne a gidannan an kawo lefe bazai yi yu na fita ba "
"Au na ma manta Bari kawai naxo Nima yaso daga ma Idan Sultana na free ma je tare "
"Yauwa sai kinzo" na fada tare da kashe wayar

Bangaren Shalina kuwa tana parlor aka kawo lefe sai da wata aunty ta mata mgn saman ta tashi ta bar gurin
Kamar yadda aka kai na Sareenah haka ita ma aka kai
Sai dai  dayake so ma masu kudi ne ba wai sabon Abu bane a gurinsu amma duk da haka sun san an kashe kudi saboda duk Kaya ciki designers ne Bbu karamin abu a ciki
Nan ma dai gida ake ta ko Ina maso hoto videos Ana tayi
Sai ita dake daki tana rawa don murna...

"Ay yaya komai dake cikin lefen nan Bbu karami ke kinsan mun wuce ajin da zamu sa Abu karami bani ba ma kowa yasan haka" cewar Aunty hauwa
"Nasani iana nufin komai yayi dai dai kamar. Yadda na tsara yanxu koma saura batun motar da zaa siya musu"
"Haka ne Abubuwa sunyi yawa na manta da wanna ma ko na Kira isa ya turo hotonan latest mu zaba kawai a wuce da ita Abuja ba sai an kawo nan ba "
"Hakan ma zai fi yanxu Abubuwa sun mun yawa gashi yanxu Ina bukatar samun me aiki yarinya"
"Na me koma Yaya ?"
"Munyi mgn da sareenah kan cewar zan samo wadda zata dinga taya mamanta aiki ko da ke jeka ka dawo ce tunda kinga ita kadai abun zai yi yawa tana koma fa ma da ciwon kafa"
"Eyya Allah ya sa wake ki samo yaya babba tasan maso kawo yen aiki ko a cikin yen aikin gidan sun yi yawa ma dama"
"Kinga shaf na manta ga Yaya babba ay yen aikin gidannan da kike ganinsu da yawa kowa da aikinsa yanxu ma dauki wata nan dole sai na Nemo wadda zatayi replacing nata"

Haka shirye shirye suka cigaba ta kowanne bangare Banda Muhammad don shi aiki kawai yasa a gaba kwata kwata baya mgnr bikin ko abokansa ba Wanda ya Sanar wa sai Mahbub shi dan tashi ce ma kar wanda ya je bikin ba damunsa yayi ba.....



Comments,like & share

SareenahWhere stories live. Discover now