Part 23!!!

13 1 0
                                    


                          

Henna day !!

A yau zanyi henna day dina inda koma Shalina zatayi bridal shower don ganin dagaske ba zai yi participating a bikin yasa ta yin Bridal shower kadai don kar taji kunya gaban kawayenta..

A yau zanyi henna day dina inda koma Shalina zatayi bridal shower don ganin dagaske ba zai yi participating a bikin yasa ta yin Bridal shower kadai don kar taji kunya gaban kawayenta

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.

Sareenah's Outfit

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.

Sareenah's Outfit

Ina sanye ne cikin doguwar Riga Red sai dogon veil har kasa a
LBV ce ta mun kwalliya is Adda Sultana ta dauko tun daga Abuja

"Kinga yadda kikayi kyau kowa " cewar sultana
"Ay baa mgn kin hadu Ina ma ango yazo yaya amaryar shi" Khadijah
"Ay ko bai zo ba zan tura mishi hoton ma ya gani dole taga yadda Aunty tayi kyau" Sultana
Murmushi kawai nake bance komai ba har aka musu su ma me hoto ya zo ya fara an dade Ana yi saboda ni ban iya pose ba sai sultana tayi sanna nake

Mota ce ta karaso daga gidan su Suktana Wanda bansan wane ya turo ba Hajiya koh Muhammad
Daga nan koma sai gurin event

Guri yayi kyau sosai more than I expected gashi koma dama ba mota ne dayawa na gayyata ba duka Baku fi mu 40-45 a gurin ba Sai Dj da koma mc sai videographers da photographers ta ko Ina
Ko da muka zo shiga gurin ji nayi jiri na shirin diba ta ganin yadda ta ko Ina cameras udon kowa na kaina
Ganin haka yasa Sultna saurin rike hannuna har na karasa inda zan zauna

SareenahDonde viven las historias. Descúbrelo ahora