32

1.3K 86 0
                                    

32 .  Yaya babba kuwa mezaiyi inba kukaba. Aminu kam bazaa tantance yanayinsa ba. Don yarude har baya gane me akefada. Aljanni yabada bayanin cewa innajo wato uwar jidda su suka turosu. Kuma sune sukasa aka wurgar da afrah tana jaririya. Sannan ita tasawa galadima ciwon kafa tun lokacin dayaki aurenta. Anan malam. Yakonasu tas. Suka fita. Yabawa afrah magungunan dazatana sha da wanka dasauransu. Adaidai lokacin data farfado. Lokacin tabude ido taganta acikin mutane. Aikuwa tamike duk jikinta yamutu ga kasala. Yaya babba yataimaka mata. Wani sabon sonrane yashiga xuciyarsa ashe kanwarsa ce. Ikon Allah. Aminu ma duk yarikice adaddafe yaya yasallami malamin. Daidai lokacin aka kai afrah tadan kwanta. Adda salma kuwa kuka ba magana a lokacin da yaya babba yake musu bayani. Hajiya tace Allah ya isa tsakaninmu da innajo mu mata rana tamana dare. Lallai mutum kabarshi yadda kaganshi. Anty amarya kuwa  wato mahaifiyar adda salma da husyna. Inbaku mantaba ahmed da yaya babba sune maza kuma yaya agun hajiya babba. Itakuma anty amarya yayanta uku. Da salma da hafsat wacce take auren sarkin dukku dakuma hussiena alokacin anty amarya  takamo hanya itama. Gyda yacika dafarinciki. Nan aka dugun zuma aka koma billiri fadan galadima. Husy ma tadawo daga makaranta. Abin baitashi dagawa kowa hankaliba sai da ahmed yabirkice. Anma akwai aure a tsakaninmu ai. Tunda yar yayatace ta uba. Nanfa akace masa aa. Yabata rai yana kuka yace meye alakar sayyidina  aliyu da manzon Allah s.a.w. anma ya aure yarsa ai. Nanfa galadima yace masa a a. Manzon Allah s.a.w da sayyidina aliyu cousins ne. Shiyasa yabashi auren yarsa. Anma kai yarkace ubanku daya. Muharramarka ce donhaka ba aure a tsakani  . Kowa yatausaya masa. Yayinda galadima yace akira masa afrah. Yace ikon Allah. Ashe ni naraini jikana. Kunga ikon Allah kenan. Baayiwa Allah wayo. Nanyayita musu waazi dasu rike zumunci sucire kyashi da hassadan juna.innajo kuwa ayanda labari yaxo tahaukace bakyan gani haukanma marar fasali donhar tubewa tanayi. Irin wannan rayuwar da me tayi kama. Duk wanda ya shuka tsiya tabbas zata bisa. Wannan kenan.<br />
Afrah kuwa tadanyi mulmul abunta ahmed ticket yanema yakoma america abinsa don bazai iya wannan rayuwanba.afrah tasamu admsn itama a nile turkish.randa suka tattara suka koma anan adda salma ta tsare tace ta tattaro kayanta sukoma gyda. Alh.adamu wato mijin adda salma mahaifin afrah. Dama yayi tafiya adda salma tace kar agaya masa saiyadawo yashs mamaki. Yashigo falo ya ajiye case din sa. Yana kokarin tube  babban rigansa yaji tabaya ana tayasa yajuyo yaga matarsa yakare mata kallo sosai  sannan yace zanso nasan abunda yasaki murna yau  rabon danaganki cikin farinciki zaikai lyk tun haihuwanki na babynmu. Amin albishir tayi dariya sosai tace. Darlyn albishir.  Ya murmusa yace goro. Tace gaskiya aban goron don wannan albishir din mai tsadane. Yayi dariya sosai sannan yace mekikeso?. Tace karkadamu zangayama. Munsamu babynmu daaka cemana tarasu. Yadanyi burus sannan yace i tot kene bakison irin wannan wasan toh yau kuma shi kikeyi. Tace wallahy m serious. Afrah zo  afrah tafito tazo tana sune sune. Yakalleta yace afrah ai  yarmu ce daman ko baki fadaba. Tagadai baidau abu serious ba. Nan tabashi recorden da akayi recordn abubuwan da aljannu suka fada tace inkaji kaneme mu. Taja afra suka fice. Yadanyi jugum sannan yazauna yakunna yasaurara dallah dallah. Habawa aikuwa yana mikewa yafice dasauri har yana tuntunbe wayyo afrah ina kike comon my baby. Adda salma tarufo kofan dakin yashiga bugawa don Allah salma kibude inji dumin yata don Allah yayi narai narai kalan tausayi tana budewa yashigo yarungumo afrah kuja yake sosai haka itama

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now