43

1.2K 65 0
                                    

43.mekike nufidashi ba danshi bane. Tace kasanni da bincike ai. Ni asalin afrah naje bincika  aka hadomin danashi duk da galadiman da haj. Suna rufa maganan. Saboda kar ahmed yajishi daban. Sannan ko ahmed din baisaniba amir wanda zan iyacewa fake aminu yakalleta yace tafdi. Yazama dole nahanzarta asan yadda zaayi. Kar gurinsa jini ma asari yatonu. Don bazan bada jinina ba wlh. Tace to kai yazakayi da husiena? Tunda asiri kamata auren ta zai zauna kuwa?. Yace share wannan. Dama asirin dazaran sunyi aure yake karyewa. Dama wuyanta subari adaura aurenne. Shiyasa da galadima yace kar afadamata naji dadi donkarta miyarmin da hannun agogo baya.Nan sukayi suna tunanin next step. <br />
Husy kuwa datafarka wani irin kuka tafashe dashi tana kiran sunan ummanta. Nan suka taru ana mata sannu. Likita aka kira yaxo yatambayeta inake mata ciwo. Tace babu saidai ciwon kai. Nan yadan bata magani yace subarta tahuta.<br />
Afrah kuwa lamarinta yayi tsauri domin likita yace acikin awa 7 sukawo kidney kokuma tarasa ranta. Donna jikinta is damaged. Zaimata illa sosai  . Yayinda ake wannan rurubin. Goganku wato fake aminu yanacan da karuwarsa suna mashaa. Ba tsoron Allah bakomai. Alokacin ahmed ya umurci likita da ya cire nashi. Aikuwa yanuwa sunji dadin wannan abu. Kowa natausaya masa akan dabadon kanwarsa bace aida ya aureta.hajiya babba kuwa kuka takeyi sosai. Bakanta. Hartaja galadima gefe. Tace anya alhaji mukaci gaba da boye wannan alamari Allah bazai kamamuba?  Mun haramta abunda ya halatta?. Ya kalleta ransa a bace. Kinga fatima banason tone tone. Yariga dayacire ransa kibarshi haka. Tace alhaji. Bantaba ganin mai son afrah kaman yadda yake sontaba. Yatashi yabarta agun. Don zata karya masa xuciya. Baya kaunar yaji wani magana daya danganci rayuwan da ta shude musu

KECE GUDALLIYA (2013)Where stories live. Discover now