WAHALA DA KUNCI

2.2K 92 1
                                    

[10/21, 2:53 PM] bilkisubilyaminu5: *MATAN ALI*
_(the most lovely story of nice family)_

®
Nagarta Writter's Association.

©
BILKISU BILYAMIN

*_Ina gaida masoyana na ciki dana waje,ina mai sanar da masu whatpad cewa na sake account idan sun tashi zasu iya karanta sabon littafina mai suna ASIBITIN MALAM BARA'U wata kila kafin ku ganshi a whatapp da aiki amman idan kina da whatpad dadinki sai ki karanta kawai basai kin tsumaye whatapp ba._*

*_Ina ma masoyana fatan alkairi da rayuwa ingantacciya_*

*_Vote and comment @Bilkisubilya_*



*291*

"ngd mu tafe to"

Daga ganin wannan za tayi dan banzan surutu da fade ba'a tambayeka ba.

Dan sama ne dasu kadan,suka isa chemist din babba ne mai girman gaske,hakan yasa suka baza ma'aikatan da zasu kai akalla mutum goma zuwa sha biyu,wata kila girman dakin maganin ya haddasa tanadar kofofin da suka haura ukku zuwa biyar,hakan yaba Munayya damar fadawa ta wata kofa daban ta bace ma abokiyar tafiyarta,daya daga cikin ma'aikatan wajan ya tambaye ta mai za'a bata,daman ta riga ta rubuta abinda take so a yar takarda,sai ta meka mashi,ya duba ya karanta ,sannan ya dauku mata mai kyau,kuma mai inganci saboda shagon yana daya daga cikin shagunan da basu kawo kayan da basu da inganci,kuma suna da kula da tsaro,kumen kankantar abinda zaka saya suna aje record kuda tsaran gaba idan wani abu ya tasu ana bukatar record din,sunan ta ya tambaye ta da inda take ta dai fadi sunanta sannan ta kura mai bayane da cewa ita bakuwace bata dadi da zuwa kasar ba,hakan ya faru ne ta hanyar wani wanda shima dan Nigeria ne yazo sayan magane yayi ma baturan bayanin abinda take fada,saboda bajin turanci take ba, anyi asarar kudin tara,aji ukku ta tsaya daga secondry,JS 3,aka ci gaba da bed'id'i cikin gari, har ta hadu da kawayan da suka bude mata ido ta zama gwana,a fuska sai ka dauka ta kamala masters,amman babu kumai cikin kwakwalwar in ka dauki karya da halin bera in an samu sarari.

Shagon ta fito tana diba ina abokiyar tafiyarta tayi,sama ku kasa bata,baki ta taba,itama tayi tafiyarta,tunda bukatarta ta biya can da matsalarta,kuma ta gane wajan idan bukatar kara Sayan maganin ta tasu.

Tun kafin ta idasa is a kofar gidan ta hange motarshi a _parking space_ gabanta yayi bala'in faduwa,batai tsamanin dawowarshi ba,musamman tunda baima ku kusa da yini gida,wannan dalilin ya bata lasisin fita kai tsaye,cikinta ya bada wata irin kara,saboda bata san yanda zasu kaya ba,maigadin gidan nasu ta tambaya.

"Dan Allah yaushe ya dawo?"

"Ku Minti biyu cikakkiya baiye ba da dawowa"

"Yauwa"

Saman kujera ya fada,gaba daya ya gaji da fitenar Janet, lallabata yake kada ta biyushi gida Amman tayi kememe tace bata san wannan zanci ba,ai matanshi ba zasu zama matsalarta ba,indai zai kasanci tare da ita,bata da matsala,karshe dai sai da tasa yayi mata jan ido sannan taga babu sarki sai Allah ta hakura,sannan kuma ya kara mata da babban kashedi kuda wasa kada ya sake ya ganta gidan inba shi ya bukaci hakan ba,kai ya dafe yana dana sanin abinda ya aikata mata,tashi yayi ya isa gaban friage ya dauku _hollandia ygougourt_ ya tsiya ya a cup ya kafa kai ya kwankwada, idanuwa ya rufe sanyin na ratsa zuciyarshi.

Cikin sanda take tafiya,dan kada ma wani yasan da shigowarta,kamar saukar aradu taji yace"ke!zunan"

idanuwa ta tsora mashi,bata da niyyar zuwa,idanuwa ya kankanci yace"ubanwa ke maki magana kin maidashi sakarai?"

kamar bata su take ta kuwa, nesa dashi ta tsaya tace"gane"

"gidan uban wa kikaje?kuma wa ya baki damar fita?"

MATAN ALIWhere stories live. Discover now