DUNIYAR MASOYA

1.9K 88 55
                                    

MATAN ALI
(the most lovely story of nice family)

   Bilkisu Bilyaminu

4 END

       Sosai Azeema ta shiga tsananin damuwa da mamakin ganin yadda suke yi da Dije. Ta cika da mamaki da tunanin wai wannan shi ne Alin da ta sani wanda a baya yake masu wulakanci da tsananin riko da cusguna masu. Wai ko dai ita ce dama ta ke rudin kanta na cewa tana sonshi amma shi bai fara sonta ba. Lallai namiji sai a barshi. Namji kai aljani, namiji kwandon zawo.

     Ta cigaba da nanata maganar cikin ranta. Ta rasa abin da ke mata dadi a duniya. Ta ji kamar ta je ta shake su lokacin da suke rungume da juna suna aiwatar da abubuwan da ta jima tana mafarkin ya yi mata irinsa,amman bata samu kuda kusa da hakan bane. Wani sashi na zuciyarta kuma na raya mata cewa ta shiga ita ma a dama da ita irin yadda ta ga Ali na murza sassan girma a tare da Dije tana wani shisshidewa tana wata ‘yar murya kissa da jan hankalin namiji kuda dutse ne tana cewa,“I love you my dear.”

    Yace, “you are mine.” Yayi dariya kasa kasa yana mai cewa, “yan mata da gaski dai ba kwailar bace”

    Idanuwa ta juya,sannan ta watsasu, yamutsa fuska tayi tace, "a barni dai a mataki kwailar kawai,dan bana tunanin ina da abin mura.”

     Fuska yayi ya kakaro murmushi daidai lokacin da ya cika hannunsa da dangin fulaninta ya ce, _ja’ira kema dai kina so ne. In kuma kin yi musu na rabu da ke na je ga wata daga cikinku_yana ayyanawa a cikin zuciyarshi,a zahiri kuma yace"Allah na tuba da kiran wannan kalma"

    Murmushi tayi sannan ta sake shafar kumatunsa,ta rungumi kwibinsa tana mai ajiyar zuciya ta shafa gadon bayansa. A daidai lokacin ya ji kamar ana masa tsikari domin kuzarinsa ya sake da wowa, nishadinsa ya zaburar da shi da madubin biyan bukatarsa ya ji roko na musamman take mashi abubuwan suna kai mashi yanda yake bukata,lallai zai zama mijin hajiya idan wannan tafiya haka za'a dinga yinta,duk wani jan idanshi zai iya zama tarihin da ya riga ya shude.

    Ya sake dora lebbanshi akan nata yana murza matsikaranta yayin da harshensa ke shiga nata da wani irin salo mai wuyar bayyanawa,duk wani kukarinshi na ganin bai shagaltu ba amman ina! abubuwan bana wasa bani take aika mashi,Babu jimawa suka mance a irin duniyar da suke ciki suka lula zuwa wata mai cike da abubuwan al’ajabi da mantar da zuciyar dake cikin kunci sai nishadi,da kwanciyar hankali sosai suka lula duniyar da su kadau suka san abinda ki cikinta.

    Tsakin da Azeema tayi maikara shi ya ankara dasu daga duniyarsu ta masoya,peck Deji ta sakar mashi a kunci sannan ta tashi daga saman cinyarshi ta kama hanyata hayi saman steps din,gaba daya kada ku'ina na jikinta take,binta Ali yayi da kallo yana kissima yanda za'ayi artabu duk ranar da ya kama wancan kayan,basar wa yayi sannan ya dan dubi inda Azeema take yace"ke mayi matsalarki wai?"

    "ban sani ba nima"

    Dariya yayi ya tashi daga inda yake ya kuma kusa da ita ya kwantar da kanshi saman cikin yace"babyna ya dai?da fatan kana lafiya baka wahalar man da uwargida na"
  
    Tureshi tayi sannan ta taba baki tace"ai fa sai uwargida tunda daman an samu an lika man wannan cikin da yake hana azu kusa dani ai dole ace man haka"

    Fuska ya tsuke yace"ban kuma san hauka,kin sani"

    Baki ta zumbura tana kunkuni,sannan ya kara kamuta yana shafa cikin yace"cikin nawa ne kaya a wajanki?, to ban ma kara kusantarki ballan tana inhadaki da kaya"

   Kara turashi tayi tace "da dai yafi, kada ka karan mana,yanzo ka gama soyayya da waccan yarinyar amman ku kusa da abinda kake mata baka taba man ba"

   Tashi tayi tana goge kwallar dake fito mata daga idanuwanta,dakyar take haye saman binan sabida nauyin da cikinta yayi,sosai ta bashi tausayi da sauri ya cimmata ya daga ta chak,kuka ta saka mashi tana bugunshi,tana ya ajeta babu ruwanshi da ita tunda baya sonta,ku ta ita baibi ba ya dinga haura binan da ita,dakinta ya direta saman gado sannan ya haye shima,lalubarta ya farayi,kuka ta kara saka mashi tace"wallahi bazan yadda ba,sai in kana san wani abu sai ka tahu waje na"

MATAN ALIWhere stories live. Discover now