1-10

8.8K 311 23
                                    

Dr.Aishatu Umar Gafai shine ainihi sunanta Fulani laqamintane dan taci sunan kakarta
Gaba daya ita da iyayenta sunyi rayuwar sune a waje inda tayi karatunta har takai matakin xama likita
ita kadaice agun iyayenta duk wani gata da kulawa tana samu daga garesu kuma ta taso cikin tarbiya
bata da wani buri a rayuwarta kamar karatunta, tun bayan kammala karatunta suka dawo nigeria inda take aiki a asibitin Dr.bakori

Bayan bakori duk asibitin ba wanda yayi iliminta duk da wasu likitocin matakin karatunsu yafi nata but as her age 23 suna mamakin yanda tafisu experience da tunani akansu har wataran basu iya gudanar da wani aiki sai sun nemi shawararta.

A matsayin karatunta da kuma sanin matakin aikinta nan take tagano ita mai raunanniyar xuciyace musammam ma akan soyayya
shiyasa duk wata hanya daxata sadata da soyayya batayi harta kammala karatunta ta dawo nigeria she dnt have any experience in luv

2
Lokacin da tafara kamuwa da son Dr.suleman tayi kuka sosai duk da irin son da yake mata bata mishi shi saboda tana kwatantawa ne daga qarfin xuciyarta wanda ya xamemata halitta ahaka aka haifeta
a bayanin da Dr.Maina Mera yayi mata dole sai an mata DASHEN XUCIYA abin tmby anan waxai kashe kansa ya rayata waxai bata xuciyarsa ayi mata dashe domin ta rayu....
kai tsaye Dr.maina mera yace babu fulani sai kinyi haquri such x lyf amma bana debe tsammanin nan gaba kisamu.
Murmushi tayi tana kallonsa tana mamakin girman qasaitarsa tana mamakin yanda yake furta mgn da kyar, duk mgnr da ke fitowa bakinsa idanunsa akan laptop dinsa wanda idan bata manta lbrn Yarima maina ba da Sarautarsa data qaryata qasaitarsa(duba littafin mulki ko sarauta)
tace Dr.Mera idan wannan halittace banxo a duniya da sa'a ba
ya xuba mata manya idanuwansa
yace meyasa fulani
tace saboda inada MATACCIYAR XUCIYA da baxata iya daukar d.... yayi saurin katseta
yace wannan ba matsala bace fulani kidaina waccan mgnr kiyi istigfari ki yawaita godiya da yanda Allah yayiki karki butulcewa ni'imarsa
ta goge hawayen fuskarta bayan ta tashi ta dauki jakarta ta rataya idanunta akansa
tnks Dr.Mera yau kabani lokacinka kamin bayanin abinda k damuna arayuwata banajin ni mai tsawon rai ce, banajin ina daya daga cikin mutane da aka halitta domin suyi rayuwa da iyayensu maxansu da yaransu bani da wani farinciki a rayuwata duk da matakina na kwararriyar likita gashi i cnt help myself.......kuka yaci qarfinta ta juya tabar office din
ya girgixa kansa cike da tausaya mata yanaji itace macce ta biyu daya taba tausayi a rayuwarsa bayan matarsa
yana tausayin fulani saboda qarancin shekarunta as 23 jikinta kuma kamar mai 16 yrs bashida yanda xaiyi daya taimaka mata
ya lumshe idanuwansa ta hanyar kawar da tunaninta dan bayaso yabata lokacinsa akan tunanin abinda baya cikin rayuwarsa

pherty: Bayan barinta asibitin gida ta wuce kai tsaye tana yin parkin tafito tanufi dakinta ta fada akan gado kuka take sosai kamar ranta xai fita jikinta
ba komai take tsoro daga cuciyarta da kuma soyayyar suleman ba sai gudun yaudara dan wani abune da xuciyarta baxata iya daukaba
duk abinda xuciyarta taso dolene ta sameshi kokuma tashiga tension na hrt failure shiyasa tun tasowarta bata taba neman abu ta rasaba wnda xuciyarta k kwadaituwa dashi
ta tabbata da badan ummanta ta xaunar da ita tayi mata bayani akansoba da kuma alamarsa baxata taba yarda da xuciyarta nason suleman ba
shine firstluv dinta shitafara so badan ta rasa masoyaba sai dan ya nacemata da soyayyarsa mai xafi wanda tayimata farat daya axuciya
abinda tasani she x not exposed to modern society, she x not interested in to social network she x just acting according to her experiance saboda tana tsoron kwadaitawa xuciyarta abinda bata debe tsammani daxata samesa
ta rumtse idanunta hawaye masu xafi Xubo.

pherty: 3
LABARI NA
Na Fertymerh xarah
D sassafe ta shirya ta fito falo a gaggauce take saboda kiran datasamu daga asibiti akan wani patient dinta
tana saukowa saman stairs taci karo da ummanta ta gaidaita tana qoqarin barin falon
tace fulani saurin me kike haka yaxaki fita ko brkfst bakiyiba bayan kinsan matsalarki
taja guntun tsaki bayan ta juyo da kallonta xuwa gareta
tace karki damu umma urgently ake nemana asibiti meyiwuwa serious case ne inaje asibiti xnyi brkfst din
umman ta gyada kai kawai tace adawo lfy fulani ki kiyaye da lfyrki pls
ta juya ta fice da sauri tanafadin shikenan cwt ummana
umma ta girgixa kanta cike da tausayin yar'ta tana mamakin yanda fulani take da qarancin shekaru ta kamu da wannan matsalar koda yake likitoci sunce halitta ce shiyasa suke ganin shekarunta baxasu dore aduniyaba idan ba anyi.mata dashen xuciyaba
ba wani so da gata daxasu nuna mata ita da amahaifinta idan har ba sun bada xuciyarsu anyi mata dashe da itaba
ta girgixa kanta tana hawaye bayan taxauna akan dinning dai dai lokacin da abban fulani k saukowa
ynxu nayi waya da Dr.Merah cewa xai bar qasar saboda iyalansa daya baro acan amma yace xai sauraremu akan hukuncin da muka yanke akan fulani
taja dogon numfashi bayan ta dago fuskarta daga tagumin da take
tace Alhaji ni na yanke shawarar xan bata xuciyata domin ta rayu wannan shikadai ne gatan daya rage inma Aisha a duniya,ina sonta inason ta rayu kamar kowa inason ta dandana farinciki kamar kowa
yace kinason ki nunamin fin qarfine akanta ko kuma kinfini sonta ko damuwa da ita kamar yanda kikeji xaki iya baiwa fulani xuciyarki haka nima nakeji, xn iya mutuwa nabarku matuqar xaku rayu cikin farinciki, natara dukiyarda iya rayuwarku xata isheku inajin haka shine kadai abinda xnyi maku
umma ta fashe da kuka tana girgixa kanta harga Allah tsaknin mijinta da yar'ta tana sonsu bata son rabuwa da ko daya domin wani abune da baxata iya jurewa ba tatashi tabar falon tana kuka sosai kamar ranta
4
Tana isowa asibiti tayi parking ta fito, tana tafe tana sanya lapcoat dinta harta nufi office dinta
masinjanta ya shigo yana gaidata kafin ya dire files dindake hannunsa
yace wadannan sune patient dinda xaki duba inji Dr.bakori
taja dogon tsaki bayan ta dubeshi
tace ba likitocine sai ni ?
yace ranki shi dade shi da kansa yaxo dasu daxu patient sun masa yawa
tace ka kaiwa Dr.hafsat pls inada patient ynxu....dai dai lokacin aka buda qofar office dinta aka shigo

LABARI NAWhere stories live. Discover now