25

1.5K 123 3
                                    

shigowar mahnoor dakin tayi saurin boye paper
tare da share hawayen fuskarta
mahnoor tace anty fulani nayi xaton xaki gabatar
da girkin da kikayi ga yaya marhoom ne
fulani ta dauke dubanta gareta
tace ki sanardashi banajin dadin jikina ne
mahnoor tace anty ko dan yaya ya harare kine
kike fushi
ta tsurawa mahnoor ido tana kallonta
tace kiyi haquri anty fulani karkiyi fishi da yaya
xnce ya daina harararki
shiru tayimata ba amsa hakan yasa jikin mahnoor
yayi sanyi ta tashi tafita daga dakin falo ta nufa
ta xauna hade da sakin tagumi
ita sai takejin damuwar fulani damuwartace bataji
dadin yanda yayi mataba kamar yanda taga
fuskar fulani ta nuna damuwa
tana xaune ya sauko da shiri da alama fita xaiyi
idanunsa akanta hrya sauko ahankali ya kira
sunanta
mahnoor!
ta juyo da kallonta garesa batare da ta amsa ba
ya naganki nan xaune meke damunki ne ko
waccan matar k takuraki
tayi saurin girgixa kanta bakinta na motsi alamar
tana son mgn amma sanin halin yayanta xai iya
dukanta yasa tayi shiru
cikin tsawa
yace ki bude maki kimin mgn
ta raxana kwallar da take boyewa ta xubo
tace ba komai yaya
qarya kike inba komai kukan me kike
ta nunashi da yatsa
ai kaine yaya ka firgitani
baisan sanda ya saki murmushiba ya girgixa
kansa
yace ba gsky bane kina cikin damuwa ki gayamin
ta turo bakinta
tace yaya kaxo kaci abinci inji anty fulani
nan da nan anurin fuskarsa na kau
yace kije ki dauko hijab muje cin abinci
ta xaro idanunta waje tana kallon dianing kafin ta
maida kallonta garesa
tace duk wancan abinci fa kasan ynda anty fulani
ta........
shut up ya fada cikin tsawa ba shiri ta dora
hannunta a bakinta jikinta na rawa
duk lokacin danake maki mgn kika koma min
zancen wata sai kingane kuranki ya juya ya fice
tayi ajiyar xuciya kafin tabar falon da sauri dan
bataso ya dawo ya sameta

Lokacin da fulani ta
sauko qasa tayi mamakin ganin komai baa taba
ba daga abinda ta ajiye duk wahalar da tayi
sai ta nufi dakin mahnoor
tace yayanki baici abinci bane ko baki gayamasa
ba
tace Allah anty fulani nagayamasa bai dai ci bane
tayi shiru kafin tace harda k baxakici ba kenan
mahnoor ta sauko dag saman gado tana fadin
dama ke nakejira fa anty
batare da tayi mgn ba ta juya ta fice mahnoor
tabi bayanta
yau xaman cin abincin su bakamar kullum.ba
kowane da.saqar da xuciyarsa k yi domin xaman
kurame sukayi sabanin da dasuke hira suna cin
abinci
Da dare suna xaune suna kallo ya shigo lokaci
daya xuciyarta na buga
mahnoor tace yaya sannu da xuwa
ciki ciki ya amsa
ganin haka yasa jikin fulani ya qara sanyi
xuciyarta na shawarceta data masa mgn
haqqinsa ne sai ta amsa tayin xuciyarta kanta a
qasa
tace sannu da xuwa
dogon tsuki yaja sai da falon ya amsa jiyake
kamar ya shaqeta ta.mutu ya huta saboda ita
aka takurasa hrya dawo nigeria gashi yakasa
samun nutsuwa a tare da ita
batare da ya kallesuba ya haura sama
lokaci daya suka dubi juna
mahnoor tace anty fulani yaya baya sonkine kika
auresa
hawaye na xuba idanunta
tace nima bana sonsa xuciyata k sonsa, inaji
ajikina ruhina baya tare dashi
mahnoor tayi shiru cike da damuwa kafin
tace daxaki iya da kincireshi a xuciyarki ma
kinfuta, ni wlhy in mutum baya sona nima
banasonsa kuma baxan xauna dashi ba
hhhhhhhh fulani ta soma dry sosai.karo na farko
axamansu datayi wannan dry wanda mahnoor
bude baki kawai tayi ta xuba mata ido cike da
mamaki
tace dama anty fulani kina dariya haka amma
kullum sai dai kiyi murmushi kigayamin menayi na
dariya
tace kinban dariya ne naga kin dage iya gskyrki
abinda na fahimta gareki qurciyace xallah a
cikinki mahnoor
nan da nan tayi kicin kicin da fuska ta xumburo
bakinta
cikin dariya fulani
tace karki damu na kusa daina sonsa
gwanda kibari ki huta kima daina gaidashi tunda
bayaso
tace nadaina anty mahnoor
sai ta riqa dry...

LABARI NAWhere stories live. Discover now