91-95

817 50 0
                                    

🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘

*RUHIN 'DANA*

🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘


              RUBUTAWA
              *AYSHA ISA*
          (Mummy's friend)

_*Vote me on wattpad @ AyshaIsah.*_

_*Littafan marubuciya*_

_1. Na tsani maza_

_2. Meke faruwa?_

_3. Illar rik'o ('yar rik'o )_

SADAUKARWA GA:

*AUNTY HAUWA*
_(Ummu walid)_

            &

*RAHEENAT M. ABBAKAR*
_(Yayata)_


*🇸🇦ZAMAN AMANA WRITERS*
(g̲̅i̲̅d̲̅a̲̅n̲̅ z̲̅a̲̅m̲̅a̲̅n̲̅ l̲̅a̲̅f̲̅i̲̅y̲̅a̲̅ d̲̅a̲̅ a̲̅m̲̅a̲̅n̲̅a̅,  i̲̅n̲̅s̲̅h̲̅a̲̅ A̸l̸l̸a̸h 🤜🤛). ̸ ̲


🌷🏵🌷🏵🌷🏵🌷🏵🌷🏵🌷🏵🌷🏵

    *HANEEFAH*

🌷🏵🌷🏵🌷🏵🌷🏵🌷🏵🌷🏵🌷🏵

*STORY & WRITTEN BY*

*HALISSA ADAMOU*

       *&*

*UMMY ONTOP*

'''Dama ance laifin dadi k'arewa da haka nake taya ku murnar kammala wannan littafin naku. Ubangiji ya baku ikon amfani da darussan dake cikinta, ya kuma yafe maku kurakuran dake cikinta.'''

'''Allah k'ara basira,  hazaka, k'arfin ido da zak'in hannu.'''

'''ONCE MORE CONGRATULATION FOR YOUR SUCCESSFUL  COMPLETION THIS AMAZING NOVEL'''

*BIMISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*

_*Page 91-95*_

_"Lafiyan ce ta kawo haka.Dama nazo ne mu gaisa" Bukhari yace._

_"Toh nagode zaka iya fita" Jummai tace tana masa nuni da hanyar fita, sannan k'ara da fad'in "yakamata dai a dinga  sallama idan za'a shigarwa mutum d'aki don tana da muhimmanci."_

_Murmushi Bukhari yayi sannan yace " ina sane da hanya idan ba tashi fita ai,  maganar sallama kuwa ba dole bane sai nayi ba kace dai ya zama wa dole ki amsa idan nayi. "_

_"Toh nagode mall.  Bukhari ka iya fita yanzu inada abin yi" Jummai ta juya masa baya. Ji tayi ya rungumota daga baya, juyowa tayi a fusace tace  "wai meye haka ne?"_

_"Kamar me kenan?, wani abun akayi ne?" Bukhari ta amsa mata da tambaya._

_"Au baka ma sani ba?,  wannan itace gaisuwar da ta kawo ka?"_

_Murmushi Bukhari yayi sannan yace " toh eh kusan shine dai, amma zuwa nayi na baki hakkinki na aure. "_

_Zumbur ta mik'e zaune,cike da mamaki take magana " hakkina na aure fa kace?"_

_"Kwarai kuwa ko baki so ne?" Bukhari yace yana mai kashe mata ido._

_Murmushi tayi cike sa takaici maganar shi tace " idan shine ni Jummai bana buk'ata na yafe yaje can ka sami matar ka. Hmm Bukhari kenan yanzu bakaji kunyar tunkarata da wannan maganar ba?. Lallai yau na k'ara tabbarwa namiji bashi da kunya."_

_Murmushi yayi had'e da sosa k'eya "in banda abinki Jummai meye abin kunya a ciki?,  kefa nake son taimakawa" yace yana k'ara rungumota a karo na biyu._

RUHIN 'DANAWhere stories live. Discover now