NAZIR

1.5K 55 2
                                    

*🧑🏻NAZIR🧑🏻*

     _*(The journalist)*_

*(Based on luv and Romantic story)*

  *Na*

*Janaf ce*✍

*Vote me on WATTPAD:Janafnancy*

_*INTERLLIGENT WRITERS ASSOCIATION*_

*DIDECATED TO SAHIBA HAFSART HAFNAN*

_Chai chai Hakika naga ruwan masoya kuma naji da dadi chochai my lovely fans kusani koda yaushe banda buri illah na farantamuku keep commenting guyzs ni kuma i promise to make u happy_

~Wannan shafin kacokan naki ne my lovely mommy HAUWA S ZARIA maman unwas....Tanque for u care and support kisani diyarki tana matukar girmamaki~

2/3

Suna Daukan Hanya ilu ya waigo yana Fadin"Yallabai ina muka Nufane"Sai da ya bata lokaci kamar baxai amsa ba har ya fidda rai sai chan yace cikin basarwa"ABUJA..."Ilu yace"Eh...Abuja oga nazata gida....."Kan ubanchan wai ilu ama u mate"Girgiza kai llu yayi kafin yayi mgana ya katsesa da cewa"Kafini sanin Abunda yadace dani ne billahil azim kasake wata mgana in na saukeKa bamai kara dawo dakai nonsess kawai"Yafada ahasale ammh kuma cikin sanyi ilu ya rusuna da kai yana Fadin"Am srry sir insha Allahu bazan kara ba...yanzu ina muka nufa"tsaki yaja kan yace"Back to Abuja Now" as u wish sir" yana fadar haka ya karyan motan sukayi Hanyar Abuja.

_*WAYE NAZIR ADAM GALADANCHI*_

NAZIR dane ga V.C DR ADAM GALADANCHI DA DR FATIMA SALAHUDDEN AGADEZ....Mahaifinsa Dr Adam galadanchi haifaffan garin kano ne a anguwar galadanchi Mahaifansu sun rasu sakamakon hadarin mota sunbarsu dashi da kanwarshi ZAINABA..,da kuma tarin dukiya mai dinbim yawa sakamakon mahaifinsu dan kasuwane dayayi fice acikin garin kano da kewaye...Alokacin Adam na shekarasa ta karshe a london inda yake kammallah karatunsa akan political science sunji mutuwar iyayansu matuka suda basu dawani dangi duk sun kare sai Adam ya dawo ya rumgume kanwarsa yana kula da ita kwatsam sunanshi ya fito  BUK saboda tun yana yaro yake da sha"awar koyarwa to mafarin fara lecturing dinsa shine Haduwarsa da Amininsa Alhaji Hassan wanda shine Dalilin daya sanya ya bashi auren kanwarsa Zainaba Alhaji Hassan shima lecturing yake ammh yafi maida kai ga kasuwanci shine dalilin dayasa dasuka hada  hannu jari suna shigo da motoci nageria suka bude companony tareda da gidajen mai sunada kamfanin sarrafa tumatir sunada na sarrafa audiga,tuni Alhji Hassan ya ijiye koyarwa ya maida kai ga kasuwancinsiu shikuma Adam dayake yanada Ra"ayi shi yacigaba da koyarwan nasa.

Auren zainaba da shekara daya  tafiya ta kamasu shida  hasan zuwa Agadez wanda shine dalilin haduwarsu da Fateema wanda wani kasuwanci suka kulla da wani buzu na cinikayar awaki Alhaji hasan ya fadamasa ana samun alheri matuka da kasuwanci,to Gidan da suka sauka shine marikin Fateema data kasance buxuwace tagaba da baya gashinta har gadon baya marainiyace domin iyayanta sun rasu sakamakon ambaliya duk zagayen agadez Salahudden shine yafi kowa dukiya mai yawa yana da awaki da raguna tareda rakuma kuma itakadai ce yarsu bayan rasuwarsu kaninsa hashimu yake rikonta tareda juyamata dukiyarta ganin farko Adam yama Fateema ta shiga ransa baiyi nauyin baki ya furtama Hassan shikuma yagayama Hashim,Hashim yayi murna kwarai da gaske Hakan yasa Su Adam basu baro garin agadez ba saida Auren Fatima da ita kanta dukiyarta su Adam sunce ya rike ahannunshi ya cigaba da juyamata har zuwa lokacin dazata bukata to itama fatimar duk tana da karancin shekaru bata watsama babban nata kasa a ido ba ta amince kuma babu gardama ta biyo su zuwa Nageria.

Zainaba ganin farko tama Fateema taji bata mata ba wai tana da sumar mayu wanda taso tada rigima harsaida Adam ya watsawatarmata tukun ammh tsanarta ta dasu aranta kenan...to auren su badewa Adam yatafi england yayi phd dinsa kana yadawo gida wanda dashi da Fateemarsa sukaje koda suka dawo da tsohon cikinta wanda Zainaba taji kamar ta shaketa ta mutu don ji take tsabarta yamata yawa,wata Tara na cika Fateema Ta haifo dan soyyayyah dan dayazo da gata da soyayyah mafi Daraja Ranar Sunar yaci Sunan NAZIR...Nazir sak mahaifiyarsa sai afizge yake yanayi da mahaifinsa tunda yazo duniya yakejin gata ta ko"ina Iyayensa sun doramasa soyayyahsu duka zuwa garesa..Sai da Nazir ya shekara biyar aduniya fateema tasake Haihuwa Ta haifi Danta namiji again yaci Sunan MUSTAPHA...bayan haihuwar Musty badadewa Adam ya zama Dr lokacin tuni Fateema yasama mata gurbin karatu a Buk dayake tayi primary sai yasamu lesson teacher yana koyamata tana tashi tayi Wace da Neco tafada jamia tana karantar medicine suna renon yayansu cikin soyayyah da kulawa  wanda tundaga kan Mustapha bata sake haihuwa ba ammh duk son da kulawa yanaga Nazir ne domim shi din na dabam ne duk da shekarun da,"a ka diba baisa Zainaba tadaina tsanar Fateema ba sai dai daga ita har mijinta masu hakuri.

NAZIRWhere stories live. Discover now