NAZIR

2K 47 3
                                    

*🧑🏻NAZIR🧑🏻*

     _*(The journalist)*_

*(Based on luv and Romantic story)*

  *Na*

*Janaf ce*✍

*Vote me on WATTPAD:Janafnancy*

_*INTERLLIGENT WRITERS ASSOCIATION*_

*DIDECATED TO SAHIBA HAFSART HAFNAN*




'''ina kuke kuzo ga shafinku yataho kacokan domin ku ZAINAH DAHIRU WOWO...Marubiciyar AUREN FARI...Dake SA"ADAT ALKALI D TSAFE ...Marubuciyar WANI MATSAYI...Hakika bazan wuce wannan shafin ban ambaceku ba wlh kusani naji dadin yabawarku ga wannan lbrin NAZIR...Inaso kusani har Abada bazan manta daku ba. Tanque 4r d luv,support and care...Tanque so very much dears'''







4/5

*ABUJA*

'''ASOKO ROAD'''

Kwance yake kan mamake wani royal bed mai tsari kansa shimfide dawani ubansu bedsheet shima kanshi Abun kallone Dakin babu komai sai gadon dawani makeken wardrope daya cinye rabin bangon dakin gefe daya dreesing mirro ne wanda yake shake da kayan make up kama daga perfumes,spary da lotin kamar za"a bude shago sai wani lallausan kafet daya malale daki gefe daya kuma wani dogon karfe ne mai ado da kwalliya wanda yashake shaf da haddadun Suit na kamfanoni dadama gasunan iya kallonka daga kasa kuma takalma ne jere wlh yadda kukasan munshikg boutique gabadaya dakin kalan ash and black ne domin ko yawanci kayansa kalansu kenan.

Achan karshen gado na hangosa kwance babu komai ajikinsa sai wani bakin wando three quater, kirjinsa kuwa dana kallah saida na razana saboda yadda yawani cure wuri daya ga gargasa ta kwanta tai luf abunta kafafunsa ya mike kan gadon wa"inda suke farare kal dasu dogaye masu ban sha"awa, suma kwance da gargasa fuskarsa na kallah tana wani fitar da Annuri ammh sajensa na digan ruwa alamun dai yafito ne daga toilet waya ce makale akunnensa ammh ba ajin meyake cewa sai dai abu na karshe danaji Shine"Shikenan Abbu zanyi yarda kace"Daga haka ya yanke bata rai yayi yana kunkuni harda buga kafa kamar karamin yaro alamu umarni da"aka basa an mugun takuramaibabu dadewa wayar tasake daukan tsuwa da kamar bazai dauka ba sai dai yadauka sunan wanda yagani ne saman scream din wayarne yasashi sakin murmishi yace"Dan mtsala...Yana fada ya sata akunne daga chan bangaren aka ce"To dan iska gani kofar gidaka uban samudawan dakasaka tsaronka sunce baka bada damar ganin kowa ba"Tsaki yaja kawai ya latse waya tashi yayi ya isa side drower din gadon ya daddana landline dake gurin kawai yakara kunni cewa yayi"Let him in'daga haka ya ijiye kan wayar yakoma yakwanta coffea din dake gefe kan wani faranti yaja ya tsiyaya akofi yana sha yana lumshe ido.

Koda ya shigo falon babu kowa joli ne kawai yaketa hidimar shirya breafsat cike da ladabi ya gaishesa shi kuma ya amsa yanuna masa sama yace"Boss yana  ciki kai tsaye ya haura yana shiga baiyi wata wata yasa kafa ya shuri kafan Nazir yana fadin"Ammh kai wlh anyi mugun dan iska..Don ubanka ka manta kai ke da news yau 7:00 shine kayi kwanciyarka ko"Ko kallonsa Nazir bai yi ba saima janye kafansa da yayi yana kallonsa da lumsansun idanuwansa yace"Shine mai...Naga kazo kanamin ihu"Hannu yasa ya dada masa duka acinya yana fadin"Shine me? ammh kai dan iska ne, ina fa bacci kasa aka tasone ko wlh rumgume nake da matata alokacin"mirmishi Nazir yayi kan yace"Kai yanzu har wannan tsinken yarinyar macece nifa wlh dariya kake bani in kana zuzuta wannan abar"Bata rai yayi kan yayi mgana Nazir ya rigasa tareda bugamasa kafada yana cewa" BASH....Am srry ammh wlh ka kashe kanka as ur age wai ace kana da mata matarma wata village..."Ya isheka"Wanda aka kira da bash ya katsesa yana mikewa yace"Wlh baka isa ba don nazo gidanka ka tasani kana zagarmin mata inkai baka ga amfanin aure na ba ni na gani.. "Yana fadar haka kawai yajuya ya fice zakuda kafada yayi yawani tabe baki yana fadin"Sai kadawo...Toilet yafada yana wani hura hanci.

NAZIRHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin