19

923 67 1
                                    

PM, 2/15/2017] Ummu Fadimatu: RABA DUBU.... 19

©NWA
       ©MAMANHANIF
EDITOR:UMMUL FADILA

***Bakin sa yaimasa nauyi balle yasamu damar ja da damar da Abba yakuma yarfo masa a karo na uku, da jajayen idanuwan sa yad'ago yana duban Maryam wacce a dai-dai wannan lokacin hankalin ta nakan sa tanason s
Furto kalmar dazata zama kariya a gareta amma takasa daga k'arshe ta fad'a d'akin su don kunnuwan ta bazasu iya jurar fad'an da Abban ta kewa yaya hassan ba, wanda ko kadan baisan abinda ke faruwa ba ko anan tabawa kanta laifi tahad'a uba da d'ansa bayan tunda take bata tab'ajin makamancin hakan tafaru ba.

Gwuiwar sa asake ya sakko daga saman Abban su kallo d'aya zakai masa kasan yana cikin wani yanayi mai wiyar fassaru wa. Dakin umman yashiga yana tunanin kalaman sa zai kwantar da hankalin ta, amma kuma daga baya saiya fasa don bai manta duk hukuncin da Abba yayi umma mai bin bayan sa ce koda kuwa  bai mata dadi ba takan jure tabi tsatsauran raayin sa hakan kuwa ya taimakawa abokan adawar ta wajen zargin  d'an kwali kejan hula batareda sunyi laakari da biyaiyar data shimfid'a rayuwar su a kai ba.

Anata b'angaren hukuncin me gidan Sam bai mata dadi ba, don tazaci zaiyi uziri ko yayi la'akari da Alfarmar ta Wanda take zargin ko akwai dalilin sa nayin hakan? Oho. Don haka bayan sunbita daki akan maganar saita gwalesu tareda nuna musu hukuncin me gidan fa shine dai-dai, don haka basu wani b'ata lokaci ba suka tankaya da aniyar komawa inda suka fito.

A tsakar gida ne sukai kacibus da Adamu yana sakkowa daga saman Abban su sukuma sunfito daga d'akin Umma, matar yaya hassan Sakina kai  tsaye d'akin gwaggo ta fad'a donyi mata sallama,

Shi kuma yaja yaran sukai waje ysyin da tagyara tsayuwar ta don tanason suyi magana ta fahimta ita dashi batason yadora zargin ta a inda yatsaya don haka bakin ta yake cike fal da magana wacce zata dakile zargi dama dukkan badakalar datake shirin haddasa gaba tsakanin su.

Harya kusa gifta ta tadai daure takira sunan sa, baiyi niyyar tsayawa ba sai kuma yakasa gaba sakamakon mayafin Maryam da Zainab taruko wacce ke kwance kan kafad'ar sa,

Sunan sa ta ambata tunkan takai da karasa ya dakatar da ita, duk da kasancewar ta jaruma mai dakiya saida gaban ta yafad'i a yayin da yajuya ya yafito Amina wacce ke gefe a tsaye hannun ta rungume da kirji.

Nan ta Isa gaban sa ya mika mata Zainab wacce ta tsanyare da kuka Dan ganin an mikata gun Amina, jikim ta narawa ta amshi yar, shikuwa da kukan Zainab ya daga hanlalin sa da hanzari ya juya yabar gidan.

Saroro takebin su da kallo har kawo sanda yafuta, sai lokacin tamaida hankalin ta kan Amina wacce tashiga rarrashin Zainab,

Nan suka somaiwa juna kallon kallo Wanda zaiyi wuyar fassaru wa, duk da Amina ta tsorata da kaifafan idon Maryam Wanda tunda ta sauke mata su tanemi nutsuwar ta tarasa har takai da daburcewa tatasa kamo kalar rarrashin data somai wa zainab.

Cikin kakkausar murya ta nunata da yatsa tareda cewa" karkiyi murna akan nasarar da kikasamu a kaina a karo na uku, inason ki rubuta ki ajiye wannan kuskuren da kikai ramin mugunta kk ginawa kanki
[5:17PM, 2/15/2017] Ummu Fadimatu: RANA DUBU.. 25

©NWA
       ©MAMANHANIF
EDITOR:UMMUL FADILA

***Bayan yabar gidan sa kai tsaye gidan su yawuce don yai sallama da Mahaifiyar sa yakuma shaida mata d'auko su Affan daya umarci Amina tayi,

Tunda d'auko maganar ya fahimci bataiwa hajiyan sa dadi ba inyaj la'akari da irin kallon datake binsa dashi Wanda tunkan ya idasa maganar ya saddak'ar daba Amince wa zatai ba,

Ilai kuwa yana kaiwa aya tace" sam bazai yuwu ba wannan maganar bamai yuwuwa bace yaushe akai auren adamu? Dahar zaka kwaso yara ka zube mata? Baka ganin yanayin yarinyar ne? Ai wannan yarinyar banga Alamun zata iya rike yara har guda uku ba, tarbiyar yara har uku da alhakin kula dasu bafa na mutum mai k'iwa bane, don haka tun sahunka a likkafa kabar yaran acan gurin hajiya Jidda inyaso in akq kwana biyu kadawo dasu hannun ka kan lokacin saika asamo mai taimaka mata wajen kula dasu don nidai bangs Alamu ba, yo abinda ma Zainab kiwa take mata fafur taki yarda da ita? To nidai in anbi tatawa abar yaran nan sud'an k'ara wayo tukun.

Da wannan sukai sallama yabaro gidan sam ransa bai masa dadi ba, don shi a ganin sa koshi kadai zwi iya lura da yaran sa balle Amina itada ke mace? Batun kiwar Zainab kuma aj dama can ita inka cire Maryam d hajiya harshi din wani zubin kiwar take masa,

Cikin wannan zullumin yabar garin kano batare da yabiya gidan surukan saba Wanda yace zaibiya kanya wuce duk dai akan maganar yaran.

Cikin wannan satinne gidan su Muktar suka kawo kayan auren su Wanda aka karb'a a gidan kawun su k'anin mahaifin su aka sanya ranar auren sati biyu masu zuwa, kasancewar ta 'yar auta gurin Umman ta ba k'aramin tanadi sukaiwa bikin ba ciki kuwa har da yayun ta Wanda suka ci burin auren ta, A b'angaren Abba kuwa? Yaki cewa uffan su suke kidan su suke rawar su Wanda Alamu sun nuna har zuwa wannan lokacin yanakan bakan sa na yazame hannun sa cikin lamuran ta, don ko a jikin sa yasan dai sunata shirin su amma fa idone nasa, koda yayun ta suka tuntub'eshi akan maganar daurin auren ta? Cayai" Ai tunda tanada Ku ai batada sauran kuka,

Duk da maganar ta sosa ran Umman ta haka nan ta shanye tayi burus dashi suka cigaba da shirye shiryen su itada sauran yan uwan ta, A bangaren yan uwan Abbanta ma suma sunyi zuminci don haka suka dunkulo gudun mawar su suka damk'awa Umman ta sanin halin da ake ciki da d'an uwan su yasa basuma doso shiba,haka nan dai sukaita shirin su tare rabon goron gayya ta.

A b'angaren Maryam kuwa? Cikin satin suka baro Abuja suka sauka cikin gidansa wanda kenan cikin layin gaba kad'an da gidan Abban,  Anasu b'angaren ma shirin suke amma nasu shirin na bangaren gyaran Amarya ne, a yanzu Maryam tanajin kanta da batada wata matsala inka cire tunanin rayuwar dazata shiga nan bada jimawa ba, rayuwa irin ta gidan su muktar wacce tuntuni tariga da tasan rayuwa ce bisa karkashin a koyarwar mai jajayen kunnuwa nasara, wannan ce kawai matsalar ta sai kuma Abban ta Wanda tariga ta ajye matsalar a gefe a cewar ta? Da zarar ya sauka daga dokin fushin daya hau zai nemeta su koma kamar da, Anata tunanin kenan.

Cikin ikon Allah aka shiga satin biki Wanda akai shirye shiryen komai cikin gidan yaya hassan Daurin aure akayishi gidan kawun su Wanda shine ya jagoran ci komai. Tsaya lissafa irin shagulgulan da akai a wannan biki na yar auta da kuma d'an fari bazai yuwu ba, don naira tayi kuka har sun rasa mezasu saya da ita? ita kanta Amaryar saida ta kama angon da laifin Albazazaran ci a yayin data lura da irin barnar dukiyar da suka dingayi a yayin da ake gudanar da shagulgulan bikin, gajiya kuwa saida tagaji don sun shirya party sama da biyar yau sune a wancen guri gobe sune a wancen guri, haka nan ta hakura tabar shi yayi yanda yaso badan ranta nasoba,

Tom shagulgiula dai anyishi kala kala Al Aduma kala-kala sun ganshi dake suma din ba baya kuma sun shirya wa bikin ko kadan basu jijiga ba, suka saki bakin aljihu akai komai yanda yakama ta, Amarya da Ango kuwa? Sunyi wani irin kyau na birgewa don kowanne cikin su ba bayaba don muktar farine kal me dogon hanci da fuskarsa dauke da saje a yayin da Maryam take black beauty habawa sai suka macin xasu baka shaawa a yayin da angon kebawa Amaryar gamsashiyar kulawa cikin aji da sanin mahimmancin soyaiya, duk da tana basarwa kasancewar ta mai Kawai ci da kunya amma saida yakure ta a yayin da sukai abinda ya birge Al Umma Wanda basu saba dokar islama ba.

A yayin da magautan su kuma hassada ta rufe idanunsu suka kasa ganin kyawunsu d birgewar su illahma sakarcin su dasu ka ganni har aka danganta abin da barikan cine zalla.

RANA DUBUWo Geschichten leben. Entdecke jetzt