Note

1K 20 3
                                    

*BAK'ON LAMARI.*

_BY SAFIYYA (MRS J MOON.)_

Assalamu Alaikum

Alhamdulillah ala kullu halin.

'Yan uwa masu jiran a kammala littafin *Bak'on lamari* to yanzu ya kammalu zaku iya samunsa a 250 naira kacal a tura kudin ta wannan account din Safiyya Haruna 0468069082 GT Bank. In kuma credit ne sai ka turo ta wannan number 08132166848.

In anbiya a sanar ta number.👆🏼

Sannan marubuciyar zatayi gyaran rubutun tsoffin littafanta gudu 5 dan saukeshi a okada idan kana so zaka iya yi mata magana dik dai ta wancan number.

Lttafan sune
Ruwan dare
A tunanina
Banyi zato ba
Rayuwar Bahijja
Rabi'atul Addawiyya.

Zaku samesu cikin farashi mai sauqi a kan 500 only sannan za'a kammala update nasu cikin lokaci.

Dik mai buk'ata zai iya biya ta account nata dake sama.

Nagode da kaunarku gareni tare da rubutuna ILUSM Fans😘

*Share pls*

BAK'ON LAMARIWhere stories live. Discover now