note

799 22 8
                                    

*MUTUNCI MADARA NE... _(THE STORY OF 2 SIDE)._*

By Safiyya (Mrs j moon.)

Assalamu Alaikum. Alhamdulillah, Allah mai komi mai kowa ya kuma bani dama na dawo d'auke da sabon littafina mai suna *MUTUNCI MADARA NE...* Wanda masu iya magana suka ce *In ya zube baya kwasuwa.*

To da alama dai a wannan tafiyar Madaran zai iya kwasuwa tas, to amma a ta d'ayan shashin, ba zai tab'a kwasuwa ba ko da kuwa da ruhi aka yi sharansa.

Uhum labari ne mai kunshe da abubuwan ban mamaki, wanda zai kayatar da ku ya burgeku ainun, domin zubin labari  zai tafi ne a bisa tabbacin ma'anar abin da ke faruwa, ko yake kan faruwa a cikin al'umma.

*D'AND'ANE DAGA CIKIN LABARIN.*

***Haske biyun sun san labarin juna amma basu tab'a ganin juna ba.

Lamarin aure zai k'ullu a tsakaninsu, ba tare da sanin juna ba.

A ranar da ya ganta ya kamu da k'aunarta na hak'ik'a, sai dai kuma a ranar ta ba shi sabon karatu ta goge masa hadda.

Abu ne mai kunshe da ban mamaki a gare shi wanda ba'a tab'a yi masa shi ba ko da a cikin mafarkinsa, a duk tsawon rayuwarsa, shi wannan wani abu ne ta aikata a gare shi?.

*Shin me ta yi masa?*

Aka ce shi dai MUTUNCI MADADA NE.... 

Don samun warwaran wannan saka da kuma samun gamsasshiyar amsar, sai kun shigo daga ciki.

*******
'Diya ce a gurin wani hamshakin Attajiri, kuma 'yar babban gida masu mutunci da asali...

So da ka'unar junansu abar koyi ne kuma abin kwatance ga mutanan da suka gina rayuwarsu akan soyayya, sai dai kuma an samu akasi, wanda ya zame musu kalubale a cikin rayuwarsu. Zaman takewarsu cike yake da fuskanta k'alubale, kunci, da matsananciyar damuwa, kuma matsala ce wanda daya zama ruwan dare a cikin al'umma.

*Shin wani kalan rayuwa ce haka? Daga ina matsalar take? Shin menene mafita?*

Amsar sai da kuma warwaran sakar sai kun shigo daga ciki sisters.

Kar dai in cika ku da surutu har in shanye romon na barku da lasar k'ashi. Ku maza ku garzayo dan biyan 250 naira kacal 👌🏾don samun cikakken labari kai tsaye da yardan Allah.

Warwarewar wannan lamura mabam-banta, duk yana kunshe a cikin labarin mai suna a sama, kada ku sake a baku labari domin labarin tafe yake cikin wani salo na ban mamaki, kuma da jin labari gwara ku biya ku karanta da kanku cikin 'yanci.

Tura kud'in biya ta wanna acct no. 0468069082 GT Bank, Safiyya Haruna ko taransfer ta mtn line a wannan number. 08132166848. In ka biya zaka turo shaidan biya ta number wayar da aka ajiye👆🏼.

Kada ku manta  *MUNTUNCI MADARA NE* zai zo muku ne daga taskar fasihiyar, matashiyar marubuciyar nan mai littafin RABI'ATUL ADDAWIYYA littafi mai tashe a zamanin da, da kuma yanzu.
Mai MABRUKA.
RASHIN JITUWA.
RA'AYI.
BAK'ON LAMARI.
BANYI ZATO BA.
RAYUWAR BAHIJJA.
ATUNANI NA.
RUWAN DARE
Yanzu kuma tana tafe a sabon tafiya mai d'auke da *MUTUNCI MADARA NE.* Labari mai d'auke da sashi biyu masu tab'a zukata.

BAK'ON LAMARIWhere stories live. Discover now