2

3.5K 148 10
                                    

*NAJEEB*

     *BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*http://WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad@ Maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

*DEDICATED TO.....*

*MY LOVELY MUM*


                 *PAGE 2*



                 *London*

Bayan ya tashi daka bacci, saka kaya yayi tare da fita, inda yabar airport din, ya shiga taxi direct gidan Dad dinshi dake London ya nufa, koda ya isa ma'aikatan gidan na nan kofar gidan a bud'e yake dan haka ya shiga Kai tsaye inda suka fara gaidashi, d'akinshi dake gidan ya nufa inda yayi wanka tare dayin sallah la'asar.

D'aukan wayanshi yayi yayi dialing din wata number, sakawa yayi a kunnenshi ya fara magana cikin harshen Hausa Wanda bai wani kware ba, naji yana fad'in mum nazo London, na gaji.

Mum din cikin harshen turanci ta bashi amsa tare da fad'in sorry my only son, ya gajiya, ka kwanta ka huta, hope kaci abinci?

Yace no mum banci komai ba, yanzu dai nake tunanin in nema abunda zanci, Ina zarah?

Mum tace Taje saloon bata dawo ba

Yace ok inta dawo tell her I said Hi to her

Mum tace ok my only son, make sure ka nemi wani abu kaci yanzu

Yace OK mum I will.

Yana kashe wayan ya kira dad d'inshi dake k'asar saudiya domin ya tafi umra, har kiran ya tsinke Dad d'in bai d'auka ba, yana ajiye wayar kira ya shigo cikin wayarshi, d'auka yayi yaga janet dannawa yayi tare da sawa a kunne.

Tace wow ban San zakai picking call d'ina ba, and ban san kana London ba, kawai nace bari in kiraka, Ashe kana nan, plz nagit should I come and see you, I really miss you so much.

Ok kawai yace tare da kashe wayan

Da sauri ta tashi domin ta gane yana nufin tazo.

Najeeb na nan zaune saiga Janet tazo, nufanshi tayi tare dayin hugging dinshi, lokaci d'aya kuma ta sakeshi tare da sakar Mai peck kiss a goshi tana fad'in nagit I really miss you, tunda Nayi sex dakai bana jin dad'in yida kowa.

Baice komai ba sai murmushi da yayi kawai, tare da matsota jikinsa, lokaci d'aya yasa hannunshi akan breast d'inta domin a duniya yana son mace Mai breast , sai yasa duk y'an matanshi suna dashi, inma baki dashi toh ko kallo baki isheshi ba, and yana d'aya daka cikin abunda yasa yake son matan turawa, saboda koda nonon su ya zube yana da kyau  ba irin na matan Nigeria ba, a cewar shi.

Shafa mata breast d'inta yake Sosai, lokaci d'aya ya cire rigan jikinta, kirjinta da babu koda bra, gaba d'aya suka bayyana a fili, kan breast din ya kamo yana murza Mata, nishi ta Fara saki alaman ta Fara tafiya, Lokaci d'aya ya tashi, ya fita ido ta bishi dashi alaman mamaki

Najeeb falo ya fito, direct kofar falon ya bud'e inda ya fita waje, Jim kad'an ya dawo, alaman ya bada sa'ko a Kawo mishi Abu, koda ya dawo a kujeran falon ya kwanta.

Janet jinshi shuru yasa ta fito bayan tasa riga, ganinshi tayi a kwance Abun ya bata mamaki, tare da tunanin wani irin mutum neshi haka? ita gaba d'aya ta Fara tafiya, ya tasar mata da sha'awa amma ya fito falo ya kwanta ba tare daya biya mata bukata ba, nufanshi tayi inda ta kwanta akan jikinshi itama.

NAJEEBWhere stories live. Discover now