part 17

1.1K 56 3
                                    

🎀🎀🎀🎀

          *ASHWAAN*

        STORY & WRITTEN

                      BY

            Neeshar_jay

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


'''A dedication to Taskar Marubuta Group '''

'''{WANNAN PAGE DIN NAKU NE ASHWAAN HAUSA NOVEL THANKS ALOT FOR UR COMMENTS AND THE LIKES ALLAH YA BAR KAUNA ANA TARE ONE ❤️😘}'''

5⃣1⃣to5⃣5⃣
"Dan haka zan daura aurenka da duk wacce naga dama shasha tashi kabani guri"

Jiki ba kwari ya tashi ta tafi Rafeeq ma yafi bayan shi.

Daddy ya kalli su mommy yace" nasan kuna da tambaya koh"

Mommy tace"ehh mana baka fada masa ko dawa ka hada shiba ni wlhi duk wnn abun ya daure min kae"

Daddy yyi yar dariyar su ta manya yace"ba da kowa na hada auren safwaan bae sae wata yarinya mae tarbiyya kuma bana shakkar hada wnn auren nasan alkairi kawae zae zama insha Allah"

Mommy tace"toh Alh. Kafito fili ka fada kana ta wani kwana²"
Itadae ummin bata ce kome bah ta zubama sarautar Allah idon

Daddy yace"ba da kowa na hada ba sae Aysha wato safa"

Damm gaban ummi ya fadi tace"toh idan fa baya sonta ya za'ayi dan Allah Alh ka bari ya aure wacca yake so mana"

Mommy tace"gsky idan yata tace bata son shi bazan yarda ba dan gani nake kamar zae iya tauyeta "

Daddy yace"insha Allah ba abunda zae faru sae alkari dan na hango sa acikin wnn hadin Allah dae ya basu zaman lpy"

Suka amsa da amin

Da misalin karfe 9pm daddy ya tare kowa a parlourn bayan kowa ya hallara yyi gyaran murya yace"toh dama ba komae bane yasa na tara ku ana ba sae wani dalili kuma wnn dalilin kowa ya sanshi, toh da nace ma Safwaan ya fito da mata yaki shiyasa na yanke shawara na zaba masa ita da kae na"      shiru dae ba mae cewa komae ya cigaba da fadin " dan haka na yanke hukuncin hada shi da Aysha wato safa"

Da sauri ta mike cikin tashin hankali tace"ina wlhi daddy bazan aure shi ba na rantse ba na son sa dan Allah kar ka min haka daddy ni fa marainiyace..."

Bata gama rufe baki ba safwaan yace"dallah malama kiyi mana shiru, dama wa yace yana sonki da zaki rinka gaya ma mutane mgn ana..."

Daddy yace"kae bana son shashanci kamin shiru anan". Ya kalli safa yace"kiyi hkr kinji safa kin San bazan cutar da ke bah kuma ki daena cewa ke marainiyace kinji kina damu"

Safa kam sae kuka takeyi  ummi da ranta in yyi dubu to ya baci tace"safa umarni nake baki ba shawara ba idan ni na haifeki to ki auri dan uwanki kuma ko da yau na mutu daga baya kika bijire ma daddyn ban yafe miki bah".

Da gudu ta tashi zata tafi dakin dan bazata iya yi ma ummi musu ba. Bata karasa fita ba daddy yace"safa yau saura kwana 10 bikin ku ki rubuta duk abunda kike so"

Da gudu tayi daki ba tare da tace komae ba. Ana gama mgn kowa ya tshi ya kama gabansa.  Mommy ta tafi dakin su ta same ta kwance a gado saw faman kuka take kamar zata shide zauna wa tayi kusa da ita tace"dota tashi kinji kiyi hrk nayi ta kokarin na fahimtar da daddyn ku amma yaci tira kiyi hkr" ta lallashe ta dakyar tayi shiru daga nan kuma sae bacci.

ASHWAAN (Love Saga)✔️Where stories live. Discover now