pqrt 19

990 64 0
                                    

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


             *ASHWAAN*

          🎀 *EPISODE 2*🎀

     Story & Written

                By

      _Neeshar_jay_

🅿1_5
Gaba daya gidan cikin tashin hankalin suke daddy ma da suke gurin daurin auren sun dawo. Ummi Kam tama kasa ko da fitowa waje ne, sae mommy ce keta zirga².

Gaba daya safwaan ya fita hayyacinsa kanshi duk ya kunce daki ya shiga ya rufe kansa yana tuna nin taya zae fara neman Safa.

Rafeeq kuma da sauran frnds dinsu harda Ma'aruf sae faman neman Safa sukeyi.

Nabeela Kam ko a jikinta , taje ta iske mom tace"mom mae zae hana a daura auren nan dani tunda ita waccen ta gudu"

Wani kallo mom ta mata tace" ban cewa ke shashasha bace sae yau maza bace ki bani guri kafin na mangareki yanzun nan"

Turo baki tayi ta tafi tana mgn ciki².

Tasleem Kam sae aikin kuka kawae takeyi duk ta fita hayyacinta.

Yan uwan ummi da suka zo Kam duk sunyi jugum kaka ce kadae bakinta bae mutu ba sae tayi kuka Mae isarta ta hau tsine ma Wanda ya sace safa.

Wasa wasa har dare ba lbrn safa hankalin mutanen duk ya kara tashi.

Daddy ya baxa police a ko Ina koda zasu ganta.

Ummi Kam sae faman Mika ma Allah kukanta take ta dukufa sosae tana gayawa Allah kukanta.

A ban garen safwaan kuma ko sallah a dakin yyi gaba daya ya kasa fita. Sae Kiran Rafeeq yyi yace su saka ido sosae akan sir Farouq dan shima yazo daurin auren.

Su Rafeeq basu dawo gda ba sae kusan karfe 3.

Ummi da mommy gaba daya kwana sukayi suna raye daren ko Allah zae sa zuwa gobe a ganta.

Washe gari da safe police suka zo bayan daddy ya fito suka gaesa cikin girmamawa yace"an samu lbrn inda take"

D.p.o. yace "aa Alh kuma bata kira waya ba"

Daddy yace"aa bata Kira ba"

Shiru d.p.o yayi kana yace"toh idan ta kira a sanar mana pls Alh dan ta nanne zamu iya saurain gano inda take"

Daddy yace"inshallah"

Sukayi sallama suka fita.

A bakin kofa suka hadu da safwaan da Rafeeq zasu shiga kallon su safwaan yyi bayan sun gaisa suka tafi.

A inda su d.p.o suka bar daddy a nan su safwaan suka iske shi da alamu tuna nin wani abu yake.

Bayan sun zauna suka gaesa daddy yace"Ina so ku kwantar da hankalin ku inshallah za'a ganta"

Rafeeq ne kadae ya iya amsawa .

Nan suka cigaba da zama. Mommy ta shigo kawo daddy breakfast bayan sun gaisa mommy tace ma Rafeeq ga breakfast dinsu a kitchen idan sun tashi tafiya su tafi dashi

Yace"mommy tun jiya fa safwaan baeci komae ba "

Mommy tace" safwaan ka sameni a daki"

Harara ya watsama Rafeeq shi kuma ya dauke Kae yana wani smiling din gefen baki.

ASHWAAN (Love Saga)✔️Where stories live. Discover now