*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*ASHWAAN*
🎀 *Episode 2*🎀
Story & Written
By
_Neeshar_jay_
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*ASHWAAN*
🎀 *Episode 2*🎀
Story & Written
By
_Neeshar_jay_
*My gwandaty na Miki gaisuwa mai tarin yawa Allah sa ki gama book dinki uwar Miji lpy*
*Ameena first lady, eyya momma na Allah baki lpy quick recovery dear* 😔
*Zuwa ga masu daukar book ko nace barayin novel suna sakawa a okada toh wlhi tallahi duk dan iskan da ya saka book dina wuta bal bal tunda ba uban wani ya rubutamin bah kuma ba basirar mutum bace idan kana so ka samu kudi sae ka fara rubuta naka bawae satar basirar mutane bah. For what reason u don't even ask for permission u just went on stealling someone's idea y can't u sit an try ur own talent bastard kawae ni dae na fada duk Wanda ya dauki nawa ba tareda sani na ba wlhi banyafe ba kuma wuta bal bal 🔥 idan Ina so ne aini da kaena zan dauka na saka abuna bance wani ya taya ni ba kuma kar naji karna gani dan haka enough is enough wadan da ma kuka saka ai ba tambayar su kukayi bah aikin banza harda wani prizing books din 500, 300,200 toh ku sani Haram kuke ci Allah Ina Kara fada kar Wanda ya saka min book a ko Ina idan neman sunane ninda kaena zn iya ma Kae na wnn aikin, Dan haka duk Wanda ya saci basira na da gumina da kudin da nayi wahalar saka data da time dina da nayi waisting wuta bala bal 🔥*
🅿21_25
Washe gari da asuba ya tashi bayan ya shiga toilet yyi alwala ya fito.
Bedroom dinta ya bude ko da ya danna kansa ciki ya ganta akan sallaya tana karatun Alqur'an hakan yasa ya rufe mata kofa ya tafi masjid da mamakin tashin da safa tayi dan shi ya dauka rashin kunya mawae ta iya.
Da ya dawo kitchen ya fara shiga sae da ya hada tea din shi na jaraba ya fito parlour tareda kunna tv ya zauna har kusan 7:06am Yana gurin Yana kallon news kafin can ya mike ya tafi bedroom.
Safa kuma bayn tayi sallah har lkcn tana kan sallaya tana karatuna hankali bacci barawo ya sace ta a gurin.
Da misalin karfe 7:45am aka fara knocking door din gidan cikin bacci Safwaan yaji dan haka ya sakko ya bude.
Tasleem ce da Amani rike da basket a hannu gaidashi sukayi ya amsa a dakile tareda bsu hanya suka wuce.
Dining suka ajiye abinci sukayi dakin safa da sauri dan mommy tace kar su zauna. Akan sallaya suka tararda ita tana bacci, Tasleem ta daka mata duka tana fadin Tashi dalla ki my tafiyar mu wlhi
Tsaki taja tareda bude Ido ta sauke su akan su Amani da sauri ta karasa mikewa zaune tace yaushe kuka zone ban sani bah
Amani tace yanzu breakfast muka kawo muku kuma yanzu zamu juya sae mun dawo anjima sbd walima

STAI LEGGENDO
ASHWAAN (Love Saga)✔️
Storie d'amoreLabarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zam...