Page 32

2.5K 178 15
                                    

  🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
    
          *_MENENE MATSAYINA ?_*
                *(fictional story)*

    *Written by*
phatymerhsardauna
         *🎈Mrs Sardauna🎈*

*Dedicated to my lovely sister Maryam*

*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCITION*

*https://www.facebook.com/kainuwawritersassocition*

       *WATTPAD*
@Fatymasardauna
     *INSTAGRAM*
Phatymasardauna

*( Dan Allah My Fans inaɓuƙatar addu'arku  Sweedy na (Ummie ontop) bata da lapia, inaso kusata a'addu'ar ku Allah yabata lapia Ameen.. )*

*Editing is not allowed 📵*

*PAGE 4⃣2⃣to4⃣3⃣*

Sunkai kusan 15 minute suna kissing junansu, gaba ɗaya wata irin fitinanniyar sha'awar juna sukeji,        sake rungumeta yayi ƙam acikin jikinsa, cikin unique voice ɗinsa yace " My Soul kikwantar da hankalinki yanzu zanɗaukeki mutafi kinji "     cike da tsoro tashiga gyaɗa kanta cikin rawar murya   tace " Inajin tsoro Appi na,  kada musaɓa mawa umarnin Abba, wallahi ni bazan'iya saɓama wa umarnin Abba ba, kayi haƙuri Appi mubari suyi yanda suke so damu"

Wani irin kallo yashiga bin ta dashi, cikin muryan hasala yace " Maikike nufi dabazaki iya saɓamawa umarnin Abba ba ? idan nafahim ceki kina nufin kin yarda kin amince murabu kenan ??

"Bahaka nake nufi ba Appi na, inanufin musamu Abba mubashi haƙuri, amma gaskia idan yaƙi haƙura dole ne murabu wataƙila hakan shine mafi alkhai...........
Wani irin gigitaccen Mari Hameed  ya watsa mata akan fuskarta, wanda yayi sanadiyar kasa ƙarasa maganar dake cikin bakinta...    Amatuƙar tsorace taɗago manya manyan idanuwanta dasukayi jajur dasu ta kalleshi,     gaba ɗaya yabirkice, fuskarsa tayi jajur da'ita yayinda idanuwansa suma suka kaɗa sukai ja,   " Dama tun bayauba najima da sanin cewa bakya sona, nine kaɗai nake ƙaunarki, to saime dan bakyasona Farhana saime, inason kisan cewa zan iya rayuwa ko babu ke,  dan haka zan aikata abun da Abba ya umurceni dashi "  fuuuuuu haka yafice daga cikin falon cikin tsananin fushi...       Zamewa tayi aƙasa haɗe da sakin kuka mai cin rai yayinda hanunta ke dafe dakan ƙuncinta inda yazab ga mata mari hargun yayi jajur abunka da farar fata,,  Hameed kuwa   yana barin  falon kaitsaye wajen motarsa yanufa, a zuciye yafice daga cikin gidan dawani irin gudu yayinda zuciyarsa keyi masa ƙuna da ciwo,,  Farhana kuwa   kuka tayi sosai domin  marin da Hameed yayi ma ta bakaɗan ba yayi ma ta ciwo,  takuma ji zafin abun sosai,, da ƙyar ta'iya daure zuciyarta tabar falon..      Tana shiga ɗakinta kan gado tafaɗa haɗe da ci gaba da ruskar kukanta baji bagani,, cikin wasu ƴan sakanni tuni zazafan zazzaɓi yarufeta take tafara masassara, duk kuma wannan marin da Hameed ɗin yayi mata ne sanadi....     

Kaitsaye gidansa dake Gomna (Governor) road  yanufa domin sam ayanda yakejin sa baijin zai iyazuwa gida, yatarar da Beedah tasake haɗa ma sa wani zafi kan wanda yake ciki, wanka yayi kana yasanya wata coffee colour jallabiya, duk dacewa jallabiya ce amma bakaɗan ba ta amshi jikinsa,,     kwanciya yayi luf akan makeken royal bed ɗinsa, haɗi da sauƙe numfashi ahankali,,   saurin rumtse idanunsa yayi alokacin da kalaman Abba suka shiga yi masa yawo acikin ƙwaƙwalwa'rsa haƙiƙa yana matuƙar son Farhana,.baikuma jin cewa zai iya rabuwa da'ita,  amma mai yayi mawa Abba maitsauri haka wanda har yazaɓi rabasa da matarsa, saurin miƙewa zaune yayi sakamakon tunowa da marin Farhana dayayi dakuma halin daya barta aciki, hanunsa duka biyu yasa yakama kansa yanamaijin ciwo da zafin abunda ya aikata ma ta,    

" Wayyo Allah na mai na aikata haka ? maiyasa nakasa controlling zuciyata harta kaini ga marin abar sona ? ki gafarceni My Soul ba'ason raina hakan yafaru ba nakasa controlling zuciyata ne "    yaƙare maganar cike da tarin damuwa, haɗe da tsantsar nadama akan abun daya aikata mawa Farhana'nsa....

MENENE MATSAYINA ? Where stories live. Discover now