Kaine Rayuwata 33

1.8K 161 11
                                    

Kaine Rayuwata😭❤❤

Written by; Najaatu shehu naira

FKD Fans Writers 《《 33 》》

~When I see you, I miss your smile, When I see your smile, I miss your hug, When you hug me, I want your kiss... Oh I’m just so crazy about you so you better have a license, cuz you are driving me crazy!~

Sunkai munti biyar arungume, kan tafara mutsutsuku ya saketa, ya riko hannunta,
Fuskanta na kallon 'kasa akunyace taki bari su hada ido, cikin siririyar murya tace "Yaya muje dare yayi,
"Uhhm" yace, yaja hannunta yakaita har mota, yabude mata tashiga shima yashiga,
Yayi ajiyar numfashi, kanya juyo yakalleta yace "kinga Yarinyarnan batajin magana ko" bata bashi amsa ba aranta tace "kaima ai naka yinkake, karkai wani magana" azahiri tayi murmushi tace "toh kakira number ta"
"gashi inakira" yafada cikin 'kosawa, ya bude motar yace "bari naje ciki natawo da ita",

Koda yashiga Hall din, rabi duk sun tafi sai Jafar shikadai agefe, ya dafashi  yace "Jafar lafiya kai daya anan?"
Yar gajerar tsaki Jafar yayi yace "Nazir nakejira yatafi kai Zainab gida, ina jira yadawo muwuce banzo da mota ba, kokuma tunda Allah yakawoka yanxu muje ka ajiyeni gida, saika wuce"
"a'ah kabari kawai yadawo tare da Zinaru muke yanxu sai anjima" Saif yafada yana hanyar fita, Jafara yajuyo yace "wlh dagaske nake, ka ajiyeni kawai yaso Nazir yatafi gida daga chan", yana tafe yana girgiza kai yace "a'a nima dagaske nake, ina tare da iyalina inka shiga system din zaka gane" daga nesa yajiyo Jafar yace "you're very useless"
Ya dagamai hannu ya daga kai yace "i know" yafice yasama Zinaru suka wuce,.

Gida kai tsaye suka wuce, 
kansuje hartayi barci a mota danhaka koda suka isa baitashetaba,
Ya haska fuskanta da wayarshi, aransa yace "I love you, I love u with all My heart Babyna," yayi ajiyar zuciya, yayi kissing goshinta (forehead) kan ya ciccibeta da jakar hannunta, yabude password din gida yashige,
Dakin Zainab yakaita kaitsaye tanakan sallaya tana sallah, ya ajiye Zinaru dake hannunsa agado ya gaggalama Zainab harara yafice,.
Zaihau upstairs sukaci karo da Jamila aranshi yace "ohhh wai dama wannan shashashar naraye? Ni wlh namanta da'ita,
Yana labarin zucinsa harya wuce, tana kallon fuskansa, tsammaninta zaimata magana,
Ganin cinfuskan da yaimata, kamar baigantaba taso taimai magana, tayi tunanin kwanama nawa yarage yazama mallakinta gaba daya, tayi 'kwafa tawuce 'kasa da dan gutun yunwanta ta debi abinci,.

Washegari da safe Zinaru tashiryo tsab cikin Uniform, ganin har karfe takwas saura baifutoba yasa ta tahau sama dubashi,
Tana shiga, ganin dataimai acikin barga yasa tayi kini-kini da fuska tace "Yaya meye haka, makarantafa lokaci yafara 'kurewa",
Tsaki yaja aranshi ya no'ke yayi kamar baijita ba, ta matsa tahau kangadon tana duka tana kiran sunansa,. "Yaya Yaya"
Juyin da zaiyi yajanyo jikinta bisa nashi yace "bakyajin hannunki da zafi"
ido tazaro, chak numfashin da take shaka yatsaya tanamai wani irin kalloh,
Hancinta ya dangwala da yatsarsa yace "ke lafiya"
"Uhm na'am" tace,
yayi murmushi yace "ina takura maki ne?" Tace "aa bako dayausheba"
Wanchakali yayi da bargon dake hannunsa ya juyata, yakoma bisa kanta yace "ni nake takura maki?", Idannunta narife gam ta girgiza kai tace "a'a amma dan Allah muje, lokacin makaranta yayi"
Wasa da fuskanta yakomayi, yana taba girarta da yatsuntsa harzuwa gefen fuskanta da gashi ya kwanta lufluf, motsi mai 'karfi ta kasa, wani Yar takeji, nandanan taji yafara kashe mata jiki,
Jin yasa yatsansa kan lebenta da yaji lipgloss pink, ta bude ido dasauri tace "Yaya dagani" cikin muryar da bata futa yace
"Uhhm mai" da ido taimai nuni da inda yake,
Ganin rabin jikinsa akanta yake, yayi gajerar tsaki ganin lalle ya shagaltu, cikin dakushashshiyar murya da bata fusta yace "yi hakuri na danneki ko" ganin rauni a fuskansa ta girgiza kai tace "a'a bakomai muje" zata mike yasa hannu ya zaunar da ita, yajanyo jakar yabude yadauko takardanta da Hadiza tabata easy ways to learn english,
Yace "gashi ki karanta, i guess you dont need that school anymore, zankira maki Malamin lesson yaso sai abiyamaki Waec da Jamb kawae" cikin confuse tace "sabida mai kuma Yaya",
Mikewa yayi yazauna, fuska babu wasa, yana kallon kwayar idonta yace "Sabida Aminu, hankalina yakasa kwanciya bisa dabi'unsa daya bijuro dasu kwanannan, babu abunda zai gagari Namiji akan mace, nikuma akanki babu abunda bazan iyaba, shiyasa abunda zaifi ki jingine karatun yadaina ganinki zaifi, saiko bayan munyi aure, kokuma inkinasan karatun na chanza maki wata makarantar" baki ta turo ta murguda mai tace "oho kaidai kishinka kawae" zata mike, ya kwanta ya janyota jikinsa yasa kanta kan kafadarsa ya mika mata takardan (text book) yace "kikwanta shiru kiyi karatu"
Sunfi munti goma ahaka, idonshi alumshe, tabude ido ta kalleshi aranta tace "yaza'ai na'iya karatu a wannan yanayin fissabilillah,"
Azahiri tace "a'a Yaya bari naje daki kawai nayi, kanya ankara ta suri takardan ta fice da gudu.
Ajiyar numfashi yayi, yayi murmushi yakuma juyi yakwanta......

Kaine Rayuwata😭❤❤ CompleteWhere stories live. Discover now