*—•«»•–•«»•–•«»•–•«»•—*
*_💐💐WAHALA DA GATA💐💐_*
*_{Novel series}_*
*_[♠️SEASON.2♠️]_** WATTPAD @Smart_Feenert ...✔*
*_[🥀BE ~ SMART🥀]_**_{🌼YAHOO ~ smartfeenert@yahoo.com🌼}_*
*—•«»•–•«»•–•«»•–•«»•—**🍂BISMILLAHI RAHMANI RAHIM🍂*
*—•«»•–•«»•–•«»•–•«»•—*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
*_[https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation]_*
*—•«»•–•«»•–•«»•–•«»•—**Episode ~44*
__________
*Bayan wasu kwanaki*
_Wasu hadadden motoci ne wajen guda goma sun fito daga cikin babban airport din Abuja Nnamde Azkwe, inda cikin hankali ake driving kamar masu tausayin Titin.
~~~
_Kai tsaye wajen wani makeken gida dake cikin Area11 suka tsaya wanda suna horn mai gadi ya wazgo a guje ya wangale masu get d'in suka dinga shiga guda-guda, inda kai tsaye suka halarce parking space.
Wata mota ce fara sol kirar Lemozen aka yi parking ɗinta dai-dai bakin harabar gidan inda mutane ke tsatstsaye suna jiran ganin fitowar wanda aka dauko a cikinta.
Saida motar tayi wajen 1mint and 30second sannan wani mutum ya fito daga cikin motar cikin sauri ya bude marfin midle seat.
Nan take wata farar kafa tuss ta b'illo daga cikin motar sanye da wasu mahaukwatan takalma torms bakake, inda sai da da yadan bata wasu 'yan seconni kafin ya ida fito da jikinsa gabadai a waje.
Sanye yake cikin wasu zafafan Suit bakake mai neck tight milk color........ sosai sukayi bala'in doboshi tare da kara fito da kyawun farar fatarshi wajen hadi da gashin kanshi da kuma sajen'shi dake baki kirin kamar gawayi,_
_Yana ida fitowa daga cikin mota naga Alhaji'Saleem tare da Matarsa Hajiya'Shanwana hadida 'yan'uwa da abokanan arziki,_
_Sunyo wajenshi cikin farin'ciki sunai mashi sannu da zuwa, a hanzare ya rungume Alhaji'Saleem yana fadin I miss u more Papa shima Alhjin yace Miss u2 my reality son tare da maka mashi wani hadadden kiss a goshi ya dafa kanshi yace Allah ya albarkace rayuwarka MOHAN_
_Yace Ameen papa, a sannan na gano sunan wannan hadadden gaye Mohan, yana kare gaisawa da papa yanufi wajen mummy'nsa cike da farin ciki,_
_yace Mammie kafin ya rufe bakinsa itama ta rungume shi cike da tsantsar kauna abin gwanin burgewa👌🏻 bayan ya gama gaisawa da iyayenshi sannan ya shiga gaisawa da sauran mutanen dake wajen cike da ladabi da biyayya,__Sannan suka taru waje guda aka halarce dinner,_
_Bayan sun gama komai yaje ya sake daukar wani uban wanka, Ko futawa baiyiba Daddy ya daukeshi sukayi gidan ƴan'uwa na nesa dana kusa ana gaisawa, anan wani yayan Mahaifinshi Alhaji'Nasiru ya shiga yi mashi fada akan bazai sake komawa india shi kadai'ba saida matarsa dan aure zai mashi cikin satinnan,_
_Tin da Mohan yaji wannan maganar daga bakin yayan mahaifinsa hankalinsa Idan yakai dubu sai da ya dawo zero 0, har yakaiga ya kasa fahimtar komai,,_
_Fada dai mai amfani Alhaji Nasiru yayi mashi kuma shima Papa ya aminta da hakan dari-bisa-dari dan shima burinshi dik bai wuce yaji jikokinsa a kusa da shi'ba,_
YOU ARE READING
WAHALA DA GATA season2
FantasySeason 2. "Hhh ai gaskiya ne Rukayya ni wlhy kin san Allah sai yanzu na san nayi dace da sarakkuwar ta gari domin waɗancan dik sheguna ne matsiyata." "Sosai ma Hajiya! ai Aunty Balkisu kam, ta wuce kowa a cikinsu, sannan ta......" Sa...